Hausa Novels and Stories

Yar Aikin Karuwai Book 2 Page 5

Sponsored links

bazai Albarka ba ta juya tana bazai Albarka sai ka saketa,Wise ta kalli Papa Wanda ya zuba tagumi yace shike Nan Iyamami ta kwashewa auren nan Albarka Ina tsoro Kar masifa ta kunno Mana,Wise tayi Murmushi tace Inshaallah zaiyi Albarka ni Wise na sa Masa albarka,bari naje na lallashe ta,yanzu a Fushi take ko kaje ma sake kwashewa auren Albarka zata yi Kawai muyi Mata Addua Allah ya ganar da ita idan ta huce sai muje tare mu bata hakuri ai uwa ce tafi gaban wasa,daganan Suka fara tsotsar juna suna murza juna har zuwa bedroom Suka fada saman bed, Papa Yana Mata rada suna dariya kasa kasa

Nawwar yana kwance a jikina saman bed Ina zaune a tsakiyar bed dinmu jingine nake da jikin gadon Mami ta Kira shi ya kashe tare da kiranta back,yace Mamita ta kaina yau sati biyu da Iddar ki Ina murna Mami,karka dameni cewa nayi zanyi aure a nan kace no to ya kake so nayi balarabe ne dan Yemen Ina sonsa gaskiya,Nawwar yace Mami kede kice kyau ya rude ki Kawai gaskiya Ina taya Baffa kishi wani zai aure Masa mata,wallahi Mami larabawan nan karfin sha’awa gare su Basu San hakuri ba Kar ya kashe min Mami,zanci ubanka Nawwar ni sa’arka ce kafa dameni Ina ruwanka,dariya yayi yace Mami Ina jiye Miki wlh tam Ina nan zaki min waya kice an sakeki larabawan Yemen ko Kuwait ba sauki,Tsaki Mami ta ja tare da kashe wayarta ta Kira Yan uwanta ta sanar musu ta samu mijin aure Mahmood Suka Mata fatan alheria.

Ni Kuwa Ina Jin Nawwar suna magana da Mami ya gama bance kala ba waya nake dannawa Muna chat da Star akan magungunan gyara Oven Ina dariya ni kadai sabo da iskancin Star ya isheni,tace wai maganin da na baki ki gwada sunansa Memory ba irin kidan da Nawwar bazai Kama ba,tace yau akwai kida Nawwar ba bacci,makwafta ma Sai sunji kidan da Nawwar ke ji,voice na Mata nace baki ga bakina ba Dan karami can ma wajen haka yake ance da ganina kin San da lafiyata,Voice ta min itama tace zo kiga Malam na goge Masa hadda wlh karatu ma ya daina yanzu Sam sai karatun Antaina,Nace Nawwar yace ku dawo makaranta wlh gobe kullum sai kunzo mun hadu a gidana anyi karatu na fadawa ma su Mandula Wai kinji munafukin yaron data Aura harda min iyayi Wai shi matarsa ba inda zata je baya son yawon nan zaman aure zata Yi ba yawo ba,Star tace ai yafi karfin Mandula wannan Dan yaron sai abinda yace take yi har kuka yake bata idan anzo harka,ki duba Iskanci irin na Mandula a barikin ma taci uban kowa ta zaga bariki bariki Wai Dan yaro 26yrs shine yafi karfinta tace ko a bariki bata taba haduwa da irinsa ba sabon karatu take Yi a kansa, dariya muke ta yi, Nawwar Wayar ya kwace yace kin dameni fa aikinku kenan kuyi ta tona Mana asiri ana kallonmu a banza,Muna waya da Mami baki min jaje ba zata yi aure kina jina,nace to Da da Maminsa ta ya zan zauna Ina shigar muku zance please ka bani wayar mu karasa,yace ta karfi ce kwaci na Fara bin hannunsa Zan kwace yana yawo da hannun na kasa kamawa har na zameshi a jikina na tashi tsaye a saman bed din,jawoni yayi na Fada saman bed din ba shiri.

Dariya nayi nace ka tuna min da wani da na taba gani a Kano Yana yanayi da Kai har irin muryarku,da sauri ya bata rai sabo da kishi,nace labarinsa Zan baka a wajensa na samu kudin zuwa garin nan na manta ban fada maka ba,Fuska ya sake daurewa yayi gefe da Kansa Yana cewa bana son ji,nace Allah sai na fada maka,banza ya min na Fara bashi zuwana Kano daga Kauye lokacin da Dagaci ya koreni,nace Ina ta bara kullum sai na canja kamanni ta hanyar shefe fuskata da bakin tukunya na samu na saka yagaggun Kaya,Watarana nabi ta wajen hotel Wai ko zan samu kudi tunda masu kudi ne ke harka a wajen Kawai wani matashi kyakyawa yazo wlh duk da ban San fuskarsa ba Kuna Kama har muryar sai dai shi a Kano na ganshi me zai kawo shi Nan,walet dinsa ya jefar lokacin ya siyo abubuwa da yawa a ledojin shopping mall,ya rigada ya shige ciki nazo Ni Kuma na tsincii walet din da kudi a ciki dollars lokacin ban San mene dollars ba hasali ma ni ko kudin Nigeria ne ban iya ha’inci ba,sai da na kwashe 5 days kullum sai na je Neman bawan Allah din bana ganinsa ranar Katsam ya fito na Gane shi ta hanyar kamshin turarensa,da sauri Nawwar ya juyo Yana kallona ya furta Ina jinkirin, naci gaba da cewa Kawai mutumin ya karba yaji Dadi har dollars ya irgo ya bani nace bana so gwara ya bani dari biyar ko dubu Daya,yace to jirani ya shiga cikin hotel din ya kawo min dubu talatin yace inyi hakuri ba cash a hannunsa ya min godiya Ni Kuwa na kwashe da gudu sai tasha washe gari da safe.

Nawwar yace ai nine,kamar Wasa na dauka tashi yayi ya dauko wallet din cikin wata akwatinsa karama yace ba ita bace wannan? Na karba na duba sosai nace wlh itace,ya jawo locker ta jikin mudubi ya dakko turaren yace Kinga turarensa da nake sawa lokacin Kuma tunda na dawo na siyo sababbi na daina shafawa,karba nayi na fesa a jikina na bude baki nace wallahi kaine,yace to meeting naje kano sati biyu nayi a can green park hotel,nace shine wlh Ina mamaki da murna na dirgo daga saman bed Muka rungume juna sosai Yana dariya yace amma lokacin gaskiya matata Yar kauyis ce,dariya nayi nace ba wani yace kinyi wani daurin dankwali kin zamge kai me kunya bakya iya kallona fa,nace ai daga nan sai bariki,yanzu ai matar tawa ba kunya gareta ba,nace duk ta gudu ai gashi ka sake lalatani,gashina yake shafawa yace Yar amana ta ya daukeni yace zauna muyi kallo,baki na turo Ina shagwaba Ina Masa magana da Ido dariya yayi yace na gane ke Yar nan zalamarki yanzu tayi yawa,Murmushi nayi Ina sake rungume shi na tura shi saman bed yana min wani kallo me rudani,Hannu nasa tare da cire Yar guntuwar rigar da na saka daga ni sai pant sai bra,Muka Fara zuba kauna yau nice ke Jan ragamar komai ko da Muka tsunduma cikin harka Ina samansa Ina twerking yau sai da na gogewa Nawwar hadda,yaji Dadi fiye da kullum sai lallabani yake Yana nan da ni.

 

 

Sponsored Links

Leave a Reply

Back to top button