Hausa Novels and Stories

Sakon So Complete Hausa Novel

Sponsored links

sauko daga cikin motan yafito ya tsaya kusada Arif duk tsayin Arif akafadar Uncle Imran yake dan Uncle Imran giant ne sosai, dudda babba ne shi ya manyanta amman jikinshi da gabobinshi gabaki daya atsaye suke tsaf kana ganinshi kaga wanda yake gyara jikinshi ta hanyar cin lafiyayen abinci dakuma excercise, yana sanye da babban riga dake kyalli da wandonshi daya tsayamai a daidai idanun sahu, kafanshi na sanye da ankle sock dake cikin wani givency covershoe dake sheki sosai, juyawa yayi yadauko wani bakin glasses dan idanunshi basason haske sosai yasaka sannan yakalli Arif dakanshi ke kasa yace “muje ko”? Gyadamaikai Arif yayi yace “to bismillan mu Uncle” yay maganan suna jerawa tunda yake baitabajin mutum dake kamshin turare kwatankwacin irin turaren Uncle Imran ba, turaren Uncle Imran nada bala’in dadi gasu da sanyaya rai, tun kafin su karasa cikin masallacin mawaka da maroka kemai wake wanda ko kadan bayaso hakan yasa baice musu komiba koyabasu kudi ba yawuce suka shiga masallacin nan da nan abokin Arif yace “waliyin Arif ya iso” karasawa sukayi cikin aka zazzauna nan da nan aka daura aure tsakanin Arif da Salma akan sadaki 500k wanda Uncle Imran yabiya mishi akai addu’a ana gamawa ko sec daya tal bai karaba yamike yajuya Arif yatashi dasauri yabishi abaya, abokin Arif yataba wani abokinsu da duk sukabi Arif da Uncle Imran din dasuka fice daga masallacin da kallo yace “dan Allah jibi Arif saikace yaga God” dayan abokin mai suna Muhammad yace “to ai kusan hakane wannan Uncle din nashi shiyamai komi aduniya tundaga primary school konine abinda yafi hakama zanmai wlh Aliyu tunda mahaifinshi ya gudu yabarsu bai kuladasu ba” tabe baki wanda aka kirada Aliyun yayi yace “bakasan waye mutumin nan ba idan kasan irin kalan bakin girmankan dayake dashi saikai mamaki bakaga yanda babu wanda yagaida a masallacin nan ba sai uban dingile wando shi adole ustazu da ijiye gemu” wani kallo Muhammad kema Aliyu yace “waikai Ali me mutumin nan yamaka ne danni wlh banga aibunshi ko daya ba”? Mugun kallo Arif yama Muhammad yace “bazaka gane bane waini mutumin nan zai hana aiki sabida wai inashan taba yay rejecting application dina a company shi, shi wayasan kalan abubuwan dayayi lokacin dayake matashi yana soja kafin yay retire”? Kalan kallon da Muhammad kemai yasa yace “me to ai gaskiya nafadi ni to even tell you the truth gwara dabai daukeni ba dan ance mahaukaci ne tuburan tuburan saidai in alluran sojojinshi basu tashi ba wlh bakaga saisa har yanzu babu wacce ta yarda ta aureshi ba sai tsufa yake agidan tsohuwarshi” wani mugun harara Muhammad yamai yace “kainedai kaga tsufan dan ni bangani ba wlh ko mahaifin Arif daya girma yafishi tsufa, haushin shi kawai kakeji sabida yahanaka aiki dayayi, kuma aure dabaiyiba shine baiyi niyya ba tunda akazo har gida aka kashemai mata da yara biyu” dasauri kaman jira Aliyu yake yace “kasan shekara nawa yanzu da mutuwansu? This is the 13th year amman har yanzu bai kara aure ba, wlh basabida mutuwan matanshi bane ba, matsalan haukanshi yasa babu wacce ta yarda ta aureshi” zai cigaba da magana ganin Arif na tahowa wajensu yasa yay shiru yamike tsaye yana kakkabe rigan jikinshi.

 

EPISODE 2️⃣

dasauri Kausar dake kwashe shinkafa a flask tace “Na’am Abee” tasaki spoon din tajuya tafice daga kitchen din dagudu ganin Abee agaban kitchen din rungume da Aneesarh datai bacci yasa tace “Abee gani” ahankali yace “jeki kawo zani ki goyata” gyadamai kai tayi dasauri tace “to” tabi tagefenshi tai bene tafara hawa dagudu anatse yace “what did Abee said about running”? Daina gudun tayi dasauri tai piki piki da ido tace “no running” tana tafiya tai sama bata jimaba tadauko zani tazo har gaban kitchen din ta duka gabanshi tace “Abee samin ita” ahankali yazare ta daga kirjinshi sannan yasamata ita abaya ahankali tareda karban zanin yadaura mata akai itakuma tamike tana gyara zanin tace “Abee goyon yayi”? Ahankali yana kallonsu yace “eh” sannan yajuya yayi stairs yawuce sama itakuma Kausar tawuce tashiga kitchen din suka cigaba da aiki.

 

Muna, bazan taba iyason kowace mace ba kuma arayuwana, I cannot love again, kota Auren gangan jikina kawai aka aura, I can’t love again, bazan taba samun wata kaman My Muna ba” murya chan kasa Mustafa yace “kai Allah ne? Kasan gaibu ne? Did you know what tommorow holds for you don’t say that Allahn daya baka Muna can give you wacce tafi Muna” ajiyan zuciya yasake saukewa murya chan kasa still Mustafa na kallonshi yace “how are you even surviving Imran all this years? Tayaya kakai har war hakama bakai aure ba? Imranan dana sani dakenan duk shakara Muna ke haihuwa, I remember lokacin damuke trainning na sojoji a chan jaji kusan duk bayan 2days kake sabewa tabayan katanga kadawo gida just to come and ease yourself da iyalanka eh? I know you best friend naji bazaka tabaso wata ba but you are punishing kanka, grieving Mamaci daban sannan halittun da Allah yamana ajikinmu daban, yudaya baya hana daya grief Muna as much as you want but you are suffering, for the past 13yrs rabonka da wata mace idanba kanason kai loosing sanity naka loose focus bane kanemi mata kai aure” fuzar da iska yayi ahankali yace “I am sorry Musty but bazan taba iya neman wataba, and the suffering I am suffering lemme suffer it I deserve it, bayan aurenmu danake cema Muna I want to become a soja bataso she stop me but nakiji sabida it has been my childhood dream nazama soja, Muna was always scared idan aka turamu for assignment kada akashe mata ni not knowing bani Zaa kashemata ba itane za’a kashemin, had it been I listen to her I went for another course instead of becoming a soja da yanzu My Muna na raye, so lemme suffer I deserve it I have been selfish and stubborn and a bad husband to her” baki Mustafa yabude zaiyi magana Abee ya nunamai kofa da hannu kai tsaye yace “leave me alone Musty leave my room” kallonshi Musty yayi idanunshi sunyi jajir yasan idan ya tsaya zai iya sawa yanzun nan ya birkice kuma yau ya birkice babu wanda zai runtse agidan nan ga Dr shi baya Nigeria yayi dan tafiya hakan yasa ahankali yadaga hannunshi yace “okay I rest my case best friend saida safe” yajuya yay kofa yabude Anty Binta yagani gaban dakin idanunta sunyi jaaa maida kofan yayi yarufe kaman jira take kawai tafada jikinshi ta kankameshi tana kuka ahankali janta yayi saida sukai wajen bene sannan ta tsayarda kukan tareda dago fuskanta tashare idanunta ahankali tace “please kada kagayama Hajiya yanda kukayi wlh zuciyanta zai iya bugawa” Gyadamata kai yayi tareda murmushi yace “I know wife muje” sauka sukayi zuwa dakin Hakiya dake nan akasa a falo dan bata iyawa da benen nan tana ganin Musty cikeda murna tace “yakukayi dashi Mustafa ya aminci zaiyi Auren”? Dan murmushi Musty yayi yace “eh Hajiya amman yace adan bashi lokaci ya kammala project dindayakeyi a company shi” dan murmushi Hajiya tayi one thing is dudda tsufanta babu wanda yakaita sanin halayen yaranta kawai tasan bahaka sukai dashiba ne amma she knows what to do.

 

SAKON SO

 

 

Sponsored Links

Leave a Reply

Back to top button