Hausa Novels and Stories

Sanadin Zane 3-4

Sponsored links

Bismillahir Rahmanir Rahim

 

 

 

Kallonta yake kamar me son gano wani Abu saidai yaki Bari zuciyarsa ta yarda Wai kyakyawar yariyar nan me suffar larabawa kurmace

 

 

 

Dariya tayi me har building din na amsa sautin Dan Dama kurmaye Haka suke abinsu tunda su ba ji suke ba Bata San dariyarta is

 

Ta goge zufa da hijabinta

 

 

 

Samun kansa yayi da sakin murmushi yace”ya dai?”

 

 

 

Nuna me yarima dake nisa dasu tayi ta me alamun love da yatsu sanan ta hade second yatsunta gu daya alamun zasuyi aure dashi

 

 

 

Wallahi ta mugun bashi dariya Saida ya kyakyata

 

 

 

Kallonsa take tana murmushi itama kafin ta had’a hanunta 🙏alamun roko tana me alamun da Dan Allah ya basa

Ya gyada Mata Kai yana d’auka board din dan dama be d’auka a inda ta ajiye d’azu ba

 

 

 

Kallo yake Yana kallonta tunma Wanda tayi shi da kayan sarauta abin ya bala’in birgesa sosai

 

 

 

Kallonta yake itama ta kurawa lips dinsa Ido Dan tana iya reading lips din mutane if basa magana da sauri

 

 

 

Yace”waye yayi ”

 

 

 

Da yike shima Yana magana da sauri sauri sai ta kasa Gane me yake nufi

 

 

 

Biro da takkada ta Ciro a jaka ta Mika Masa ya amsa ya rubuta Mata waye yayi

 

 

 

Nuna kanta tayi ta hanya dafe kirjinta ta me alama da yayi kyau ne?

 

sai kawai ya hade yatsunsa biyu irin haka👌sai Kuma alamun jinjinawa👍👍👍jinjina Kai tayi farin ciki ya bayyana a fuskarta kamar ta rungumesa take ji ta rubuta me

 

“Can I talk to him”

Zaro Ido yayi sosai sai duk yaji ba Dadi ya rubuta Mata

“He is not an ordinary man,he is a prince and you going to him will be an insult to his royalty,he is not Nigeria dear and in Cameroon we have so much respect for royalty iam sorry you can’t go close to him Dan ma Nigeria ne da a Cameroon ne bazai Zo irin wajen Nan ba”

 

 

 

Hawaye ne ya cika idanunta ya girgiza Mata Kai yace”no dear karkiyi kuka I promise to give him this but don’t get high hopes dear ba lallai ya baki muhimmanci ba

 

 

 

Paper ta yaga ta rubuta I know bazan sake ganinka ba but it a pleasure seeing an handsome man like you,i love you man

Folding tayi ta dankawa security a cikin hanunsa sanan ta rubuta me karya bude

Jin motsi yasa ya sallameta ta fita tana Jin ba Dadi

Aiko isah ma mikewa yayi ya rasa Gane meke faruwa ya bita da sauri Amma Yana fitowa be ganta ba Haka dai ya bar eatry din Amina ma tayi tafiyarta

 

 

 

Tafi minti talatin a b’oye bàyan gen dinsu tana jiran fitowarsa

 

 

 

Fitowa yayi Yana tafiyar Nan nasa kwarjininsa Hadi da kamshinsa ya cika wuri sai duk taji jikinta yayi sanyi…yafi karfinta sai yanzu ta gane hakan ita da take kurma zuciyarta ko bugawa take kamar zata Faso kirjinta ta dafe

 

 

 

Har ya Shiga motarsa tana kallo Abbas ya ajiye board din a gefen inda yake zaune har ya juya zai rufe Masa motar sai ta gan ya Kuma juyawa alamun shi ya kirasa

 

 

 

Ido ya zubawa Abbas ya rigada ya gane sighn language din me gidansa Dan haka’ Abbas dukar da Kai yayi cike da girmamawa yace”painting ne wata ce tace a baka

Ya Kare magana muryarsa na rawa

 

Wani kallo yakewa abbass da yasa Abbas saurin zagawa ya Fara kwashewa

 

 

 

Juyawa da yarima zaiyi sai idanunsa ya sauka akan paint din da tayi shi a kujerar sarauta

 

 

 

Bude Baki yayi da k’yar yace”wait……”

 

 

 

Abbas da ya gama Gane me gidansa sai ya ajiye ya rufe motar ya wuce be sake kallon inda paint din suke ba har Suka Koma hotel din da zasu cigaba da meeting Dan yau zasuyi finalizing deals din daya kawo sa Nigeria

Maryam Dan Allah bani abinci yunwa zai kasheni”

 

 

 

Ummi tace”ba abinci kabiru

 

 

 

Kicin din yayi yace”Allah ya tsinewa marowaci Maryam baga abinci ba

 

 

 

Tasan ko tace karya ci abincin sai yaji bazata iya surutu ba in ta dawo zasu hade

 

Zama yayi ya Fara ci Yana kaiwa lomar karshe sai ga jibrin ya shigo yace”ummi Ina kawu ya samu abinci bàyan kince min Babu abinci na fannah ne ya rage

 

 

 

 

 

Ummi tace”natan ne ya d’auka ai”

 

 

 

Waro Ido jibrin yayi kawu ko dawo da lomar karshen yayi ya mike

Yace”abinci kurma me shine Baki fad’a min Kika Bari naci ai gomma nace abinci wanan mahaukaciya gomma yunwa ta kasheni na shiga uku na lalace yaudai na mutu na lalace wallahi

 

 

 

 

 

Ummi zatayi magana sai Suka gan fannah tsaye tana kallon kawu

 

 

 

Wani miyau ya hadiye ya

 

 

Sponsored Links

Leave a Reply

Back to top button