Hausa Novels and Stories

Hamrah Hausa Novel Page 8

Sponsored links

Chan hawaye ya gangaro mata mikewa tayi ta kalli time a kalla ta kai 5h zaune a gurin mikewa tayi tare da neman ganin secretary d’inshi aka ce mata be zo ba tare suke, kiran nata secretary d’in tayi yana d’auka murya na rawa tace “please Arham call haisam’s secretary wai ya manta sun bani appointment ne, am here for at least 5hours amma har yanzu basu appearing ba”………….

Daga chan secretary d’in yace “subhanallah sorry ma’am let me contact him” bata amsa ba ta kashe wayan ta ci gaba da share hawaye a boye…..

Kwance yake akan santalelen gadonshi yana danna waya wadda ban san me yake yi ba shirye yake tsab cikin riga fari me V neck da blue jeans me zips dayawa a jiki, ya gyara kanshi sossai se sheki yake hannunshi sanye da wani gold wrist watch na relogio masculino, d’ago watch d’in yayi ya kalli time tare da yin smirk d’in da ya mayar dariya ya mike ya zauna a daidai lokacin yaqoob yayi sallama……..

Amsawa yayi daga bakin kofa yace “sir batun appointment d’in da ka bayar fareed company’s CEO was here since 8am” ranshi a had’e yace “I know” da mamaki yaqoob yake kallonshi sbd ya san be wulakanci amma ace yau ya ajiye mutum kuma mace na kusan 5hours amma be damu ba? Tun karfe goma yake tuna mishi appointment da ya bayar da kanshi amma yayi kaman be san da shi ba………

Kaman a sama yaji yace “shift the appointment to HMS orphanage home 4pm prompt” da tsantsar mamaki yaqoob ke kallonshi kallon da haisam ya mishi ne yasa shi fita da sauri secretary d’inta ya kira ya fad’a mishi shi kuma ya fad’a mata hawaye ta share bayan ta kashe wayan tare da jan trolley d’inta ta fice daga companyn…….. .

 

 

Sponsored Links

Leave a Reply

Back to top button