Hausa Novels and Stories

Wace Ce Ita Hausa Novel Chapter 96

Sponsored links

“Kinji wai auren mafa he has someone for him, bansan wacce ze hadashi da ita bama”…..

“Bangane someone for him ba? Ina lefin abar yaro ya zabo abarsa da kansa”……

“Nima dai shi nagani, nasan bazai wuce fitsararrun ya’yan abokansa ba shiyasa nace masa be isaba nima inada wacce zan hadasa da ita kuma saidai ya hakura ya bari ya auri zabina dan bazan yarda ya auro wacce ban yarda da tarbiyarta ba”…..

Tinda ta fara magana Umm ta sake baki tana kallonta kamar hoto, saida ta dire sannan tace;

“So what do you guys mean by trying to make your son’s life a game, so kuke kuyita playing dinshi kamar wani toy? Bazaku bari fadanku ya tsaya iya ku kadai ba sai kun sashi? Haba yaya!”……

“Huh idan baki fahimce niba wazai fahimceni Jamila, why are you always like this in my hard time?”…..

“Ni bawai ban fahimceki bane the thing is that he has his right to choose a wife bawai kuyi masa auren dole ba kamar a kauye?”……

“Nidai tinda kika koma UK you start thinking like foreigners! Da anyi magana kice right right!, shikenan yaro bazeyiwa iyayensa biyayya ba?, just tell me you’re not ready to support me kawai, dama kinsaba bin bayansa ba yau kika fara ba”……

Murmushi Umm tayi tana girgiza kai tace;

“No pls karkice haka yaya, you know I got your back anyday anytime, idan banyi supporting dinki ba wa zanyi supporting? Yanzu ya kikeso ayi toh?”….

Wani ajiyar zuciya Mami ta sauke tana dan murmushi, dama tasan inba haka tayiwa Umm ba tsap sai tace ba ruwanta kuma Deen sai yafi saurin amincewa idan Umm tasa baki dan Umm akwai dabara…..

“Yauwa ko kefah yar’uwa, yanzu so nake ki tayani shawo kan dan naki ya amince”……

“It’s ok yanda kikace haka zaayi, amma wa zaki aura masa?”………

“Toh Allah yasa, niko sai naga kamar yana san yarinyar nan daya kawo fah, ko zamu kara tambayarsa ne?”……

 

“Wlh be isaba I’ve given him enough chance and you were the witness! And I’m sure zeso eesha dan tanada kyawawan hali”…….

 

“I am not against eesha din tinda nasan mahaifiyarta mutuniyar kirkice same with itama but I want you to give him one last chance about this girl, nida kaina zan masa maganar eesha zan kuma nuna masa ya fadamin gsky idan har yana san ita fatima zainab din I’ll help him ayi canceling maganar eesha, anything he says will be the final say I promise you!”.

“Perfect! Kinyi kyau kamar wacce zataje gasar kyau, I don’t think Doctor can withstand this beauty! Ke dole ma ki rudashi kawata, badan karki zageni ba dana kara da wani abu”………

Billy ta fada tana kallon eesha tindaga sama har kasa kamar ……

“Gsky karki kara toh, iya hakama ji nake kamar kaina ze fado, dadina dake iya hyping wallahi”….

“Hmmm su iya hyping manya, kar aje dai ana rawar kai”….

Cewar Umaima tana harararsu….

“Badai ruwanki yar bakin ciki, munsan haushi kikeji dan bazaki samu irin saurayinta ba”…,

“Kece abun tausayi da baki da aikinyi sai bin jin a sinki mata, gwara ni inada mashinshini arrijalu”…

“Kehhh ya isheki haka! Saurayi banga damaryi bane ke kanki kinsani, dan babu kalan da basa zuwa dm dina kullum not to talk of masu bina akan hanya, lesbian nina zabarwa kaina and it doesn’t mean you talk to me anyhow, wanda ya fika ya fika just accept bitch!!”…..

Sponsored Links

Leave a Reply

Back to top button