Hausa Novels and Stories

Yar Tsakar Gida Complete Hausa Novel

Sponsored links

_Page 0 1_

 

 

 

*Ga masu buƙatar na tallah ta masu hajar su zasu na biya ₦2000 . Idan a status kacal za’a yi Miki advert ɗin zaki biya ₦1000 only …Sai ku tuntuɓi wannan number nawa 08081202932… Please wacce tasan zata karata Wannan labarin ta karanta shi yanzu tun daga page 1 bana so sai nayi nisa ki biyo ni akan na baki from the beginning ba zan iya ba gaskiya, ayi mun uzuri hidimomin nada yawa🤦🏻‍♀️…Sannan Ayi Haƙuri da posting din zaku ga ba tsawo babu yawan read more .*

 

 

 

8:30pm.

 

A hankali take shiga layin tana kallon Ɗiyar nata lokaci bayan lokaci ,wacce tayi laƙwaam a hannu mahaifiyar nata . Ƙare ma matan kallo nayi tare da yarinyar wacce ba zata Wuce shekara ɗaya ba a duniya . Malam mai Adaidaita maza yi gaba wurin Wancen Gidan mai Dakali zaka Sauke ni . Cikin Ɗan ɗaga murya mai Adaidaitan yayi magana duba ga yanda ake tsala Ruwan Sama ,dole sai ya ɗaga murya na bayan sa zai jiyo sa Saboda Ƙaran Saukar Ruwan saman . Ina kenan Hajiya..? Da hannu tayi masa Alama yayin da cikin sauri ya ƙarika bakin ƙofar Gidan yana faɗin ” Hajiya mun iso . Sauke Gajeruwan numfashi tayi tana saukowa daga napep din cikin sauri tare da kudundune yarinyar nata da Mayafin ta . Kaɗan jira Ni mintuna biyu zaka koma dani filin Saukar jirgi na nan aviation. Kamin me keken ya bata amsa tayi saurin shigewa cikin Zauren Wannan Gida saboda Ruwan da ake yi .

 

 

 

Tun daga zauren Gidan take jiyo hayaniyar matan Gidan , tamkar ba ruwa ake yi sama ƙasa ba . Girgiza Kai tayi tana kallon Amrah yarinyar da bata san komai ba a rayuwar ta , a hankali ta furta ” Allah ka gani ga Amrah nan ba barma A hannun ka da kulawar ka , Allah ka kare mun Amrah daga cikin sharrin mutanen Gidan nan . Rintse ido tayi tana tuno da Sasa sasa na wannan Gidan ,don gidan yawa ne yawan su kuma ya haura mutum saba’in yara da manyan su . Rungume Yarinyar tayi idanun ta na Saukar da Hawaye masu zafi da raɗaɗi , ina Son ki Amrah amma dole ce tasa zan barki,nan shine Miki dahir dole tasa zan kawo ga dangin ki , Ni mai sauƙi ce Nasan ko mun daɗewa zaki nemi ne domin kuwa ke Yar halak ce duk dan Halak baya mantawa da Uwar da ta haife shi . Motsawa tayi da Ƙarfi tana ɗaga ƙafarta tare da shiga Gidan kai tsaye bakin ta Ɗauke da Sallama…” Assalamu alaikum . Tayi maganan tana kutsa kanta zuwa Farfajiyar tsakar Gidan. Mata ne ta gani sunfi Ashirin a cikin ruwa wannan tana sukola wannan tana Aikin shiga madafi ( Kitchen) inda ko rufi babu sai uban hayaƙin itace dake fita kaman An ƙona taya . Kowa Aikin gaban sa yake a ruwa sam basu damu da lafiyar su ba kona yaran su da suke ta aikin taya su aikin gidan .

 

 

 

Hasko fitila Larai tayi tana furta ” Innalillahi wa’inna ilaihir kasa ƙarikewa tayi saboda gulma dake cin ta a rai ,cike da Ɗaga Murya ta ke fadin ” Hafsatu kece.? .Jummai ne dake kitchen tayi Saurin fitowa tana faɗin Wacce Hafsatun ke kuma da Wane haka.? . Wata kuwa Hafsatu kika sani bayan Dakta Hafsa dai da kika sani . Sakin fitila Jummai tayi a ƙasa tana kama Ƙwankwaso tare da cewa ” Au kin dawo kenan.? Kin karasa inda zaki kai Yar zinan taki shine kike kokarin maƙala mawa mamacin da ya mutu shekaru Bakwai da rasuwar shi sai a yanzu zaki kawo yarinya yar shekara daya kice wai cikin Auwalu ne ? Kai Hafsatu kiji tsoron Allah dakta Hafsa ki tuna ALLAH fa Ɗaya ne . Kayya Jummai Ai da kin barta munji ta bakin ta , da kuma mene tazo yau .? Wancen karon dai munji tace ta Haihu yanzu kuma fa mene ya faru.? Baba Zuwai tayi maganan wacce take fitowa daga Ɗakin ta duka kuma sunyi zaman kishi da Hafsatu .

 

 

Bana tausayin namiji fa inkinsan kina tausayin mijinki kinfiso yarinka azabtar dake a maikuwan yarinka maki kyauta soyayya dake da yara ki da yan uwanki ba

 

 

 

To inkinfiso komai ki zauna a baya to gaskiya kizauna bansan yanda zan maki ba domin nayi ma mijinki mallaka ko saurayi ko yaƙi ko yaso sai yabiki yamaki abinda kk so kuma kk bukatar

 

 

 

Mallakar zuciya mai allurai a baima kare mai bukatar tabini pc

 

 

 

Mai bukatar mallakar ko kiranyen bakin Ruwa tabini pc inshallah mgn yakare

 

 

 

Nidai nafiso acemun Hajiya inason 🤗 komai da min da mijina kamar kaza ……… Ya rinka mun kaza kaza

 

 

 

Please 🥺 ko kinbini pc kigayamun abunda kk so direct

 

 

 

Matan da kayan sallah wani baiwa shi ba

 

Sha’anin yan uwanki bai san wannan ba

 

 

 

Lamarin ki da wasu kananan hidimomin ki sodayawa baya biyamaki bukata

 

 

 

Kije wani gida kiga matan gidan nayin abunda baki isaba kice dame tafiki dashi ga abinda tafiki dashi din …..

 

 

 

Ga mata masu bukatar kayan da’a available suke cikin price mai saukin gaske inshallah da masu aiki aciki da marasa aiki

 

Duk wacce take buƙata tana iya mun mgn ta:08139762831

 

Muna godiya ga mata bakiɗaya masoya mu mun gode🙏🙏🙏🙏🥰🥰🥰🥰🥰😍😍🙏🙏🙏🙏

Sponsored Links

Leave a Reply

Back to top button