Hausa Novels and Stories

Wace Ce Ita Hausa Novel Chapter 6

Sponsored links

Bata rai tayi sosai kamar wacce ake gani,yanzu yanzu wlh saita chanjawa yarinyarnan dan ta fara mata abinda bataso a rayuwa….. Itako eesha neman ciwon maran ma tayi ta rasa gabadaya,ta tsaya tana kallon ikon Allah,tinda take a rayuwarta bata taba ganin kyawawan yatsu haka ba,ga wani design din bakin lalle me shegen kyau da aka kawata hannun dashi,ita bama wannan ba haryanzu ta kasa gane a jikin mutum take ko kuwa? Cuz laushin fatarta is on another level,wai a hakama da hijab,Kai anya kuwa?,wait if she can recall ma bata fadamata wanne daga cikin bags dinba,kuma ta ballo mata mgnin with confidence kamar tace mata eh shine”it doesn’t seem alright” eesha ta fada a ranta tana kara bin hannunta da kallo,sai kuma kawai taji an hankadata,haka ruwan da maganin duk suka bita suka zube………….

 

Smiling ya cigaba dayi yana imagining how furious she would be right now?“’d’aga wayar yayi yace KHAL what’s up?”…. Abokinshi sameer ya fada yana kara dawo dashi daga duniyar tunanin daya sake tafiya bayan ya daga wayar….. “Cool SAM,ka shigo kenan” ya fada yana smirking….. “Hmmm ba dole ba,babban harka ne yashigo dani ina gayamaka guy”…. “lallai kam yayi kyau ai,ya ka barosu chan?”

 

 

“Kalau wlh mimi na gaisheka tacedai ka kita?”

 

“ Hhhhh ba kinta nayiba,kaima kanka kasan mace daya kawai idanuna ke ganin a duniyarnan,sauran ko wlh kallon maza duk nake musu,I’m telling you man!”……… “Uhm hakane kam,wai ina mar’atussalihar taka?….. Murmishin daya kawata kyawun fuskarshi yayi yace “Hmmm wifey ko? Yanzu ma da ita nagama waya,gabadaya zazzakar muryartace kemin yawo a kwakwalwata”…… “Hmmm ai dagani babban kaice da kake bobboyeta haka,haryanzu mamakin yanda ka mutu akanta nake,kaida ke yiwa babes yeye a school,kace kai baa haifi tsararkaba”…. Sam ya fada yana kwashewa da dariya….. “Uhm kaidai in ana sallah kawai baa magana,sai gashi Allah ya hadani da wacce nakejin zan iya sadaukar da komai nawa akanta” Ya fada da fuskar tausayi….. “Dadin abundai itama naga kamar tana yinka,tinda tana tayaka kishin kanta,kwanaki kacemin zatazo ma?,ni wlh so nake naga wacce ta susuta abokina haka”…… “Kai kai kai wannan tafi karfin idonka yaro,kai zan iya hadiyar zuciya ma in wani ya kalleta,balle ma ni kadai nake ganin abata”….. “Hhhh ashe ko zaka hadiyi zuciya very soon,dan gsky inaso naganta,kai harfa mutumina DEEN nabawa labarinka,wai in ciwo ne Allah ya yaye maka” ……. ‘Kit’ sameer yaji ya kashe wayar,kuma yasan haushi yaji dan yace yanaso ya ganta,shidai wannan so na bashi mamaki……

A nitse yake sakkowa daga matattakalar jirgin,haryanzu yana jinshi wani iri,sam beso tawowa ba amma bashi da yanda ya iya,mutum ne shi da besan wani abu wai shi damuwa a rayuwa ba,sannan duk girman abu baya saka shi a rai,shidai gashi nan kamar mutunmutumi,bazaka ganshi yana farin ciki ba kuma bazaka ganshi yana bacin rai ba,neutral kawai haka yake,sosai kuma yake jida kanshi da san a bashi girma,sannan ba ruwanshi da damuwar kowa as the psychopath some people think he is……….

Janyo hular hoodie dinshi yayi ya dan rufe fuskarshi ya cigaba da takawa grandiosely,mutane nata bin giant stature dinshi da kallo da yanayin takunshi saboda a tafiyarshi kawai zaka gane mutum ne shi kakkarfa,sai kallonshi ake duk da baa ganin fuskarsa sosai saboda shades din dayasa….. Wani special spot a parking lot din ya nufa,wani security ya taso da sauri ya miko mishi car key,nufar gurin motoci guda biyu dake gurin yayi,ya shiga black Bugatti La Voiture Noire din,yayi relaxing a driver seat yana warming motar,shi yafi ganewa ya bar mota a parking lot din kowani airport dayake zuwa frequently,yanda duk sanda yashigo garin basai ya jira an daukeshi ba,sbd duk kudin mahaifin shi dashi karan kanshi ma bayaso a tuka shi……….

 

Kara gyara zama yayi yana shirin jan motar wayarshi dake hannunshi ta fara ringing,duba sunan me kiran yayi yaga ‘this woman’ kamar yanda ya mata saving,kashe wayar gabadaya yayi kawai yaja motar ya tafi………

Sponsored Links

Leave a Reply

Back to top button