Hausa Novels and Stories

Yar Aikin Karuwai 30

Sponsored links

Da murna da karramawa ta karbe mu me aiki ta kawo Mana Kayan ci da sha Muka ci Kuwa Muka Sha sannan Sera ta mata bayani tace amma yanzu yace bazai Yi sex da ita ba sai Watarana Kuma tana cikin wani hali Kar a bata Wanda zata gaza hakuri, Mazarkwaila tace karki sake Kiran kanki da karuwa Kuwa Indai hakane ke Kuwa me ya kaiki wahalar da kanki haka ki zage kiji dadi mene a duniyar dole sai ana hutawa Kinga Ina da Wanda zasu iya baki million biyar ma lokaci guda idan sun sameki gaki Kalar da suke nema ce ni kin San ba kowa nake kaiwa Mata ba sai ka cika me kudi,ke Kuma irinki suke nema akwai arziki a tare dake za a samu alheri dake sosai,nace nidai a’a tsoronsa nake ji ba ruwana Kawai ki bani magani mu tafi yace idan na wuce 3hours akwai matsala Kinga gashi har lokaci ya kusa ni dai yau na shiga Uku wayyo Allah na 8:30pm yanzu kafin naje gida ma 9 ta wuce,Sera da Mazarkwaila Suka bude baki ta mike ta kawo min magungunan infection masu mugun kyau da tsada, ta bani kayan gyaran skin ta gwada min yanda Zan dinga Yi kafin na shiga wanka Dana shafawa, ta bani wasu kayan kamshi tace Kinga wannan karki Wasa da su duk inda kika je sai kin bar kamshi a wajen bazai so ya dinga nisa dake ba sabo da kamshin da kike yi na musamman ne daga Dubai nazo da su, na karba nayi godiya na biya dubu dari da ashirin a iya Yan kayan kala kadan,a gidan na bar Sera na shiga taxi da sauri Ina shiga na maida abayata nayi rolling Kamar yanda na bar gida,9:40pm na shiga gidan da gudu na fada Palo Ina haki,Yana Palo sai da ya tsorata,sake fita nayi na dawo na Masa sallama ya amsa sannan na shiga ransa a bace yace Ina Kika zauna? Ina haki nace bamu gama da wuri bane Kuma mun hadu munyi hira kayi hakuri na furta tare da turo Dan bakina gaba Ina Kunkuni nace ni duk anbi an takura min sai kace babana,yace magana kike? Nace no Ina satar kallonsa na mike na shiga bedroom na boye tarkacena sannan na dawo palo,kinci abinci? ya tambaya nace ae,a ina? a can mana Seraline ce ta bani,baza ki girki ba kenan? Yunwa yake ji bazai iya cewa na dafa Masa ba,nace na koshi ni sai dai in dafa maka naka,me zaki dafa min? abinci mana ba kana cin komai ba sai nayi tunani na dafa, alright tunana naji, tunani na Shiga yi daga baya nace yawwa na dafa maka sakwara da miyar kwai Muna da garin sakwara na gani kaga ba wahalar daka da Zan sha,yace ai girkin ya Miki wahala da yawa da dare haka, tab ai ni bana Jin wahalar girki da aiki ma na Saba mufa ba Hutu Muka zo duniya ba bare ma Kaine mene bazan maka ba sai in baka so, Murmushi yayi kadan yace to zanci Ina so kiyi a nutse a nan gidan Zan kwana yau,yeeeeee na furta Ina ihun murna nace shi yasa naga securities sun tafi,cewa zaka Yi yau kwananki ne Miracle,ka Fara raba Mana kwana kenan,Fuska ya bata,nace sorry wlh yau Ina farin ciki,mamaki yayi yanda yaga Ina ta murna Kamar Zan tashi sama,matarsa Kuwa tab banza wofi ne shi a wajenta.

Kitchen na Shiga na tsara miyar kwai taji nama sannan na tuka sakwarata lafiyayya,na gama na gyara kitchen din na kawo dining yace kawo min nan ban iya tashi na kawo gabansa na jera nayi serving nasa na zuba Masa juice sannan nace Ina zuwa naje na zubawa Ilu me gadi na fito yace Ina zakije? Nace Ilu Zan kaiwa nasa yace oh har shi kike bawa? Nace ae ai tunda na Fara girki Ina kaiwa Ilu,yace da kayanki fitsararru kike zuwa Gaban Ilu ki Kai Masa abinci? nace ah mene a ciki Allah na tuba ko da bra da pant Zan iya zage garin nan kaf bare zuwa wani Gaban Ilu da damammun Kaya Sanda ka dakkoni farko baka ga a yanda ka dakkoni bane to ai wannan shigar mutunci nayi,yace jeki dan Allah karki sa na mareki,gaskiya na fada maka ni dai na fice na kaiwa Ilu na dawo,yace daga yau ko compound Zaki leka sai da mayafi,takurar da yake min ta min yawa abin ya isheni Kawai nace to idona ya ciko da hawaye akan Kawai ance na saka mayafi,yace kuka zakiyi? Kaina na sadda kasa Ina girgiza kaina Ina bude baki da Niyyar cewa a’a sai kuka yazo min na Fara shesheka Ina kuka sosai nace k…ka…k..ka..sh..shiga…hakkina…k…ka…takura..min…bana..ba..bana…bana…jin..dadi…ba..bana son..wannan rayuwar taka….ka…kyaleni na tafi….kallona yayi yace baki San ciwon kanki ba Rabiah ki daina karuwanci ki daina ba kyau,mace kyakyawa kamarki musulma mene abin so a bariki,Ina amfanin irin wannan rayuwar kiyi aure ki bautawa Allah ki samu lada ki huta mijinki zai Miki komai,sex idan kunyi lada Zaki samu mene a wannan rayuwa,,nace ni bana son aure bazan yi ba karuwanci zanyi ni karuwa ce bani da asali gadon Iyayena zanyi,Tsaki yaja yace okay fine Zan saki a school ki koma makaranta ki samu Ilimi,Ido na zaro nace no bana so da girmana godai godai Primary Kawai nayi ta Kauye shekaruna ashirin da biyu ba wata makaranta da zani,ba a girma da karatu Rabi Ilimi ilimi ne ko wanne irine,to ni dakikiya ce nan daka ganni kasurgumar jahila ce ni bana ganewa katuwar jahila ce ni ba uwar da na sani ilimin addini ma Dan na dage ne amma ba abinda da Zan sani,Kai baka ga alama ba jahila ce ni shi yasa nace maka ni abinda zakayi ka birgeni Kawai ka kwanta dani dan Allah ka….wata mahaukaciyar tsawa ya buga min yace baza a kwanta dake ba din karki sake min zancen nan bana son ji sai na tashi na bar Miki gidan bana son zancen banza bana so kinji na fada Miki watch your tongue Inshaallah bazan kwanta dake ba Kuma sai dai na ci abinci badai ke ba,dariya ya mugun bani nace to naji yi hakuri ci abincin ni na hakura ba sai ka c…bakina na rufe yace yanzu kiyi kuka yanzu sai aga kina dariya ke haka kike ne?nace ae Mana ai dan Kaine na koma kusa dashi na zauna yace ki kyaleni naci abincina in Peace dan Allah,na kyaleka ci abincinka in peace not in pieces,dariyarsa ya danne ya kyaleni Yana ci,Hannu nasa a ciki tunda naga da hannu yake ci,nama na dauka nace baka cin naman bude bakin na saka maka ha bakin haaaaa….dariya yayi ba shiri na saka Masa da sauri ya rufe bakin da katon nama a ciki,Murmushi nayi na dauka daya naci Nima na tashi tare da haurawa sama na sake karkade Masa bed din na gyara bed din sosai duk da ba abinda yayi,kayan bacci na zabo Masa na ajiye a gefen gadon na fito

Sponsored Links

Leave a Reply

Back to top button