Hausa Novels and Stories

Bakon Lamari 4

Sponsored links

Ameerah ta miƙe taje kicin ta ɗebo ruwa tare da ɗan tawul tazo tana Gogewa Amatullah Jinin daya ɓata mata goshinta tana bata baki Cikin maganganu masu kwantar da hankali.

“Amatullahi Ki ƙara haƙuri, Zaman gida idan ya wuce ka ya wuce ka ko wace mace da kika gani acikin gidan Mijinta haƙuri take wadda tace tana samu komai yadda take so ƙarya take

Amatullahi a zuciyarta tace Ameera baki san dawar garin ba, Amman a fili sai ta Jinjina mata kai alamun gamsuwa sannan Ameerah ta ƙara da cewa.

“Kina kallon Gidanmu kowa kanshi fa ya sani, wallahi Matan kawu wani bin basa girki yanzu, Sabida Babu dan baƙin Hali da Kirsa Irin ta Maman su Yaya Ahmad duk irin aiken da yake musu yace a rabawa ƴan gida bata badawa hanawa take, Shiko Alhaji Babba kinsan bai da magana Haƙuri gare shi sai yayi mata shuru, haka zatai ta facaka da Kuɗi da abinci, Hatta Antynmu da suke aminta bafa ta bata ko kwabo, Ita kwa daman Ummanki Imran dik wata yana mata aike shiyasa bata da matsalar Komai amman mukam muna shan gadara wajan Maman su Yaya Ahmad musamman Yanzu da Naji labarin Auren shi da Yarinyar Uban gidan shi tana ta ƙaratowa Mama ana ta ɗaga kai za’ai suruka ƴar masu kuɗi”

“Amatullah Ina masifar son yaya amman maman shi tai ma anty alƙawarin cewa daya auri waccan nice ta Biyu”

Ta faɗa tana mai yaƙini da maganar tata.

Amatullah tace.

“Yawwa har naji batu”

Tashi sukai jin ana kiran sallah Suka nufi famfo sukai alwala sannan sukai sallah babu yadda batai da Ameerah akan ta tsaya ta ci abinci ba amman taƙi haka sukai sallama Ameerah ta wuce Gida….

Assalamu alaikum yan uwamata :muna farincikin sake gabatar muku BINTU* *-SPA-ND-MORE.. inda zaku sami ingantaccen garin maganinmu,na zallar magungunan gargajiya daya hada da hakukuwa,ganyaye,kauci,huda,sassake da hatsi kala kala wadanda basuda illah ko kadan ajikin Dan adam.wannan maganin an hadashi ne bisa yarda da amincewa da da hannun gwanaye kuma masanan* *magungunan gargajiya nagarin kano.wannan magani yana gyara nono wanda ya yamushe,ko wanda ya kwanta,ko wanda ya tartare,ko wanda akeso ya cicciko,ya daga, ya mike,yayi kyau

Wannan gari shine kuke bukata.yana* *tadakomada,yana da kiba,yana ciko nono,yana sawa mace tayi* *mulmul,tayi dumimi,tayi kyau tayi* *haske,sheki,sulbi da santsi kamar kinyi gyaran jikin yan* *maiduguri.koina ze cike Tatar data yamushe zata mike tayi fes kamar sabuwar amarya.*💯💯💯🔥🔥🔥 *A BINTUS-SPA-ND-MORE muna gyaranjiki* *gangariya,inda za a gyara Amarya ko uwargida ciki da waje kifita fes ga kamshi ba a magana.Akawai turarukan wuta, na daki,na jiki,na tsuguno, na kaya ,humrori.Akwai zafafan kuma gangarinyan* *magungunan mata sha yanzu magani yanzu da yardar Allah,Akwai ingantatun supplements na nono,hips skin,na kiba,na saukar da niima da dai* *sauransu.kayanmu guarantee ne,babu cuta babu cutarwa.muna aikawa koina a Nigeria cikin aminci.yar uwa kada ayi babuke,kada abaki labari.sai angwada akansan na kwarai takenmu shine gaskiya da amana.*

BINTUS-SPA-ND-MORE… na nan a mandawari nagoda street daidai asibitin yara na marmara @kano.Zaku samu BINTUS-SPA-ND-MORE @CALL\WHATSAPP 07067338694/ 08136259679

 

IG Bintus-spa-nd-more..

 

 

 

Sponsored Links

Leave a Reply

Back to top button