Hausa Novels and Stories

Yar Aikin Karuwai Book 2 43-44

Sponsored links

Uwa takaicin haihuwar Mata ya sake kamata a ranta tace kalli ta haifi maza duk gasu nan sun Zama attajirai mu Kuwa shegiya Uwar Yaya Mata ta cika Mana gida da Mata gasu nan ba me tashin wani,a fili uwa tace Banga laifinki ba Dan kin Mana gori mu matar da Dana ya aura itace ta haifo Mana Yara duk Mata shi yasa Babu me tashin wani dukkansu talakawa suke aure da ta haifo mana maza ai da ba haka ba,Iyamami tace ji Jahila dan Allah ji Hahila to Yaya matan mene da su,Kece babbar Jahila da zaman aure kin Hana yaranki da jikokinki kin takura sai wacce kike so za a aura ai munji labarin komai ke sai dai ayi auren zumunci da ba a auratayya a bare da duniya za a samu dangi daban daban ne sai kace Zamanin Annabi Adamu kice ke dole sai a danginki za ayi aure dole,uwar banza me hada yaranta fada da Raba Kan Yaya,Iyamami a ranta tace wato Rabi zuwa tayi tayi gulmata wallahi sai taci ubanta zata dawo ne,a fili Kuma tace ai gwara ni ba jayayya nake da halittar Allah ba ke dai kice Allah ya baku na gari ke ba macen bace ke yanzu in kina da hankali ma kyace Kar a haifi mace kina macen tsohuwar alagwan gwan,Uwa tafi Iyamami bala’i Wai zasuyi kokawa suna tsofaffi Nawwar ne ya leko yaga zasuyi kokawa yace a ransa ya furta yawwa ku kashe kanku a huta yayi mukus a kusa da kujerar bakin kofa yake Yana ta kallon su Uwa suna kokawa sai dariya yake a ransa, Iyamami tace Kika yakusheni ina Yar Madara kin dauka jikina irin naki ne duk koko,kin tabo bala’i kin taba uwar Masu kudi kin shiga uku sai kinyi gidan yari,Abba ne ya shigo ya iske suna kokawa Uwa ta makure Iyamami a bango yazo ya rabasu da kyar yace sai kace Yara ko Yara ai baza suyi haka ba Mene ne haka sabo da Allah Kuna iyayenmu,Abba anga masu kudi maza shine yazo da wuri harda shugowa a gaisa da shi suna Masa murna yaki amsawa,Mami tace Ashe Kuma Rabia ta bayyana yace uhum uhum yayi duf,tace to Allah ya tsare gaba ai mungodewa Allah,Abba yace yo Kuma dai ya tashi ya fice.

Nawwar yana murna zamu tafi Baffa yace a barta ta Kara ko sati ne taga yan uwa sosai su Saba da juna ai an dade ba a hadu ba,,nan take Nawwar ya bata rai zaiyi magana Mami ta Harare shi yayi Shuru Auta Yana ta Masa dariya idan Suka hada Ido sai ya yiwa Nawwar gwalo a boye,bakin ciki ya ishi Nawwar, Ina kallonsa ya harareni Wai sai dai nace mu tafi lallai,Ni Kuwa Ina Jin Dadi na Saba da Yan Uwa yanzu ba kamar farko ba,aka rufe taro da addua suka tashi zasu tafi Nawwar ya ki tashi,Auta yace ka taso Mana mu tafi,na fito na rakasu sai haushina yake ji ni dai bance komai ba haka Suka tafi ko sallama bai min ba.

Kwana wajen biyar na shiga bai kirani ba idan ma na kirashi a dakile yake dagawa sai da yaji ana gobe Zan dawo sannan ya kirani,na daga Muka gaisa yace karfe Nawa Zaki taho nace da Yamma dai yace wacce irin Yamma Kuma to wallahi ni da safe nace ki taho 11am ta Miki a gida na fada miki ya kashe wayar,Murmushi Umma tayi tana ji tace nasan takurawa yaron nan akayi ya sake barinki sai ki shirya tun dare gobe ki tafi da wuri Allah yasa ma a jirgi Zaki koma.

Da safe da wuri sai ga Auta yazo garin Kamar Wanda ya kwana a nan bayan da shi aka tafi gida Wai Yaya Nawwar ne yace yazo ya taho Dani sai kace wata yarinya,nace a rasa me zuwa daukana sai Auta,Su Aunty duk sun min Alkhairi Suka rakani har Motar Afif ya kaimu Airport Muka tafi.

Muna Sauka Nawwar Yana jiranmu,sai zumudi da rawar kafa yake Kamar sabon ango,Auta Yana kallo ya bawa Auta key yace tuka motar bazan iya driving ba,Auta ya karbi key ya tuka

 

,Nawwar baya ya dawo gefena muka bar Auta ya koma driver,Ina cewa Auta Yana kallo fa ka bari muje gida,Ashe Auta yaji yace a’a ni ba ruwana ba ku nake kallo ba,da kyar dai ya iya control Muka shiga gida muka wuce ciki ko Auta bamu kula ba,Auta ya rike baki yace ni naga bunsuru da idona a cikin mutane, yaja mota yayi gaba sai gida,Ni Kuwa nace ka Bari nayi wanka yace a’a ni fes kike minti Nawa kuka zo nan ni ban yarda ba,har tsoro Nawwar ya Fara bani.

Mairo yarta Madina ta kwantar a dan gadonta na Yara tana baccinta sannan tayi Shirin bacci,Ango ya shigo babu ko madara bare nama babu Sallar Nafeela ko wanka bai sake Yi ba tunda yayi gab da magriba Yana kamshinsa dake larabawa akwai tsafta da sa turare,Mairo aka washewa ango baki ita ga Yar soyayya shima bakin ya washe yana Mata larabci su Mairo ba laifi suna Jin larabci sabo da harka da takari da Kuma larabawa,yace barka da zuwa Amaryata ya fara shinshina Mairo yana gurnani,Mairo tace sai kace bijimin Sa irin wannan gurnani haka da Hausa ta fada ba komai yake ji ba tsintar hausar yake, yace me Kika ce? tace cewa nayi Kai me kyau ne ka hadu,ya saki Murmushi ya damko Mairo da karfi Kamar zai jijjige mata kafadu,tace wash Allon kafadata zaka balla ni,baya ji ma shi,ya birkito mairo Yana zare kayan jikinsa jikinsa Yana uban rawa Kar Kar hankalinsa ya gushe,ya zaro Antena ya mikawa Mairo ta kalle shi yaja tsuka ya rike kanta tare da dannata a jikin Antena yace ta rike tayi yanda taga dama,Mairo ta hada gumi tana gurgurar Antena, sai ihu yake da Nishi ya Kama gashinta da karfi Kamar zai tsige shi,Mairo tace kayi a hankali da larabci,shima yace kudi na biya ga sadaki harda sarkar gold,Mairo tayi mukus Yana sarrafata itama haka take masa,ya rabata da kayan jikinta kaf ya jawota ya Kama na shanunta ya durfafesu Kamar tsohon maye gashi komai ba a hankali ba,Mairo ta fashe da kuka sosai tace da zafi ya daina,sai masifa ya sa yatsa ma a bakinta ya danne mata harshe,ta Fara dalalar da yawu kamar kaza tana gargarar mutuwa, Mairo zaginsa ta koma yi tana fisge fisge amma ko gezau sai ma Hannu da yasa ya rike wuyan Mairo Kamar me Shirin kisan kai,tashi yayi ya juya Mairo ya dinga Marin mazaune Kuma shi bazai Yi kadan ba da karfi inda sai wajen ya dade,Yar Mairo Madina tana ta uban kuka ta tashi a bacci amma ba ruwansa, sai da Mairo taji ciwo kafin ya kawo,Allah sarki uwa Yana gamawa ta tafi wajen yarta sai ya bata rai wai sai dai ta bar yarta tazo su kwanta,Mairo sai da ta lallaba yarta tayi bacci sannan tace wanka zata yi,yace sai da safe,tace ba kyau kwana da Najasa ya fisgota ta dawo bed din ya kwakwume Mairo ya sake cire Mata rigar baccin data maida suna facing juna ya sake maida bakinsa Kan Boobs dinta Wai a haka zaiyi bacci,Mairo ta fashe da kuka,ko a jikinsa Kamar wani dabba,Mairo tana shesheka tace Nigeria Zan gudu wallahi ko a kafa sai na gudu,Mairo tsakaninta da Allah take tace ko ba jirgi a kafa zata dawo gida,bata sake saduda ba sai cikin dare da ya sake tashi ya sake tishi Mairo ba kukan da bata yi ba,washe gari Bayan ya karya ma haka ya sake turmushe Mairo,sai da ya huta sannan yayi wanka ya fice,a gidan ya kulle Mairo ta baya yanda ba yanda za ayi ta iya guduwa,Mairo ba kukan da bata yi ba tana cewa Allah Dan darajar dakinka Ka’abah ka kawo min agaji.

 

 

Sponsored Links

Leave a Reply

Back to top button