Hausa Novels and Stories

Yar Aikin Karuwai Book 2 6-7

Sponsored links

Cele tana kallo Ayusha ta Gama girke girkenta Basu zauna a dining ba saman carpet ta jera musu abincin suka zauna a kasa tare da tankwashe Kafafunsu,ba tare da saka cokali ba da hannu Ahsan ya fara ci Yana kallon Maheerah wacce ta shagwabe fuska,yayi juyin duniya taci ta ki ci sai lallashinta yake da kyar ta yarda ya fara bata a baki tana ci da kyar,magana yayiwa Cele da hannu tazo Wai itama ta ci,harara Maheerah ta watsa mata ta hau masifa harda kuka akan Kawai yace tazo taci tare da su,Kalar abincin nasu ma Rufaida baza ta iya ci ba da larabci Maheerah tace Masa sai dai taje ta dafa da kanta amma baza ta ci musu abinci ba,Ayusha ya kira tazo tayi Shirin tafiya gida ta gama musu aiki yace ta tafi da Cele, ga Rufaida ta Fadi abinda take so a dafa mata,da zancen kurame ya dinga gwadawa Cele har ta gane wai ta bi Ayusha kitchen suna shiga Ayusha ta dinga masifa da jaraba zata Zama baiwar bakar fata tana zuwa ta hankade Cele,Irin baza ta koyawa Cele girki ba bare tazo ta rabata da aikinta,Cele Ido ta zarowa Ayusha itama da Hausa tace ke jaka nifa na iya girkina ba abinda ban iya ba ki tambaya kiji,Cele ce ni a kaso karewar iya soye soye,ke in kin Isa ki soya awara na gani ko ki soya fanke,yanda kike kyamata Nima Haka nake kyamarki ta karasa tare da dukan kirjin Ayusha,da hannu tasa kirjinta ta hade dana Ayusha ta hankada ta baya saura kadan Ayusha ta Fadi ta dafe jikin bango tana masifa da yarenta itama larabcin ma ta daina,Itama Cele da Hausa tace kina hauka ne ta daki kirji tace ke burar….kinci me cin….dan…..ashar ce kawai ke tashi,Ayusha taga Cele ta haukace Mata sai tsoro ta Fara ja da baya,Ahsan da Maheerah sunji yare na tashi ga na hausa ga na Yan bangaladesh kamar fada akeyi suka shigo ciki da sauri suka iske Cele taci kwalar Ayusha ta shaketa a bango tana ta fyalla Mata mari,tana kutuntuma ashar tace ai ba a ka’abah nake ba da Zan daga Miki kafa ko Kinga na saka harimi,Dan ubanki Niyyar Umrah ko aikin Hajji Kika ga na dauka ubanki zanci yo ko Umrah ban sauke ba bare na daga miki kafa,Ahsan yazo rabon fada Rufaida ta Masa Elbow a kirji ya ja baya tare da dafe kirjinsa Yana kiran sunan Allah,Ayusha Kuma taga anci uban oga ma Sai ta fara kuka, Maheerah tazo tana bala’i da larabci,Rufaida dai ta haukace ta juyo tana sani ta hankade Maheerah Allah sarki ba karfi sai ga Maheerah a kasa wanwar tana subhanallah, ya Allah,Ahsan har yanzu mulmula kirjinsa yake inda aka Masa Elbow,Ita Kuwa Maheerah daga Dan wannan abin abinka da larabawa sai kuka take tana Ya Allah,Ayusha da kyar ta kwaci kanta ta fice tana kuka itama yau Wai ta daku abin da bana kirki ba amma Wai ta daku har gida tana barka kuka, Cele ganin Ahsan tayi har yau a duke Wai zafi dariya ta dinga yi masa kafadarsa ta dan doka tace shege Ahsan,ya saki ihu, ta kyalkyale da dariya sabo da bai San me tace ba,ta sake cewa Dan duniya Dan duniya,zuwa tayi ta Kama Maheerah ta dagata tana kutuntuma Mata ashar a matsayin Wai hakuri take bata,tana karkade Mata jiki tana cewa sai kinci uwarki, Yar banza Fuska Kamar faten tsaki,baki duk tafarnuwa yan yan ysn.

Sudai basu San me take cewa ba Suka fice daga kitchen har Ahsan zafi Wai dukan abincin ma fasa ci Suka Yi Suka gudu bedroom Suka datse da key,Rufaida ta Shiga kitchen ta rasa me zata ci Allah yasa taga Oat ta hada da Madara ta sha ta koshi,ga kayan ci da sha Nan iri iri a fridge snacks daban daban,gidan ko Ina a kulle babu yanda za ayi ka iya fita sai da ikon su kofar ma security ne da ita,Dole Rufaida ta zauna iya wayonta ta gwada abin yaki sai hakura tayi ta kwashi biscuits da lemo ta wuce bedroom itama bayan tayi Sallar Isha tayi Shirin bacci cikin sababbin kayan baccinta ta zauna tana cin biscuits dinta da lemo tana kallon film din larabawa duk da ba ji take ba haka take kallo

Tana Jin ihun Maheerah da Ahsan suna wasanni iri iri a Palo,kunne ta kasa, ai tashi Cele tayi ta Dan bude kofarta a hankali ta leka kanta palon taga suna ta jaki jaki Yana Mata jaki jaki Suka Gama suna ta kokawa iri iri kamar yara,Cele tace bari mu dauki darasi a nan ake aikata sunna,tana kallo daga Wasa aka Fara romancing sun manta tana gidan,Maheerah ta bude zip ta fito da Nono sutu sutu dake bata haihuwa ras dasu Kuma tana da kiba jajir da su abu manya,Cele baki ta rufe tace naga nononki Maheerah ba abinda zaki fada min kun ganshi a’a’a’a kaiiiiiii can me Zan gani haka nipples sai kace Kan dan Iska,wannan Abu akushi guda Kai Ahsan ka fiye hadama ya maka yawa Ina zaka da shi haka.

Sake lekowa tayi taga ya lumshe Ido, tace to ai gashi nan Yama rufe Ido baya so ba dadi ai tunda naga hakoranta Zaki ya kashe su duk cin zuma to na shanun ma haka yake can wajen ma magudanar haka take ba komai itama cin zuma ya kamata,a hankali ta rufe kofar ta dawo ta Dan murda handle ai da gudu Maheerah ta Fara kokarin maida rigarta,Rufaida ta fito fit sabo da a San ta gani harda kwalla ihu ta ja da baya tare da dafe kirji tana cewa za a lalatani shike nan an lalatani,Maheerah da Ahsan ko kunya ta maida rigarta ko a jikinsu tana kallo ma suna ta tsotsar bakin juna,

 

Sponsored Links

Leave a Reply

Back to top button