Hausa Novels and Stories

Yar Aikin Karuwai 88-89

Sponsored links

Washe gari ba zuwa Office wai ya tafi Hutu,Khalil ya kirashi zaizo yace Kar kazo min gida hutu nake sai na gama, Khalil yace lallai soyayya tayi dadi Amma da nazo naji Karuwa Virgin da kace,dariya sukayi fafur ya hanashi zuwa,Ina jinsa ya kira Wise tana dagawa yace Kar ku soma zuwa min gida sai na gama hutu,Hutu nake sai na gama ki fadawa sauran ku kyale mu mu sarara,dariya tayi tace kace karatu kake biya Mata? Kwarai ma kuwa ya datse wayarsa.

Sera na Kira nace anyiwa Sabreen saki uku Amma fa an saki Mami itama uku ta cika,Sera tace tab to ai Mami tsohuwa ce me take nema taje mu dai tunda an saki Sabreen shike nan yau akwai chasu dariya mukayi Muka Sha hirar mu,Muna gamawa naje na Kara Shan maganina na Mata a boye,harda siyo min maganin asibiti sabo da na warke da wuri, duk zafin da nake Sha baya kyale ni kwata kwata kullum ne ba fashi sai yayi sau biyu sau uku,yau Tuesday zaune nake a doguwar kujewa na mike fafuna suna saman cinyarsa na dora su yana min Wasa da yatsun Muna kallon film Wanda Ni ba film nake kallo ba shi na zauna na zubawa Ido Ina kallon kyau inda yake,sanye yake cikin riga karama t-shirt purple da 3qtr shima arsh,Ni Kuma sanye nake da Riga me hannun vest purple da wandona Jean tight light arsh hadadde, kafafuna na dauke tare da ajiye su a kasa na sakalo hannayena ta wuyansa ya juyo Muna kallon juna,a hankali ya furta mene ne da kulawa,yatsuna na Dora a saman hancinsa Ina goge masa Ina tabawa nace Ina sonka, Ido ya lumshe ya maida kaina saman cinyarsa nayi matashi da ita yanzu Kuma shi ya koma kallona kamar zai cinyeni.

Nace muje yawo dan Allah mu dan zaga ko a kafa ne a layin nan,gwara da Kika ce layin nan domin iya nan zan iya barinki,sai da mukayi Sallar magriba sannan ya dawo Muka shirya shi Kam Jallabiya ya Sanya wata blue me kyau dai dai shi me tsada,ni Kuwa

 

Material marar nauyi white and blue na saka dinkin buba abina nayi kyau na yafa dan mayafina Kamar Yar budurwa Yar 16yrs haka Muka fito a kafa hannuna cikin nasa,layin ba kowa dake unguwar manya ce,Muna tafiya muna hira na wuce shi Ina gaba,ta baya ya saka hannayensa a kuguna ya dawo dani baya Muna dariya yace haka akeyin tafiyar Yan gayun kin wuce mijin naki, dariya nayi na fyalle da gudu sai da nayi nisa na tsaya na juyo Ina tafiya da baya baya harda Yi Masa girgiza,dariya yayi yace karfa wani munafukin yana na Nan a labe Yana kalle min mata, Dake garin arna ne ko ina kaji kida Yana tashi Ina tsaye inda nake ya kusa iske ni tahowa nayi na fada kirjinsa na kusa fadar da shi sabo na shamma ce shi,dariya mukeyi Ina gaba Muka ci gaba da tafiya,hannaye ya Dora a kafaduna muna tafiya a Haka muna hira abinmu, Dan dukawa nayi na dawo baya mazaunaina na jikin Antaina harda murgudawa,yace Zaki kunna ni fa,ki bari ko wani munafukin Yana gefe Yana kalle min matata bana so a kallar min matata, dagani yayi sama Ina dariya ya ajiyeni muka ci gaba da tafiya har Muka zo wajen wani dan joint ice cream Kawai ake siyarwa na cikin biscuits, a wajen Muka tsaya aka zuba mana muna tafiya Muna sha nawa chocolate nasa white vanilla, ,horn muka ji ana Danna Mana Muka kalli motar da tayi slow a gefen mu,glass aka sauke kasa Sai ga Star tana driving,nace Dan ubanki motar waye wannan? tace kin tuna Alhajin nan da Muka hadu a Kano ya biya min Makkah Alhaji Sani,ohh me Jan Ido?na tambaya,tace ke lokacin masifa ce ta sashi a gaba ai Idonsa fari ne,Wai aurena zaiyi idan zan yarda ni Kuma bana son dan duniya,nace ke tafi zancen bana tsaye bane sai kinzo gidan,da sauri Nawwar yace bafa yanzu ba sai nan da wata guda sai ki zo,Star tace to Sannu sai mun Zo Allah gobe ma kuwa,ta ja motarta tayi gaba.

Murmushi nayi nace Allah sarki masoyana, tafiya Muka ci gaba sai da Muka Sha tafiya sannan ya goya ni a bayansa har gida,muna komawa ya fara cire min Kaya Yana bin jikina da murza da tsotsa,har yanzu ba sabawa nayi ba sai wahala nake ji, Boobs dina manya masu kyau ya tasa a gaba yana shafa su yana tsotsa,a hankali ya gangaro kasana Yana min wani irin tsotsa a Oven, Ina Jin dadi na sa yatsansa na tsakiya cikin bakina Ina tsotse sai da ya shigeni sannan na fara kukan zafi amma ko a jikinsa haka yake sukuwa a kaina, naci wahala yau har round biyu yayi ba tausayi ba komai.

Bayan sati daya Wise ta ci wanka na kirki wankan manyan yara kace wata Yar shugaba ce a Nigeria direct Office din Papa ta nufa a dalleliyar motarta tana zuwa Yana parking shima driver ya kawo shi ta bude mota ta fito Suka hada Ido da Papa gaban Papa ya Fadi ya ganeta yace ko dai Yar wani ce tazo Rannan ta gwadani Allah yasa naci jarabawa shike nan Ni Kam arziki yazo min har gida,Office ya nufa da sauri a hankali Yana furta zata biyoni na sani zata zo…ya juyo ya kalleni Ina bin bayansa waya a kunnena Ina Wayar karya,Papa cewa yake zata zo zata Zo zata Zo gata nan, da sauri ya fada Office dinsa Nima na shiga Ina wayar karyata Ina furta haba Daddy 15million yayi kadan gaskiya,Papa yaji kudi a ransa ya furta Yar me kudi ce wayyo,Wayar ta gama ta zauna a kujera kenan wani Kiran ya shigo wayarta ta daga cikin tsawa da fada tace haba 5million kaje dakina ka ajiyeta a saman bed, Wata Wayar ta daga tace hello Daddy kayan nan sun shugo amma ance na Belgium basu Zo ba suna saman ruwa,kace me eh Ina jinka okay,na turkysh sun Zo tuni,to Inshaallah zanje tunda kana so ya zanyi gaskiya bana son China amma ya zanyi to ba matsala Allah ya kaimu,Papa yace a ransa gaskiya Yar me kudi ce,sorry na furta na ci gaba da wayar karya na gama nace Kai mutane suna damuna wlh bai san duk da Santana muke waya ba dama mun tsara da shi.

 

 

 

Sponsored Links

Leave a Reply

Back to top button