Hausa Novels and Stories

Wace Ce Ita Hausa Novel Chapter 16

Sponsored links

Dauke kai tayi tana mamakin rashin kunyarsa,wato har yanada gout din dazai fadamata haka?,zatako shayar dashi ruwan mamaki,mamakin da har ya mutu baze manta ba,he must pay for it,amma zatabi komai a sannu…….. “Where is the stuff you diluted to my yoghurt?”…. Ta fada murya chan kasa….. Kallon rashin fahimta ya bita dashi…. Gyada kai tayi tace “You have to take the drug as well,because your normal self can’t support what I’m feeling,we need to be even before anything occur!”……. Jiki na rawa ya mike fuskarsa dauke da murmushin jindadi,batare da ya bata answer ba,ya shiga dakin daya dauko wanchan,bude drawer yayi yaga ba komai,sai a lokacin ya tina ashe guda daya ne a ciki,dukan wall din dakin yayi da hannunshi yana danasanin juye mata duka,sai kuma ya fara dudduba sauran drawers din,har yayi give up,fortunately saiga wani a last drawern daya bude,tsallen murna yayi ya dauka ya fita daga dakin,ya wuce kitchen direct,bude fridge yayi ya dau yoghurt ya fito….. Zaune ya sameta still yanda ya barta,zama yayi a kujerar dake kallon nata,ya juye duka quantity din drug din a cikin yoghurt,ya kafa kai ya shanye tana binshi da kallon kasan ido…………

 

Murmushi tayi ganin idonshi harya fara chanjawa,har effect din maganin ya fara aiki akansa,toh abinka da wanda yake a bukace dama….

.Dago kai yayi ya kalleta da jajayen idanunsa murya a shake yace “Shall we?”….. Daga masa kai kawai tayi tana murmushi……

 

Tashi tayi ta fara cire handgloves dinta,bin hannayenta yayi da kallo kamar ya cinyesu,ga wani bakin lalle a hannun me shegen kyau,lallen da yake tinanin tattoo ne,dan duk sanda Allah ya nufeshi da ganin hannunta sai yaga lallen kuma same design yake gani,koda yaushe a sabonshi yake kuma,shiyasa kawai ya yanke cewa tattoo ne……. Kokarin cire hijab dinta tayi yaji kansa yayi wani mugun sarawa,sai ya alaka hakan da abinda yasha….. Sama tayi da hijab din tana gab da cirewa yayi saurin rintse ido…. Karasa cirewa tayi tana binshi da wani shu’umin kallo…… Ganin ya rufe ido tace “Yadai? open your eyes mana!”….. Shiru yayi yanajin wani abu na mishi yawo a jiki,effect din abunda yasha na kara tasiri a jikinsa,amma kuma sai ya kasa bude ido ya kalli surar da yake mararin kallo a koda yaushe…….

 

Socks dinta ta cire ta karaso inda yake,shafa fuskarshi tayi ya janye hannunta da sauri jin wani irin abu da be tabaji ba,sake kai hannunta kan kirjinshi tayi,a sukwane ya kuma ture hannun….. Hade rai tayi tace “Meye haka?”…. Da wata kalan murya yace “karki kara tabani!”…… Dage girarta daya tayi tace “Aiko dole in tabaka,ba haka kake so ba?”………….“Nidai dan Allah karki kara tabani”

“Bazan iyaba,bazan iya kallonki a haka ba”

 

 

“I’m not naked bude idonka,wannan maganin yanada karfi khaleel,I’m losing my control!” Ta fada tana fashewa da dariya…..

 

Jin dariyar da tayi yasa khaleel ya tsure,yaji wani tsoro ya kamashi,wannan shi ake cewa anga samu anga rashi,yana tsananin bukatarta a wannan lokacin amma inta tabasa sai yaji kamar an dora masa gaurashi a jiki……..

 

Jin hannayenta kawai yayi a gashin kansa,ai besan sanda ya tureta ba ya haye sama a guje,itama ta bishi a guje dariya na taso mata tana dannewa……..

 

Kumm! Yaji ya bige da bango kasancewar haryanzu idonsa a rufe yake,be gama tance inda yake ba yaji alamunta a gefensa,da sauri ya tsuguna still idonsa a rufe yace “Dan Allah dan annabi kiyi hakuri,ki kyaleni,wlh na hakura”…….

 

Tabe baki tayi tace “Wlh bazan hakura ba,ka gama sani cikin wannan hali kuma kace in hakura?,aiko dai saika biyamin bukatata!”…..

Sponsored Links

Leave a Reply

Back to top button