Hausa Novels and Stories

The Sexy Boss 9

Sponsored links

Saurin kallon shi Umaima tayi tare da sakin murmushi tana faɗin “. Da gaske kake yi? Wani iri yake ji wanda shi kan shi ya kasa fassara yanayin . Cikin ɗan ɗaga murya yace ” To kin nace kina so ,ba dole na mai daki ba , jubuki da Allah”. Yayi maganan kaman zai ƙwaɗeta . Shiru tayi tana sunkuyar da kan ta ƙasa ba tare da ta kuma yarda sun haɗa ido ba , don tasan shi hero ne ,ga saurin fahimtar abubuwa . Jin hannun sa tayi yana kama nata hannun ,kamin a cikin wani irin murya wanda bai taɓa mata magana da irin shi ba ya fara ce mata” Pls Umaima kin san wani Abu kuwa? Kallon sa tayi ido cikin ido sai ta kuma kauda idanun ta daga gare shi . You’re my first luv , Ina Son ki , a da baya ba haka na dauke ki ki ba a zuciya ta , amma ki sani a yanxu ina maki mahaukacin So.! Kiyi mun alƙawari duk rintsi ba zaki barni ba?. Ya ƙare maganan tare da jefa mata tambaya”. Wani irin murmushi ta ƙaƙalo kana cikin sanyin murya tace ” Nayi maka Alƙawari

Murmushi yayi har hushiryar sa na bayyana , ji tayi ya kuma haɗa bakin shi da nata Yana mouth kissing ɗin ta. A wannan karon bata yi yunƙurin ƙwace kanta ba kaman yanda ta saba , don so take ta ƙwantar masa da kai , har ALLAH ya raba su lafiya . Don ta fahimci tana jan wani tigga zai iya barin ta a tare dashi tayi ta zama har abada , ba zai maida ta ga iyayen nata ba. A hankali ya zame bakin sa yana mannata da jikin shi ya rungume ta ƙamm tamkar mai jin wani sabon al’amari akan sun duka . Kaman wanda aka tsikara ya ɗagota ” ba kya So na ko? . Bakin ta ne ya hau rawa , sai gani tayi yayi murmushi yana furta ” Kina Sona .! Dole Zaki Soni.! Kar ki wahalar da zuciyar ki wurin jefata tunanin kokonto. Hummmm shiru tayi tana jan numfashi , tashi muje mu watsa ruwa.

 

Ya yi maganan yana kama hannun ta ,tare da tada ita zaune . Noƙewa tayi tana jan bedsheet tare da rufe jikin ta. Ke meye haka?? Yayi maganan cikin Muryar sa ta basawa . Amm ammm kaje ka fara yi , idan ka fito sai nima na shiga. To me yasa ? . Ya kuma tambayar ta yana watsa mata wani irin kallo , da jikin ta yayi sanyi. A sanyaye tace” To ai naga Ni ba matar ka bace yanzu , ka bari muyi Aure sannan… Ke Da ALLAH wuce muje ki bani wuri ,mai yayi saura kuma ? Kawai huwamun yara ya rage ,sai mu cigaba da jin daɗin rayuwar mu . Ya ƙare maganan yana tasa ta a gaba ,a tare suka shiga Privacy , don dole ta haƙura yanda kasan matar shi sabuwar Amarya haka yake mata babu ruwan shi , har gashi shi yayi mata . Sam bai yarda Ta wahalar da kanta wurin wanke kan ta ba. Da kan shi yayi masu komai ,duk noƙe noƙen da take yi har ta gaji ta saki , ƙwallah na ta ciko mata ido , amma sai tayi saurin maidawa kar ya tsarga wani Abun . A zuciyar ta cewa take ” Ai daga yau ne kayi duk abun da ranka yake so. wallahi dana Aure ka gwara na Auri Ashiru duk da ban son shi ,amma gwara shi da kai ,tunda baya zina.

Ji tayi yana naɗa mata towel tare da Kissing din saman goshin ta , muje to.! Yayi maganan yana rungume da ita a jikin shi.

 

 

 

 

 

A hankali ta fito daga baf ɗin don yanzu taji ƙafar ta ya saki sosai . Ɗan tsaki tayi a zuciyar ta tana cewa ” Kullum yana rungume da mace , sai Kissing ya tsotsa can ,ya sumbata cann ko gajiya bakin sa ba yayi. Hummmm ko da yake ya haɗa jini da turawa dole jarabar tayi masa yawa . A hankali ya zaunar da ita a saman gadon yana cewa ” yanzu ina yake maki ciwo? . Saurin girgiza kan ta tayi tana faɗin ” Ba ko ina.

Ohk juyawa yayi yana nufar waldrob , tare da fiddo kayan da zai sanya . A gaban ta yake kimtsa kan sa , don shi bai ga Abun wani Abu sabo ba. Itako Umaima rintse ido tayi tana furtawa a zuciyar ta “ALLAH ka taimake Ni nabar gidan nan a yau. Idan na fita na bar shi har Abada , Ni dai Allah na bar gidan yafi mun komai , sauran Abubuwan da yayi mun na barshi da rana da faɗuwar ta . Ke Meye na rufe ido? Wani Abu kike gani sabo?. Oho na tuna fa baki taɓa gani na a haka ba. Amm kin san wani Abu , idan mukayi Aure bafa zan rinƙa ƙwanciya da Boxer ba , cox Bana ƙwana da kaya Ni a jiki na , saboda ke nake ƙwanciya da Boxer , kisa wannan a ran ki kinji?. Saurin gyaɗa masa kai tayi alamun to. Sai kuma taji yana cewa ” Kema ba zaki rinƙa ƙwanciya mun da kaya ba .

Idon ta ne suka yo waje , Ya ilahi shine Kalmar da ta furta a hankali . Nasa a kawo maki set na kayan da zaki sa , bari na sauka ƙasa ko matar ta kawo yanzu. Anan ma gyaɗa masa kai tayi yana fichewa daga Bedroom ɗin…! Ganin ya fita yasa Umaima saurin miƙewa tana bin kan ta da kallo , tare da kai hannun ta tana matsawa saman nonuwan ta da duk suka kumbura saboda jagula da ligwigwita da suke sha . Hawaye ne ya fara sauko mata a hankali tana furta ” ALLAH ya isa na Umair.! Ka cuceni wallahi , kuma yanda ka sani kuka ,wallahi sai na saka ka a ƙunci in Sha ALLAH..!

 

 

 

Sponsored Links

Leave a Reply

Back to top button