Hausa Novels and Stories

Wace Ce Ita Hausa Novel Chapter 21

Sponsored links

Kamar ance ya bude ido kawai yaga mutane kusan 20 sun zagayesa ko wanne dauke da bindiga a hannunsa fuskokinsu rufe da mask,kafin ma ya motsa suka fesa masa wani abu dan sunsan tsap zece zeyi kokawa dasu and he can play very smart,a take ko abun da suka fesa masa ya sumar dashi,suka kinkimesa suka sasa a mota sukayi gaba dashi……… Ogan su ne ya dauki waya ya shiga kiran wanda yasasu aikin….. Ana daga wayar yace “Deal done!,ko a kashesa kawai boss?”…. Banji me aka ce a dayan side dinba,ogan su ya sake cewa “Your wish is my command”…

Dialing number Hajiya fatima(aminyar mahaifiyar eesha) eesha tayi tana Allah Allah ta dauka….. Sake kira tayi nan ma shiru baa dauka ba,kasa hakuri tayi ta shirya ta fita,karasawa gate tayi tana ordering bolt,batafi 5mins da tsayuwa ba blot drivern yazo,shiga tayi dan already tayi plqcing location din hajiya fatimah…….. Ko rufe motar batayiba ta fita,already tayi setting bolt dinta to pay with card so bata da case din tsayawa biyan kudi,karasawa tayi gaban gate din mansion din,knocking tayi me gadi ya bude ya laleko,ganin itace yasa be kira landline for confirmation ba,bude mata yayi ta shiga da sauri……

 

Da sallama ta shiga main parlour,as usual hotonsa ne ya mata welcome kamar yanda ya saba yiwa kowa welcome saboda daidai center entrance din parlourn ne,har wani lumshe ido tayi tsabar jin dadin ganin sanyin idaniyanta….. “My crush” Ta fada beneath her breath…… Mantawa da abinda ya kawota tayi tashiga bin hotonsa da kallo,tafi 10mins a haka harta farajin takun tafiya,sai a lokacin ta dago da sauri…….

Karasowa hajiya fatimah tayi tace “Daughter kece a tafe?,welcome”……

Murmushi eesha tayi tace “wlh nice Mahmah,tun dazu na shigo fa,na tsaya ina bin hoton yaya da kallo,wai dan Allah yaushe ze dawo”….

“Soon,na fadamiki akwai wani course dayakeyi abroad ne,yana gamawa ze dawo”

“Can’t wait wlh,Allah ya dawo dashi lafiya”…

“Ameen,naganki haka by this time,thought you’re supposed to be in class by now?”….

“Yes but….,labari nazo kawo miki”….

“Koma menene stop joking with your education,everything can wait okay?”… Mahmah ta fada on a serious note,dan ita haka take she’s so jovial amma da taga yaro zeyi badede ba zata taka masa birki……..

Murmushi Mahmah tayi ganin yanda eesha ke bada labarin with so much joy,sannan tace “I’m so happy for you daughter,ki cigaba dabin tactics din dana baki a sannu zaki gane wacece ita as I said earlier,meanwhile if anything come up call me on phone,karki dinga katse abubuwan ki,okay?”

 

“Yes mom,kuma na kiraki ma ganin baki dauka bane ya sani zuwa,I couldn’t hold it”…..

 

“Ehyah I was charging my phone bansan kin kira ba,now get yourself comfortable”…. Nan ta kira laure ta landline din parlourn domin ta kawowa eesha refreshment…….

“Ehyah I was charging my phone bansan kin kira ba,now get yourself comfortable”…. Nan ta kira laure ta landline din parlourn domin ta kawowa eesha refreshment……..

Tinda ya kamo right hand dinta taji komai ya tsaya mata chak,abunda taji is unexplainable saidai sam ba abu me dadi takeji ba,kirjinta ne ya shiga bugawa kamar ze fado,batasan shi ba amma Allah ya bata wani baiwa,she can be very cunning and still see her way through it,duk wanda taga takasa hurting directly,sai tayi playing smart,baiwar da Allah ya mata kenan,da kuma shi ta masa wayo,ta dauka kukan data saki ze sa ya saki hannunta amma ina sai ya kamo dayan ya zamana yana rike da duka hannayenta,dabara ce ta fado mata ta fara rawar jiki kamar me aljanu,sai kawai taji ya rungumeta,it was a first time hug to her,tinda tazo duniya tin tana jaririya babu wani da namijin daya taba hugging dinta koda ko mahaifinta ne,sai yau,on this very day da wani yayi breaking rules dinta harda fara mata karatu a kunne kamar me aljanun da takeso yayi tinanin kuwa,funny enough saita kasa komai saima wani nitsuwa da taji ya sameta da tinda take a rayuwarta bata tabajin irinta ba,she can’t say she welcome the hug amma tabbas she wasn’t sad about…… Tsayawa tayi tana sauraran husky masculine sweet voice dinsa daya ke mata karatun dashi……

 

 

Sponsored Links

Leave a Reply

Back to top button