Hausa Novels and Stories

Dare Daya Hausa Novel Page 15 – 16

Sponsored links

 

 

 

Tana murmushi ta tashi daga kan darning din tana cewa momma am okay ta nufi ɗakinta canza kayan jikinta tayi zuwa doguwar riga Abaya ligh purple colour ta fesawa jikinta turare har jikinta ke rawa yau zata fita 😂ABBI kuwa MAHELET na tashi ya tashi daga mazau nin sa ya koma daf da momma yana yi mata magana ƙasaƙasa suka kece da dariya harda tafawa daidai lokacin MAHELET ta fito tsayawa tayi cak tana kallonsa domin ba ƙaramin burgeta sukayi bah a hankali tace momma and ABBI was funny, momma ta miƙe tsaye ta ƙaraso gunta ta shafa kanta tayi ta bata kiss a forehead dinta tana yimata addu’ar dawowa lafiya Hakan da momma tayi mata yasa ta manta da tagansu suna dariya tana fita idon Adamu ya fara ganinta wasu yawu ya haɗiye masu kauri yaji burarsa ta wani miƙe tana harbin iska Allah ya sosa jallabiya ce a jikinsa dayau asirinsa ya tonu da sauri ya zaga baya ya ɓoye cikin flowers amma yana kallonta aka bude mata gate ta fita da motar ABBI,

 

 

 

 

 

Cikin natsuwa take driving kuma a hankali kamar yar koyo nan kuwa tun tana 13yrs momma ke koya mata mota yanzu shekararta hudu da iya mota tafiyar da zata dauke ta 30mtn saida tayi 1hr kan hanya kafin ta isa. babban SUPERMARKET ne sai mutane ke shige da fice a cikin sa sai staff dake aekinsu wasu na fitowa da kaya suna loda wa cikin boot din mutane wasu na shiga cikin saida ta dauki almost 15 minute tana kallon gurin da kuma yanda mutane ke hada hada a gun, a hankali ta fito ta mayar da door din ta rufe ta nufi mall din fuskarta dauke da murmushi ta shiga gefen turaruka ta nufa tana kaiwa wata yarinya wacce Bazata wuce shekara 6 bah tazo a guje ita kuma daidai ta kawo kan corner, wani santsi ya jata wanda batasan kona miye bah tayi baya itada yarinyar ta saki wani uban ihu wayooooooo momma tana kaiwa ƙasa numfashinta ya tsaya cak sbd tashin hankali da tsoro da taji wanda bata taɓa jin kalar saba, gaba ɗaya mutanan da ke kusa dasu ihunta ya janyo hankulan su MANNAL aka faɗa cikin tsawa yarinyar da ta faɗa kanta ta ɗago jikinta sai rawa yake ta faɗa jikin mutumen da ya kirata cikin tsawa tana faɗawa jikinsa ta fashe da kuka janyeta yayi ya ƙarasa gun MAHELET da numfashin ta yatsaya cak daidai lokacin wani staff ya ƙaraso da robar ruwa ya miƙa masa a hankali yasa hannu ya dagota ya bude robar ruwan ya zuba mata a fuska ta saki ajiyar zuciya hmmmmmmmm tana riƙe masa hannu sbd yanda taji sanyin ruwa wani magnet yaji haɗe da wani electric shocking suka ji wanda yasa sukayi saurin sakin hannun jiuna Mannal tayi tsaye akansu tana cewa Aunty am sorry please maganar yarinyar ya dawo dasu daga duniyar tunanin da suka faɗa da sauri ya janye jikinsa yana ƙoƙarin tashi amma MAHELET ta riƙe masa riga bakinta na rawa tace bazan iya tashiba wani kallo yayi mata kalar kinma rai nani

 

 

 

Sponsored Links

Leave a Reply

Back to top button