Hausa Novels and Stories

My Lady Boss 4

Sponsored links

Eyya kiyi zamanki inda kike, har inda kike za’a zo a taibayeki abin da ki buƙata sai a kawo maki…to bdmw ngd”. Sumayya tayi maganan tana shirin juyawa…Amma don Allah na tambaye ki mana? Madam Bukhari tayi maganan tana kallon Sumayya da ta juyo tana cewa ” Ina jinki.

Cikin ɗan kame kame Madam Bukhari tace ” Wai da gaske ne ke sister ɗin Sir Khamal ne?”.

Tsayawa Sumayya tayi a ranta tana cewa ” Allah ya tsareni, cikin ɗan mmki tace ‘ Me kk gani? . Sauran ma’aikatan wurin ne suka bata amsa don idon su duk yayo kanta suma tbyn dake zukatansu kenan…Saboda kunyi kama Sosai , shi yasa mu kayi tunanin ko ke biosister nashi ne”.

Madam Bukhari ta ƙare maganan su duka suna kallon Sumayya , da ta ɗan yi muurmushin mmki kana tace “a’a Ni ba ƴar uwar shi bace , anan dai nasan shi…

Allah sarki Wallh mun ga kaman naku ya ɓaci…Ɗan ya mutsa baki Sumayya tayi tana magana a hankali babu mai iya sauraren ta tace” bai dai ɓaci ba zai ɓaci banda iskanci ku rasa wanda zaku ce muna kama sai Sir Khamal? Saboda ya bani sakatariyar shi a kwana ɗaya…Ni nasan da mugun tan da yake shirya mun.

Juyawa Sumayya tayi tana hayewa zuwa nata office ɗin….mutane sunfi biyar ta ajiye a wurin ,fridge tanufa tana ɗaukan lemu tana sha hankali ƙwance sam ta manta da wasu bayin Allah data aje zaman jira….tana zaune ne taji bacci yafara ɗaukar ta………

Heee heeee LADY BOSS??? Taji ya kirata cikin wani irin murya da yasa Sumayya firgit buɗe idanun ta da suka lumshe na masu bacci…mutane ta gani tsaitsaye a kanta shi kuma Gogan na can bakin office ɗin shi daga can yake ƙwala kirar Heee LADY BOSS …aiki kikazo ko mene ? Ki shanya mutane for more than 2hrs? Kina kuma bacci hankali ƙwance kamar kina gida , saboda you’re BOSS…….

Sorry Sir! Tayi maganan tana miƙewa tsaye…Najwa dake gyefe sai wani ƙauɗi ya ƙaru dama aiki take buƙata… Juyawa Sir Khamal yayi yana cewa ” PA ? Yes Sir PA yayi maganan jikin sa na rawa yana sauraron mai zai fito daga bakin SIR KHAMAL… Change another sectary!! Wani irin tsorata Sumayya tayi wandaaaaaaaaaaa……..

_Littafin na kuɗi ne normal group ₦300 vip group ₦500 spc ₦1000 zaki iya turo da katin MTN ta wannan number 08081202932 ko ki tura ta wannan account details…6037312299 Mohammed A’isha keystone bank Idan Vtu trnsfer ne kiyi ta wannan number 09061466409 zaku na iya fara payment ɗin cox free page ba da yawa xanyi ba…_

 

[9/11, 2:15 PM] Aunty Aisha Mmn Teddy🧸: *🕊️MY LADY BOSS🕊️*

 

_(Romantic and comedian)_

 

 

 

 

Sponsored Links

Leave a Reply

Back to top button