Hausa Novels and Stories

X World 2

Sponsored links

*Littafin X World na kuɗi ne kaman yanda kuka sani Regular group ₦500… VIP payment ₦1000… Special payment ₦1500 via 6037312299 Mohammed A’isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 idan Vtu transfer ne sai ku tura ta Wannan number 09061466409 sai ku tura evidence of payment ta number na na sama thnkyou.*

 

**

 

Vedion Surar Jikin ta tsaya Ƙawar nata nayi mata ,kamin ta amshe Wayar daga Gare ta tana kallon Vedion da Hotunan da tayi snapping . Wow . Badiyya yayi ƙyau Sosai ya kika gani a lokacin da yake Gani ga Oga Boss yaga Irin wannan Aiki… Hahaha kaji Wurin ya dauka da shaidanin dariyar su . Badiyya ce ta furta rikicewa zaiyi gaba Ɗaya sai kin dawo kina faɗin ” Bi a hankula . wani irin dariyar shahara suka saki a tare . Yayin da Wannan Baturen ya cigaba da Aikin sa kaman yanda ta umarce shi. Taɓa Jikin ta yake yi tamkar maharramar sa . Wanda idan ka kalli Fuskar Sameera Zaka san tasa ba da raba ma maza jikin ta ,don ko a gyefen Mayafin ta bare ta damu da yanda Baturen ke taɓa ko ina na jikin ta . Bata san mutuncin kai ba ,bare kuma mutuncin ta na Ƴa mace . Amsan Wayan hannun Badiyya tayi tana turawa da Saƙon ta inda take so yaje kana ta miƙa mata Wayar .

 

***York city***

Saurin miƙewa yayi daga Ƙwancen da yake a Resting chair . Wacce take juyawa dashi a hankali , Kyaƙykyawa ne Ajin karshe Wanda yake Alfahari da kyawun sa kuma yake Gara ƴammata ,don shi har Alfahari yake ba dai yaga Mace yace yana SO ba ,sai dai ita ta bisa , shiyasa kuma yake Aikata ɓarnan sa yanda yaso ,yayi lalata da Ƙwarton ci ga Wanda yake marari . Motsa Pink lips ɗin sa yayi yana yin Alamu tamkar Wanda yake son yin magana nan take Faffaɗan Hushiryar sa ya bayyana Wanda ke ƙara haskaka kyawunsa. Kallon inda Neesa take zaune yayi tana zaune Tsirara wai duk don taja Hankalin sa gare ta ,amma shi kuwa Chewing Chewing gum yake yi , Kai da gani kasan tatattaccen Soja ne irin tantiran nan marasa mutunci . Idanun sa a kakkafe suke matsakaita . Hannun sa yakai yana ɗan shafa Sajen fuskar sa da ya bari kaman mai tunanin Wani Abu . Wanda Ni kuma anan ne na samu daman Ƙare masa kallo a iya dai dai Wannan lokacin . Matashin ne wanda A shekaru ba zai haura 32 ba . Amma a haka saboda Tsaban Jarabar Ƙwartancin sa iyayen sa suka yi masa Auren Haɗi Auren Gida da Neesa , Wacce suke mata kallon mutuniyar Kirki ashe itama duk ƙanwar ja ce . Don tun kamin a haɗa su Aure tuni ya gama kwaƙure ta ,sai kuma al’amarin ya faru masa don dole shiyasa babu zaman lafiya tsakanin su tun auren bai taba wani mu’amala da ita ba . Gashi irin wa’annan tijararrun miskilun ne , bai da kirki ko a yanda yake dage Girar sa sama . Dogo ne shi kuma cikakken namiji mai zati wato ingarma sexxy Guy . Fari ne ƙal kuma hasken nasa mai kyau irin milk din nan ba mai ja ba . Akwai shi da Izza ga mulki wanda Da yawa ake cewa Dangin mahaifiyar sa ya debo dama ita kanta mahaifiyar nasa wanda ta kasance Ƴa ga Sarkin Adamawa Doctor Hajiya Amina marafa . Mahaifin sa ya riƙe Commissionern sadarwa na Nigeria wanda a yanzu yake matsayin Mininter of petroleum . Wato General Sufyaan Jamawa . Yayan sa Uku ne duka maza kuma ko wannen su yana da iyali wanda suka kasance Dukan su Sojoji ne mahaifiyar su ce ita kadai ta zamana babban likita kuma yar kasuwa . Akwai Sudes ,Akwai Ahmad , Akwai Muhammad Wanda shine karamin dan su . Wanda ya kasance rashin jin sa yasa don dole Iyayen nasa suka yi masa Aure da Neesa. To bari mu dakata haka Sauran labarin maji a gaba .

Da ido Muhammad Ya kalli Neesa Wacce tayi Saurin motsa jikin ta tana wannan karairaya tare da turo masa Nonuwan ta cike da kissa . Kafe ta da idanun sa yayi yana bin duka jikin ta da kallo wanda a iya saman Breast din ta ya yada zongo . Kasa cire idanun sa yayi yana sa hannun sa tare da yamutsa Sumar kan sa Wrist watch din sa da ya kasance irin nasu na sojoji yana shafar Sumar sa . Cike da Miskilanci ya motsa bakin sa yana son mata magana Amma izza ta hanasa . Ganin Haka yasa Aneesa Miƙewa daga inda take tana takowa cikin karya ƙugu gata ba kaɗan ba ,macece mai jiki da kiba amma bata da kyau a fuska . Sai dai akwai iya makeup kaman Tsiya kullum fuskar ta cikin make up yake . Jikin ta kuma tana kashe masa kudi sosai . Tsugunawa Tayi a gaban sa tare da shiga tsakankanin ƙafarsa da yake a ware yayi zaman Hutu . A hankali ta miƙa Hannun ta wanda suka sha nails na fixing zaƙo² suna shining tana shafa Gyefen Fuskar sa zuwa Saman ƙirjin shi . Sarƙar Wuyar sa ta kalla wanda daga ƙasa akayi masa rectangle shape Mai dinli²n sojoji . Ka kasa bani Haƙƙina To Ni a yau zan ƙwata da kai na . Saboda na kasa jurewa.

Bai motsa ba kuma bai hanata ba , duk da ganin yanda take shafa Gyefen belf din Wandon jeans din jikin shi . Warware belt ɗin take yi tare da masa Wani irin kallo tana Cigaba da shafa ƙasan Wandon shi tana sauke Numfashi mai tada Jaraba . Lumshe ido yayi yana daɗa ƙwantar da kan sa yana ji tana saka hannun ta ciki tare da fiddo da sweat Banana din shi da tafara Tsayi da kumbura tana Miƙewa salgalgal . Ashhhh ta furta Da ƙarfi Ganin yanda Ƙatuwar buran nasa ke mata hello Hi . Hannun ta tasa duka biyun tana kama Hajiyar Dadin sa tare da fara sarrafa ta tana shafa saman ta zuwa ƙasar Twins ɗin sa tana matsa masa cikin salo . Jan Wani irin numfashi yayi mai nauyi kana taga ya yunƙura yana miƙewa tare da gyara belt ɗin sa .

Sponsored Links

Leave a Reply

Back to top button