Hausa Novels and Stories

The Virgin Maid 2

Sponsored links

Yanzu za’a fara ,don a page 1 ba’ayi Komai yanzu zamu fara kafcen , tafiyar ta musamman ce💃😀

 

 

 

 

 

Jin yanda Ummu ke ƙwaɗa masifa tana shirin korar mawa Umma masu sayayyan Ɗan Waken yasa Umma dake can waje tana tsintar farar shinkafan tuwo saurin miƙewa tana gyara haɓar zani tare da nufo madafin (Kitchen) tana cewa ” Eyya Shalelen Umma Fito ki huta kema haka ai kinyi kokari tun safe kike sayarwa har yanzu kusan shaɗaya na rana maza fito haka . Juyowa Ummu tayi tana sakin murmushi kaman ba ita ce take mawa Mutanen kan ta masifan ba ,kana daga bisani tace ” A’a Umma koma ai na kusa kammalawa ma…Ummul khairy kina ina.! Muryar Ƙawar Ummu Wato Anam ya katse su ,wanda yasa Umma saurin cewa ” Tashi ga Anam can ta taho , kila maganan Scholarship naku ne . Jin haka yasa Ummu miƙewa jiki a sanyaye tana ficewa daga madafin a zuciyar ta cewa take ‘ Ina mu ina samun Wannan makarantar sakandire ai sai ƴaƴan manya sune kawai zasu iya samun scholarship anan badai irin mu ba , Mu Sai dai na Public ( Gwamnati) shine dai dai mu na ɗan talaka .

Bayan ta fito ne Anam ta iso inda Ummu take cikin sauri ta rungume ta tana faɗin ” Ummu kin samu scholarship kyauta tun daga SS 2 da kike yanzu har zuwa ki kammala duka makarantar Youngstars Sun ɗauka nauyin ki .

Bayan ta fito ne Anam ta iso inda Ummu take cikin sauri ta rungume ta tana faɗin ” Ummu kin samu scholarship kyauta tun daga SS 2 da kike yanzu har zuwa ki kammala duka makarantar Youngstars Sun ɗauka nauyin ki .

 

 

 

 

 

 

 

Cike da mamaki Ummu ke kallon Anam Wacce itama ita take kallo , kamin Ummu tayi mata magana don ita mamaki ya gama cikata tuni taji Anam na cewa ” Yanzu ki sanar mawa Umma , Yau Friday Ranan Sunday Zaku je ,kin san Boarding ne acan zaki rinƙa zama har hutu . Ke fa ? Kema kin samu?? . Murmushi Anam tayi kana ta ba Ummu amsa da cewa ” A’a Ƙawata Ni ban samu ba , ai kin san kin fini ƙoƙari kece kika ci Exam ɗin .

Anam Ni kuwa ? Nidai kaman hakan ba zai yiwu ba . Ummu tayi maganan idanun ta na yo Waje cike da kokonto . Murmushi Anam tayi kana tace ” Okay just One minute , I’ll show you something . Gyaɗa Kai Ummu tayi ,tana kallon Anam da ta fara bincike a wayar ta kirar iPhone 12 . Ƙawata kalla Ki Gani , miƙa mata Wayar tayi yayin da Ummu taga sunan ta ɓaroɓaro . Nice kuwa Umma.! Tayi maganan cikin farin ciki tana kwaɗa kirar sunan Umma . Kamin umma ta amsa ne taji Muryar Abba a bayan su ,wanda sam basu san dashi ba , Babu inda zaki je ,shegiya fitinanniya karfa kawai . Naga mai fitar dake gidan nan har kije Abuja karatun kwana . Shiru Duka sukayi yayin da Umma ke fitowa daga Madafi ,duk da taji maganan Abba amma sam bata bi ta kansa ba , Alhmdllh Allah , Autan Mama kin samu kenan . Allah mun gode maka . Maza shiga ɗaki yanzu na ɗebo maku Ɗan Wake kuci keda Ƙawar taki Anam. Simm³ suka taka tare da barin wurin suna shigewa ɗakin Umma Bintu. Ita ko bayan sun Wuce ne ta juya tana kallon Abba tare da cewa ” Anya malam , Anya…!

 

Anya mene?? Yayi maganan a fusace .hummmm nisawa tayi kamin tace ” Itace kaɗai Auta na kuma ya mace ,mai kokari da hazaƙa , duk yayyun nata gasunan su huɗu reras babu mai son karatun ,haka babu wanda ya wuce primary duk cikin su . Jarabawa da akayi mata Enxam tayi maganan bata iya faɗin kalmar ” Exam ba . Nan ta cigaba da cewa ” taci kuma Shine kake so  ka dakile ,to ko da komai zan kaɗa na saida na gidan nan sai Ummu Shalelen Umma ta tafi wannan makaranta ,Allah barshi koda ganan ne ta dakata ai tayi sikandare dai ,tafi ƙarfin kirar ta da Jahila . Tana ida wa ta juya tana nufar Kitchen ba tare da ta jira jin mai Malam Kadarko zai faɗi ba .

*Youngstars Girls boarding Sch.*

 

Makaranta ce ta ya’yan Manya shuwagabannin ƙasa sai manyan attajirai ,don a yanzu a gida Nigeria wannan makaranta tana gaba da ko wani makarantar ƴaƴan manya dake Nigeria , kuɗin school fees a term ya haura 2.million . Makarantar tana dauke da bene Huɗu ko wanne students Ke karatu a ciki . Aƙwai komai na bukatar daliban har Hospital a ciki , sai kuma daga ciki sai ka wuce gate uku sannan kake saduwa da Hostel ɗin Ɗaliban mata . Kowa ka ganshi dan wani babban mutum ne ,shiyasa suke rayuwar su cikin farin ciki , Zaki ga yarinya Ƴar shekara 15 amma Girman ta zaka bata kusan 20yrs saboda gaɓa² na garin jiki . Haka zaka ga hannun kowacce da iPhones fiye da huɗu biyar , masu uku su ƙanana kallon iyayen su talakawa ɗaliban suke masu . Haka idan ka shiga Hostel nasu kowacce Student ɗakin su mutum biyu ne , haka zaka ga System na yawo basu da aiki sai playing games , daga nan Suna kallon BF a system ɗin su . Daga haka kasancewar Makarantar na Mata ne zallah yasu tasu suke cin kan su ,ta hanyar maɗigo (Lesbian)

. My Question here is that? Da yawa iyaye mata sun fi ganin lalata yana Public Boarding sch. Ana ganin ya’yan Talakawa sune masu lalacewa , Buh Amma Sam ba haka bane ba ,zaku sha mamakin yanda Yaran nan basu da aiki sai na lalata ,iyaye basu sani ba .

 

 

 

Zaune take ita kaɗai a ɗakin ta na Hostel ,Wanda yake ɗauke da ƙaton yalwataccen falo ,gyefe guda gadon ta ne da take zaune akai , fridge a gyefe , ɓangare guda Toilet ne , sai gyefe da gyefe da kayan su ke a wurin da sauran tarkacen su . Babu abun da ke tashi a ɗakin sai Sanyin AC , System ɗin ta ne a gaban ta ,tana kallon Lesbian Vedio ,duk da hankalin ta a ba akan sa yake ba . Hannun ta yana cikin gashin kan ta da ya sauko har gadon Baya , yamutsa gashin kan nata tayi tana sauke huci , matsar da ƙafarta tayi ,wanda take cikin wasu irin shigar fitsararrun English wear . Riga mai kamar yar shimi ( Singlete) . Wanda cibinta a waje yake ,fara ce tarrrr kaman tsada , sai dai ba wata kyakykyawa bace ba .ƙafafun ta Wando ne tasa shi Crazy iya cinya , wanda duka a cinye take har matsemtsin Kwankwason ta a waje yake . Ita kadai take rayuwa a ɗakin ta ,don tace ko a gida ba a takura mata don haka bazata zauna su biyu ba ,ita kadai take Son ganin kan ta . Hummmm Binafa kenan.! Knocking taji anyi mata ƙofan ta ,amma izza ya hanta kallon ƙofar bare har ta amsa ”

 

 

Sponsored Links

Leave a Reply

Back to top button