Hausa Novels and Stories

Yar Aikin Karuwai 31-32

Sponsored links

TARESS

A wajen ta zauna ta bude tana ci tana Santi duk ta gigice sabo da dadin naman harda cewa dan Allah a Ina ka siyo? Sunan wajen ya fada Mata,bata San Yan bariki da sanin waje iri iri ba ko Ina sun sani komai na manyan Yara sun San da zamansa sabo da gantalinsu, sai data gama ci sannan yaci nasa ya koshi ya koma dakinsa yayi Shirin bacci yana kwanciya ta shigo dakin cikin matsiyatan kayan baccinta yasan me tazo nema dama ya gaji da kulata suna hayaniya tana kwanciya ta Fara murza shi biye mata yayi Kawai sabo da ya bata hakkinta haka ta samu abinda take so wannan karon a ciki ta bari ya zuba Mata sperm dinsa ciki take so ta samu, shi bai sani ba yana saduwa da ita yajita a wangale ba gyara Kuma yasan farko ma haka ya ji ta,dannewa yayi kawai ya zaiyi da kaddara tunda ta same shi,badan Yana tsoron Allah ba da tuni ya fada neman Mata sosai, Yana wannan tunanin bacci ya dauke shi yau itama a jikinsa ta kwana bata Sha komai ba, sai da safe tana yin wanka ta tsarkake jikinta taje ta dafa zallan ruwan zafi empty ta zuba a cup ta hada Madara da Milo ta Sha tea dinta da bread da ragowar naman jiya,sai da ya fito Sunday ba aiki zai fita sanye cikin 3qrt da riga me gajeren Hannu marasa nauyi ne sosai,Wai a tunaninta ta bashi abinci tace ga ruwan zafi kazo ka hada tea in zaka Sha,ko kulata baiyi ba ya fice daga gidan,Yana fita tace kai kaga duhu tana gamawa ta maida kwanikan kitchen anci sa’a ta dan gyara gidan sama sama gashi nan dai ta koma dakinta ta Fara shaye shaye ta fada saman bed tana shakar hanci idonta nan take yayi jajir da shi Ido ta lumshe Kamar zata Yi bacci sai ga su Sultana kannen znawwar sun zo gidan su ukun,Sultana,Nasira da Hamra sallamar duniya gidan Shuru ba kowa,ita Kuwa ko motsi ta kasa tana jinsu sama sama har bacci ya kwashe ta,dakinta Sultana ta leka ta dawo tace Kai kuzo mu koma yau ma baccin asara take fa,baki suka tabe suna kallon gidan Suka fice driver ya maida su gida suna ta bawa Mami labarin gidan,Mami tace oh wannan yaro Yana hakuri Allah ya bashi mace ta gari an hadashi da kaddara Ni dama tun farko hadin nan bai min ba amma ba yanda zanyi sai hakuri.

Yau ni kuwa na gama karyawa na bar Masa nasa a dining na gyara ko Ina kwanciya a kujera da Niyyar hutawa bacci ya kwasheni har yazo ya karya a gidan ban sani ba baccina nake yi,bai tasheni ba ya fice ya tafi gidan abokinsa Khaleel,Yana zuwa ya sameshi zaune tare da matarsa da yaransa biyu,,matar Khaleel Sufia tace na Sabreen Ina kwana ya amsa Yana cewa ya kamata na Miki kyautar kirarin nan,dan Khaleel ya dauka yana Masa Wasa sannan ya ajiye shi Suka koma part din Khaleel suna palonsa,Khaleel yace Wai Dan Allah wace wacce na ganka da ita? Nasan abinda ya dameka kenan dan sa Ido labarin Rabi ya bawa Khaleel bai boye Masa ba,Khaleel yana gama ji yace haba Ina ganinta nasan ban santa ba, ba yar uwarku bace,Amma fa tana da kyau ba karya inda kasan itace tayi kanta,sai dai bata da kunya ashe karuwa ce Kuma bata yi kala da karuwan ba,ita Kuwa karuwancin bai nunata ba ashe Yar kwalta ce,amma Kai tunda harka bata yuwu ba Allah ya tsareka Ina ruwanka da ita ka rabu da ita Mana,Nawwar yace ni so nake ta daina ta koma gaban iyayenta,Yarinyar ta lalace da yawa yarinya karama tausayi ta bani so nake ta shiryu,dariya Khaleel ya dinga shekawa yace ko dai sonta kake Yi? Haba Khaleel amma baka kaunata wlh me zanyi da karuwa,Khaleel yace kaga Wanda ya kangare sai Allah shi yake shirya bawansa a Sanda yaso kaga tun bata jawo maka masifa ba iyayenka sun gano ka rabu da ita,kasan Baffanka baida hakuri tam Kai Ina Kai Ina Yar bariki,Nawwar yace tab ai ka fada a banza ma Sai ta shiryu Inshaallah gidana ma Zan kaita ta zauna a can sabo da gudun shedan Kar ya shiga tsakani, Ashe zaka hada yaki,ai a matsayin Yar aiki Zan kaita ko me na ce zata yi bata da matsala ita Indai zaka biyata kudi,Khaleel yace bana goyon baya wlh Kuma duk abinda ya faru Ka kuka da kanka,ae naji cewar Nawwar ya canja zancen ma don Kar Khaleel ya dame shi.

Haka naci gaba da Zama a gidan Nawwar Kamar wata matar aure na gaji ji na nake Kamar a kurkuku yau da yamma ya kwana biyu bai zo ba,sai na gudu daga gidan tare da kashe wayata tunda yanzu Yana da number ta Kar ma ya sameni na gaji yanci nake so,Saratu ta ganni katsam bayan Sallar Isha ta dinga min dariya,nace na gaji wlh bazan iya ba,Kinga bari nayi Sallar Isha mu fita yau Zan fita titi abina bazai hanani yanci ba,Sera tace har yau fa ke kina Sallah nace sosai ma,Ina yin Sallah na dakko wata sabuwar gown dita da kadan ta haura duwawu na saka na saka takalmi me tsini naci kwalliya tare da saka hular gashi wata sabuwa me kitson twisting Wanda tsayinsa ya wuce duwawu Muka gama shiryawa Muka fice titi inda muke tsaiwa, a daren Nawwar yazo gidan amma ya samu bana nan,Ilu ya tambaya Ina Rabiah fa? yace ai ta fita gaf da Sallar Isha,da fada yace me yasa baza ka fada min ba ka barta ta fice,ai ni ganin bata fita shi yasa kuma tace abu zata siyo a chemist,Tsaki ya ja ya shige mota hankalinsa tashe ya duba bai ganni ba direct gidanmu ya wuce na karuwai,motar yayi parking ya fito ransa a bace Kamar zaiyi duka ba kowa a gidan sai wani Dandaudu,yace Miracle fa tana gida? Dandaudu shewa yayi Yana tafa Hannu yace karuwai dama suna Zama da dare ne? Ehehe ai baka sani ba ai karuwai basa bacci da dare sun fita aiki zauna nan kana jira baza ka gansu ba sai da safe ai suna street nima yau hutawa nake shi yasa ka ganni a gida ni kaga nayi nan yayi tafiyarsa,

 

 

Sponsored Links

Leave a Reply

Back to top button