Hausa Novels and Stories

Yar Aikin Karuwai 50

Sponsored links

Zani ta daura ta saka hijab, Danbinni Yana kallo yace a ransa zaki San waye Danbinni Jallabiya ya saka ya jasu Sallah raka’a biyu yayi Musu Addua sannan yace tashi mu kwanta sai zumudi yake yi burinsa yau zai cika, Gaji ta gama damewa ta cire zanin ta kwanta a gefe, Suna kwance yace Amarya ta ya rungumeva hakan bai ce ya akayi tasa wannan kayan ba,yace gaskiya kayan nan sun Miki kyau kin birgeni,wani kulun Takaici ya Kama Gaji yana shinshinar kamshinta Yana shafa gashinta a hankali duk ya rude sai sakin wani irin numfashin jaraba yake yi,wuyan ta ya shiga kissing a saman uban rigar data jibga,a hankali Yana shafa kirjinta Gaji tana dariya a ranta tace taba bra malam

Danbinni mikewa yayi ya fita sai gashi ya dawo ashe almakashi ya dakko ya boye ya dawo ya kwanta,sai da ta fara bacci yasa almakashin ya dinga tsarga ko wanne sutura da ta saka sai da yayi fata fata da kayan Gaji ta farka ta kalli kanta a duhu Kamar mahaukaciya,ta fara bala’i amma ta karfi ya riketa kamar me fyade haka yake sarrafa Gaji,

 

Harda cewa My love Zan samo Miki aikin gomnati ,ko me kike so Zan miki,gaji sakon na mijin nata Yana Kai Mata har kwanyarta tun tana zage zage, surutai yake zubawa,yace Dan Allah me kike so na siya Miki?a kanki Zan iya sata,sai Nishin dadi yake Yana sakin zance, Danbinni badai sanin ta Kan Mata ba tunda Yana Dan biye biye sai da Suka haukata kansu shi da Gaji,dama Sha gyara shi dai Danbinni bai taba Jin Dadin jikin kowa ba irin na Gaji ko matarsa zayya bai taba Jin abinda yake ji ba game da Gaji ta tafi da Imaninsa,a hankali ya Fara kokarin shigarta,Gaji ta saki Kara da karfi yanda Zayyanatu zata ji wai taji haushi, ai Kuwa sai da Zayya ta mike zaune sabo da bakin ciki ta kasa bacci gashi Kuma taji abinda ake yi Danbinni ya shigi Gaji tana ta zunduma kuka da ihu tana zafi zafi wayyo Antainar ka zafi,Zan mutu,Zayya tana ji sai ta fashe da kuka tace gobe akwai jarabar duniya a gidan nan wlh duk Wanda ya hana uwar wani bacci to shima bazai runtsa ba,Ihun Mijinta Danbinni taji abinka da karamin gida daki a jikin daki tana ji Danbinni yana zunduma ihun da ita bai taba yi mata ba, bata taba jinsa ya zauce haka a kanta ba,kishi ya sake lullube Zayya ta taso ta fito tsakar gida ba dankwali a kanta ta sake Jin sambatun Danbinni ko me kike so Zan Miki kece ruhina,I love you,bani da kamarki duk duniya,har abada bazan rabu dake ba,ihu yake sosai Yana cewa dadinki yayi yawa …..wallahi bazan rabu dake ba bazan taba rabuwa dake ba tare zamu mutu,duk duniya bani da sama dake,Gaji ta matsu ya kawo sabo da zafi sai kuka takeyi tana ture shi amma sai da ya dade sosai sabo da yasan mace,da zai kawo Kuwa kankameta yayi kamar zai tsaga Mata kashi tana faman Kiran Dagaci da Gwaggo ya juye Mata madararsa a ciki sannan ya zare jikinsa ya kwanta gefen Gajinsa,shi ji yayi ma Sai yanzu yasan me ake Kira da mace,yanzu yasan yayi aure,yanzu ma ya taba sex da duk ba Yi yake ba,wani kaunar Gaji ta Shige shi Kamar ya hadiyeta haka yake ji,a ransa yace lallai da na kusance ta a waje da nayi dana sani,yanzu gashi mallakina ce halaliya ta Inshaallah bazan sake zina da wata ya mace ba dama Zayya ce ta jefani ta hanani na Kara aure ita Kuma tayi min kadan mabukaci ne ni ta jefani cikin bala’in Neman Mata,Amma yanzu na samu Gaji ta ishe ni,Zayya kuka wiwi take Yi ta koma dakinta ta fada saman gadonta tana dirzar kuka Kamar ranta zai fita yaranta suna katifarsu su biyu suna ta bacci, ta tashe su ta fito da katifar waje tare da fatalo da yaran waje Kawai akan tana Jin haushin Miji sai ta hakke Kan yaranta,har ta kwanta yaran suna waje suna kuka abinka da uwa ta mike tana zage zage ta dawo da katifar dakinta ta kwaso yaran tana dura musu ashar Suka kwanta su Kam.

Bangaren Gaji ango Yana ta lallabata Kamar wata kwai Gaji cewa take a banza makaryaci Dan karya wlh tunda ka biya Sadakina dubu talatin da biyar zaka ga tsiya a haka ya kaita toilet tare sukayi wanka Suka tsarkake ya gasata sosai da sosai sannan Suka kwanta bacci tana harararsa tana yatsina fuska tare da furta a banza.

Sabreen Kuwa shaye shayen nata kullum Kara karfi yake duk kudinta sun Kare haka duk abinda ta samu a hannun Nawwar kayan maye take Sha,hakan bai isheta ba har wajen Baffan Nawwar take zuwa ta hada Masa karya tace Nawwar ya hanata kudin cefane babu kayan abinci a gidan haka zai bata kudi ta siyo kayan shaye shayenta,Yau ma ta Kai kwana biyu bata Sha komai ba,bata tambayi Nawwar ba take ficewa Yana Saudiyya Umrah ya kirata Kuma tana da number dinsa domin kullum sai ya kirata a waya sabo da ko a gida yanzu Yana bata hakkinta sai dai in bata so,idan bukatarta ta taso Yana biya Mata shima Kuma Yana nemanta duk da ba son hakan yake ba amma shi aure ba ayin abinda aka ga dama sabo da ibadane kowa sai ya kiyaye hakkinsa ko kana so ko baka so,

Baffa ya fito zai fita sai ga Sabreen tayi parking din motarta ta tsuguna har kasa ta fashe da kuka tare da gaisar da Baffa da muryar kuka,Baffa yace lafiya dai Sabreen? Sabreen tace Baffa Nawwar ne zai tafi Umrah amma ko sisi bai bani ba na cefane duk da gidan akwai kayan abinci Amma Baffa da yatsuna yake so nayi girkin,Baffa yace ai Nawwar baida hankali bai gajeni ba Kamar ba ni na haife shi ba duk horon da zaka Yi to karka cuci mutum da hanashi abinci nan take ya ja tsaki tare da bude mota ya dakko dubu dari cash ya bata ta karba tana murna tayi godiya sannan tace Baffa a dawo lafiya bari naje na gaida su Papa yace to ba laifi ya shiga mota driver ya ja,ita kuma ta nufi bangaren Papa taje nan ma bayan sun gaisa hira tayi hira tace ai haka ya tafi ya barta ba kudin cefane ta langabe tana kuka sai da Papa ya bata 50k Suka Gama zage Nawwar tas Mama har da cewa yo uwarsa ta mallake danta komai sai ita zai bawa in banda Iskanci mace harda wani tafiya gidan danta Wai na bakin ruwa ta tafi hutu tsofai tsofai,Sabreen tace wa ya sani ko wani dadiro ne da ita a boye ba a sani ba,haka Suka dinga sharri kala kala sai dare Sabreen ta koma gida sabo da ta biya gidan su Jamcy.

 

 

 

 

Sponsored Links

Leave a Reply

Back to top button