Hausa Novels and Stories

My Lady Boss 5

Sponsored links

_Idan kin San kan ki baxai ɗau abun dake ciki ba,bazaki iya jura ba ,don Allah kar ki karanta ki dawo mun da zancen kutumelesi…ban san wani kitimurmura labarin Romantic ne👌haka kema idan kin san zaki saya ne don ki fitar mun na yafe ki adana kuɗin ki, kar ki fitar mun adawo mun da zancen gntlw…..masoya na billions naji saƙon nin ku gareni ina gdy Allah yabar🫶_

Free page na dab da ƙarewa,yana iya ƙarewa a ko wani page na gaba…ku hanxarta wajen biyan kuɗin littafin LADY BOSS domun jin daɗin ku na cigaba da karanta wannan labari , kin shirya biya?? Na shirya! To yanda tsarin biyan ya kasance… Regular payment ₦300 vip payment₦500 special payment ₦1000…zaku iya turo da kuɗin ku ta wannan asusun bankin 6037312299 Mohammed A’isha keystone bank…ko kuma ki tura katin MTN naki ta wannan number 08081202932…Idan Vtu trnsfer ne ki tura ta wannan MTN number 09061466409 sai ki tura da shaidar biyan ku duka ta wannan WhatsApp number 08081202932 asha karatu lafiya…*_

 

Yana faɗin haka ya juya yana barin Sumayya tsaye ta faɗa duniyar tunanin wai da gaske ne ita aka kora ko yaya? Taɓ ai wallahi babu wanda ya isa , babu inda zani sai an biyani kuɗin aiki na na kwana biyu…..kamin ta rufe baki ne PA taga ya miƙo mata envelope yana cewa ” Thank you Mrs Summy sai mun ƙara haɗuwa…Kuɗi tagani a ciki wanda wani irin kallo ta watsa mashi tana cewa ” Kai a wane ? Hancin gauta a miya, ai babu inda zan tafi ne , ina nan a position ɗina sai naga abun da ya ture ma buxu naɗi…tayi maganan tana nufa office ɗin Sir Khamal da ya barta tana bambamin basu isa ba…ta underground ya fice wanda duk cikan su basu sani ba,ganin ta nufa office ɗin yasa PA saurin cewa ‘ yace a sallameki ,kuma baya buƙatan ganin kowa ,don haka….shut up plz PA bana son zancen iska…kasan wacece Ni??? Sumayya tayi maganan cikin ɗaga murya kaman ƴar wata da waninin kana ta cigaba da cewa ” Har kai ka isa kayi mun iyaka da BOSS? Tsayawa kowa yayi yana kallon ta duk da furucin ta da ta kira Sir Khamal da BOSS ya Basu dariya ,amma sai basu nuna alama ba… cigaba tayi da faɗin Ni nan da kuka gannni ƴar uwar sa ta jini ,ko baku ga kama ba?

A wannan karon duka idon su waje yayo wasu na cewa a zuciya tabbas suna kama,kuma wannan iskancin da takeyi ai sai dai ƴar uwar shi dama ,da rainin da tayi masa ,ban da rainin ita baxata kira shi da Sir Khamal ba sai dai BOSS?

Muryar Sumayya ne ya katse su tana cewa ” Don haka kai PA ka taka sannu ,idan ka ƙara mun hawar ƙawara,ka sani kai zaka bar wurin nan bani ba…kowa ya ɓace ya bani wuri…tayi maganan tana shigewa office ɗin Sir Khamal da zummar ta bashi haƙuri ,don batayi abun da ya kawota ba tukunnna”.

Wayam ɗin da ta gani ne babu kowa a office ɗin yasata dawara,ina kuma yaje? Tambayar da tayi wa kanta kenan ,kamin cikin zazzaƙar Muryar ta tafara kirar ” BOSS ³ shiru! Huuu nisawa tayi tana dafe kanta kana ta juya tana kallon wurin zaman sa…kit ƙarami ta gani ,wanda ba shakka tasan bugun Abuja ne ciki….wani irin hamdala tayi tana cewa a sarari duk inda yaje baiyi nisa ba , kwashi rabonki Sumayya kar ki tsaya sanya………… Buɗe aƙwatin tayi wani irin kama baki tayi ganin kuɗin dabata taɓa gani a rayuwar ta ba….niko juyawa nayi ina ware ware don ba Sumayya ba nikaina Uwar teddy na tsorata da yawan kuɗin…can ina juyowa naga Sumayya ta saɓa jaka,amma bata tafi ba rubutu naga tayi a farar rakadda tana lankafewa da ƙarshe tana cewa ” nabarka lfy daga Summy Lady boss…

Miƙewa tayi daga zaune tana kallon Hajiya Juwairiyya da tayi nisa a binciken Company n ɗan nata Da yake nan KD (Zr)..ohh niko inata magana kinyi shiru Hajiya Juwairiyya kodai maganan tawa kina ganin bata da muhimmanci ne? . Nisawa Hjy Juwairiyya tayi tana gyara zaman eye glss ɗin dake idon ta ,kana ta ɗago da idanunta tana saukesu ana yayan ta watoHjy Naja’atu wanda ta kasance ƴar siyasa . Ɗan girgiza kai Hjy Juwairiyya tayi kamin cike da magana ta girma da dattako tace” Ina sauraren ki Hjy naja’atu kinsan dole na kula mawa Khamal da shige da ficen Company n sa tanan , tun da shi har yanxu yana can yana jidali da Company n da bana shi ba, yana juya biliyoyi a shekara tsawon shekaru nashi kuma yabari sakaka ,don yanda ya damu da wannan Company n tsawon shekara goma sha biyar ko dukiyar sa albarka. Akan Company n nan yana iya komai… Aaa’aaa’aaaa Hjy naja’atu tayi maganan tana kama baki na tsegumammun matan nan masu gulman da rura ma abu gishiri da Maggi.Har yanxu yana jigila da wannan Company n Hajiya Ramlatu?? Taɓ babban magana , kar kiji komai ai Company ya zama naku ….kallon ta Mahaifiyar Khamal tayi kamin tace ” Kaman yau kina sane banamu ba…eh to bana ku ba yanxu tsawon shekaru ashirin ba mata ba labarin ta ,kina tsammani n dawowan ta , su familyn mijin naki ba yawa ne dasu ba ,bare kice za’a tada balli…shikenan masu jika ɗaya tilo Khamal sai , itama Uwar mijin taki yanxu mijin ki ne kaɗai sai ƙanin sa da ya kwashi tsawon shekaru baya ƙasan nan Hjy Ramlatu t…ya isa Ni nama fahimceki cewan Hjy Juwairiyya tana murmushi n farin ciki kamin tace ” To dangi da ƴan uwa kuma na Yola fa? Ai wannan sunyi nisa a ahalin mijinki basu da gado da mijinki da ɗan ki. Dariya Hjy Juwairiyya tasa kana tace ” Wallahi har ga Allah ke kaɗai zan faɗa mawa wannan magana nafa ji daɗin ɓatar Ramlatu ,tafiyar ta ne yasa na samu sukuni a rayuwata…da dangi kowa Ramlatu har yaron dana haifa Khamal bai da gidan kwana yini sai gidan Ammie Ramlah haba… Ai dole to yanxu ya kuka ga shawara na , Khamal yazo ayi masa Aure n gida ya Auri ƴar uwar shi ƴa ta Binafa ya kika gani….

 

 

 

 

 

 

 

Sponsored Links

Leave a Reply

Back to top button