Hausa Novels and Stories

The Sexy Boss 7

Sponsored links

A Hankali tasa hannun ta tana kara wayar wanda kamin tayi magana ne taji Muryar Ammie na cewa ” Umaima kina lafiya ko? Fatan dai kina jin daɗin zaman nan tare da yayan naki?. A hankali jiki a sanyaye tace ” Lafiya kau ,kin koma lafiya ?. Alhmdllh Umaima badai wata matsala ko?. Gyaɗa kan ta Umaima tayi tamkar wacce akace Ammie na wurin , miƙa mawa Umair Wayar tayi yana amsa tare da raɓata yana ce mata ki cigaba saura ki tsaya . Kai me zata cigaba kuma? Kai wai kullum a haka kake ne? Komai kana rinƙa yin shi kai tsaye irin na sojoji ,haba Umair .! ALLAH yasa ba dole kake mawa yarinya ba , ka nace sai ta so ka ,To ka sani nidai bazan mawa Umaima dole ba ,gwara ka lallaɓata . Dariya yayi yana sauka daga can ƙasa kana yace ” Ammie ita a wa tace bata So na.! Ai duk macen da ta sameni ta cika mai Sa’a . Hummmm sannu da wasa kai , to ka kula da ƴar mutane sosai kaji?. To Ammie in Sha ALLAH , amma itama ai sai ta kula miki dani sosai ko. Kaji mun shakiyi datse kirar ka bani wuri . Murmushi yayi yana aje wayar a saman table yana juyawa gani yayi tana ta hawa da saukar , sarai yasan mugun ta ne yasa shi yayi mata hakan ,don a yanxu barci yafi buƙata tayi . Ba wannan hawa da saukar ba.

Juyawa yayi tare da nufan inda take . Ke meye sunan ki ma?. Banza ta masa ,duk da tsoron shi da take ji ,amma Haushin sa yasa ta yin masa shiru kaman bata ji shi ba..Kee.! Ya daka mata tsawa da yasa ta yin firgigi , tana ɗago da idanun ta tana kallon fuskar sa da babu wasa . Tambayar nayi sunan ki kika mun shiru?. Ƙwallah ne ya ciko idanun ta , hannu tasa tana ɗauke hawayen kamin tace ” Umaima”. Wuce ciki ki ƙwanta.

 

 

 

 

 

Juyawa tayi cikin sauri tana hayewa sama…shi kuma sauka yayi tare da nufar farfajiyar gidan , wani dan saurayi naga ya nufa yana miƙa masa hannu tare da basa wayar Umaima . Ga wayar nan Sim din na Ciki , ina so kamin zuwa gobe kamun bicike akan mai wayar duka ,inda take zaune da komai ma nata ina buƙatar sani Zuwa gobe .

Ohk Sir . Hannu suka hada suna misabiha kamin Umair ya juyo zuwa ciki shi kuma yana shiga moton shi tare da fichewa daga katafaren gidan.

 

 

 

Kai tsaye up stairs ya hayo tare da nufar Bedroom ɗin shi . A tsakiyar Gadon da ya sauya bedsheet ya hango ta ta rufa abun ta , alamu barci ma ya fara ɗaukar ta . Ke tashi ki bani wuri , Bed ya koma na tsarar wasan ki ne? Wurin barcin ki kenan tashi ki ƙwanta a sofa cushine . Saurin miƙewa tayi dama a ɗaɗare take , tana nufar kujerar tare da ƙwanciya ba ko abun rufa . A hankali yake bin ta da kallo , murmushi n mugun ta yayi ganin yanda duk ya sauya masu ƴar mutane ,tamkar ba ita ce tazo da shegen surutun nan ba ,da firi firi. Nufar fridge yayi yana ɗaukar ƙwalban barasar shi tare da cup yana isowa bakin gadon , Umaima na jin shi yana ta ƙwalɓewa a haka barci yayi awon gaba da ita .

Ashiru ne tsugune gaban su Baba Ibrahim da Baba Sule , Abunka ga dattawa su ne da ƴar ta ɓata ,amma sai suna bai mawa saurayin Umaima haƙuri ,ko nace mijin ta wanda suke mata fatan zama mata a gare shi . Don har iyaye sun shiga ciki ,dama a cewan su sun bari Umaima ne ta ƙara hankali sai a tsaida auren nasu . Don tun ranan da Ashiru yazo ya bayyana mata abun dake zuciyar shi ya zama mata abokin gaba . Kullum ko a hanya ta ganshi zata zage shi ta uwa ta uba. Aƙwai lokacin ma da ta sanya ƴan makarantan su yin dandazo tasa kowa ya dauki dutse , ashirin da abokin shi na zuwa wucewa dama hanyar makarantar hanyar bin sa ce sosai ,nan suka hau jifan su da wannan duwatsun , wani ƙaton dutse da ya sauka akan Ashiru ƙwal nan Umaima ta juya makaranta tana dariya har da hawaye . Abokin ne da bai san dawar garin ba yace shi sam bai yarda ba ,nan Ashiru yayi ta bashi haƙuri ,daƙyar dai ya haƙura suka tafi .

 

 

 

***

Wuraren ƙarfe biyu na dare ne Umaima taji an ɗaga ta cak , ana nufar saman bed da ita , cikin sauri idanun ta ya buɗe , kallon Umair take da har a lokacin Mayen bai gama sakin sa ba. Ƙwanta nan Ni Bara na ƙwanta a sofa , kin wani takure jikin ki , ba zaki iya cemun na baki abun rufa ba ?. Shiru tayi tana duƙar da kanta don jikin ta rawa yake yi. Ki saki jikin ki babu abun da zan maki Yanxu sai da safe Kamin na tafi asibiti , dole sai nayi ko kina so ka Bakya so.!

 

Wuraren ƙarfe biyu na dare ne Umaima taji an ɗaga ta cak , ana nufar saman bed da ita , cikin sauri idanun ta ya buɗe , kallon Umair take da har a lokacin Mayen bai gama sakin sa ba. Ƙwanta nan Ni Bara na ƙwanta a sofa , kin wani takure jikin ki , ba zaki iya cemun na baki abun rufa ba ?. Shiru tayi tana duƙar da kanta don jikin ta rawa yake yi. Ki saki jikin ki babu abun da zan maki Yanxu sai da safe Kamin na tafi asibiti , dole sai nayi ko kina so ka Bakya so.!

Sponsored Links

Leave a Reply

Back to top button