Hausa Novels and Stories

Wace Ce Ita Hausa Novel Chapter 3

Sponsored links

Ringing din wayarta ce yasa ta dan bude ido,shiyasa fa bata san kunnawa saboda batasan damuwa,Shikuma dama yayi connect da wayarsa duk sanda ta kunna waya sai anyi alerting dinsa kawai sai dai taga kiransa…….

 

Itafa yanzunma ba dauka zatayi ba(She’s so confused on how he gets to know anytime her phone is on),saida aka kira so bakwai sannan aka hakura,sai sannan ta dago ta kunna data,tana kunna data video call ya shigo,kamar karta dauka sai kuma wani tinani ya fado mata kawai ta danna answer button……

 

Kallonta yake with so much adoration tin daga kan kwantaccen gashin gaban goshinta zuwa perfectly curved girarta,da lumsassun breathtaking idanunta dazai iya cewa tinda yake da ita befi sau biyu ya taba ganin ta waresu sosai ba,dukda kasancewarta mutum mai kallon mutum kai tsaye saidai idanun nata ne zaka gansu a lumshe koda yaushe,a hankali ya sauko kan pretty button nose dinta,ya tafi kan small full lips dinta yana kissima wani abu arai,sai kuma yaji gabanshi yayi mugun faduwa……. A hankali ya furta “Astagfirullah!”……. Jin hakan yasa ta dago tana mishi kallonnan nata kasa kasa da tasan yana birkitashi kuma yana mishi warning akan mata kallon kurillan nan,ai ko da sauri yayi lowering gaze dinshi ya fara kame kame…….

 

“Please stop looking at me that way,it’s driving me insane” yayi breaking silence din da kyar,janye idonta tayi tinda taga ya horu yanda takeso……….

 

“Wifey,I miss you so much!” Ta sake tsintar muryarshi yana fada…. Still bata kulashi ba,kuma dama yasan sai yayi dagaske kafin tace wani abu…

 

 

“Haba my knight in shining amour,pls say something mana uhm?,your hubby has miss everything about you so much,ko saina miki kuka zakimin magana?” Ya fada looking so pitious yana bin dakin da kallo….

 

“I love you no matter what you do,but do you have to do so much?Anyways let’s be weird and wonderful together my weirdo?”….. Ya fada yana bin hijab din jikinta da kallo…….

 

Duk wannan zubar dayake ko dagowa batayi ba bare yasa ran zata kulashi,wani abu ya tina yayi banging study desk din daya ajye system akai yace “Damn it!

 

“Assalamu alaikum”….. Ya fada kamar wani mufti,sai a lokacin ta dago tace “wa alaikassalam” cikin wani irin lukewarm melodious voice me dadin sauraro……. “Sorry ustazah(lol),ashe banyi sallama ba,yanzu duk flows dina sun tafi a banza kenan?”…

“How’re you?” Ta fada nonchalantly….. “I’m not fine at all”….. “And who cares?”…….. Murmushi yayi saboda ta tina mishi da wani lyrics na wakar ‘Under the influence’ by Chris Brown,a hankali yafara miming line din cikin gentle masculine voice dinshi“And you be like baby who cares?,but I know you care,bring it over to my place…….”Ya isa!”……. “Kai why did you stop me,harfa na shiga shauki”…. “Hmmm “ tace tana tina dalilin picking call dinshi…….

 

“ To kicire hijab din mana kisha iska tinda dai ba wanda ze kallemin ke yanzu,“ Ya fada duk da yasan idan ta cire hijab dinma tsap zai iya suma,amma still ya gwammaci ta cire ya kalleta,inyaso sai ya suman😂……

 

“Meye damuwarka”?ta fada a hassale,amma sai mgnr ta fito a hankali sbd yanayin sanyin muryarta ga abunda tasha ya fara mata aiki….. “Allah ya huci zuciyarki wifey”………..

 

“14 pro max” yaji ta fada bayan dan wani silence kadan,sai ya dinga wondering menene wannan,gashi yasan inya tambayeta bazata fada ba,Chan kuma sai ya gano….. “Sorry wifey,inata kokarin reaching dinki for the past one month akan hakan,na siya miki ma,I didn’t send it because baki bani permission ba,kar a kawo ki dawo dashi,expect it tomorrow……

Sponsored Links

Leave a Reply

Back to top button