Hausa Novels and Stories

X World 3

Sponsored links

*The Novel is only for matured , idan kin san You’re under 🔞 don Allah kar ki karanta .*

 

**

 

Cike da Damuwa kamar mutuniyar kirki Zahra ta kai Hannun ta tana yaye labulen Uwar Ɗakan Tsaiba . Haaaaaauuuuuuhh Ta buɗe baki tare da fiddo da idanun ta duka . Ganin yanda taga Dan mai kunu da matar nasa Tsaiba Tsirara haihuwar uwa uba abun da bata taba gani ba ko sanin Ana Wani Abu tsakanin mata da miji . Ganin su Zahra take yi kaman Wasu halittu ba bil Adama ba ,don bata taɓa ido biyu da baligai Tsirara ba sai a yau . Ganin yanda yake shigar da Buran sa yana wani irin nutsawa tare da karkacewa yana bugun ta da buran sa ji kake fatttt ⁴ . Ƙwatsa ihu Zahra tayi tana kokarin Sakin wayar Hannun ta wanda ya kasance Keypad wanda ta kunna Recording tun Shigowar ta a cewan ta idan ta gama tijara duka ta naɗa a wayar ta suna haduwa da ƙawayen ta su Hafsatu zata kunna masu suji . Riƙe Wayar tayi da Sauri yayin da Dan me kunu ya ɗago yana faɗin ” Innalillahi wa’inna ilaihir raji’un,wannan wacce irin iblishiyan yarinya ce . Kin ci uban ki…! Saurin Jan Abin rufa Tsaiba tayi cike da jin wani irin mugun kunya da nadaman amince mawa Dan me kunu da tayi da tsakar Rana . Ganin yanda Zahra ta kasa motsi sai kan ta dake Rawa gil³ jikin ta ma karkarwa yake yi tsoro ya hanata ko motsi .

Lulun idanun ta sun kara fitowa warwaje . Sam ya Ɗan me kunu ya manta da Yanda yake a halin yanzu . Mikewa yayi yana nufo ta cike da maxurai . Wanda Ganin yanda Hajiya Babban sa ke reto kaman ganyen Ayaba yasa ta fasa Ihu cikin wani irin mahaukacin gudu ta juya tana barin Dakin tare da barin Cikin Gidan baki Ɗaya .

 

 

 

Gudu take yi sosai sam bata tsaya ba duk kirar da Wasu dattawan layin ke mata don sun san Tsokanan magaanan ta sun dauka ta dauko abun da yafi ƙarfin tane a yau . Amma duk jin hakan da tayi sam bata tsaya bi ta kan su ba . Huhmmmm Sauke wani irin Ajiyar zuciya tayi tana ƙanƙane Talatu matar kanin mahaifin ta . Innalillahi Zahra mene ya faru .? Daga ina kike.? Wayyo Aunty Talatu Kai na wayyo kaina ciwo yake mun . Saurin riƙota Talatu tayi tana cewa ” Me ya same ki Zahra.? Aunty yau da ido na naga Dan me kunu yana iskanci da Tsaiba , bayan taba ma yan tallah nono da yake yi yau Abin da naga yana ma Tsaiba ban san Meye ma sunan shi ba .” Kama baki Talatu tayi cikin sauri . Keee Zahra ya isa haka yi mun shiru . Kasa Talatu tayi da murya kana tace ” baki dai faɗa ma kowa ba ko.?

 

Cike da wauta ta furta ” Anty Har ina na samu lokacin faɗa mawa Wani ?, Bayan yanzu biyo NI yayi babu kaya a jikin sa ,Nima zai kamani yayi mun kila irin nata .” Kayya . Talatu ta furta kamin tace ” Taho mu shiga Gida kar kuma na ƙara Jin wannan maganan daga bakin ki kar ki faɗa ma kowa ,wannan ya tsaya anan daga Ni sai ke . Gyada Mata Kai Zahra tayi kamin tace ” Amma fah Nishin mutuwa naji Tsaiba nayi ,Aunty Talatu kije kisa a taimake ta . Zahraaa zan buge bakin ki. Ba cewa nayi wannan ya tsaya anan ba . Idan ya kashe ta sai ayi mata jana’iza ai dama duk mai rai mamaci ne shashasha kawai . Sai Tsiwa da Rashin ji ba abin da kika sani . Cuno baki Zahra tayi tana nufar cikin gida a haka suka shiga har kuma a lokacin masu lalli na Jirar dawowan ta tayi masu . Rabi ne ta furta ” Lafiya Talatu nake jin hayaniyar ki tun daga zaure . Humm kedai bari nida Zahra ce wallahi wuce ki masu lalli tun safe suke jirar ki haba Zahra na . A hankali Zahra ta nufi Inda mutanen suke babu wani karsashi ta fara Kama kafar ta farkon tana saka mata salataf . Tun da ta kai kan ta ƙasa bata ɗago ba har sai da ta gama ƙafa Ɗaya kana ta ɗago don ta ɗauki Ɗayan ƙafan . Sakin baki Zahra tayi Ganin Talatu na hira tare da dariya har da shewa da mutanen tsakar Gidan . Tab Lallai Talatu bata da zuciyar musulmai . Na faɗa mata irin wannan Abu ga shi can Azara’ilu ya kwankwasa kofa ta temaki mata amma taƙi fira ma take yi da Dariya . ALLAH sarki Tsaiba Allah yajikan ki da rahma inshallah Dan me kunu ba zai gama da duniya lafiya ba . Guntun Hawayen idanuwanta ta share tana Cigaba da saka ma matan salataf .

 

**

 

Polo party clop

 

Ƙarfe Sha Ɗaya na dare ne naga Wasu ƴammata sun fito daga moton su wanda duka a cikin guda Ɗaya suka taho . Wasu irin yankakkun shararrun English wears ne a jikin su . Dukan su bomb short ne a jikin su ,sai karamar Riga mai bude kaman kimonu iya gwiwa . Idanun biyu daga ciki bakar tabarau ne da ya mamaye masu rabin fuska . Sai guda daya da ta dage gilashin zuwa saman Goshin ta . Wallahi ka gansu zaka rantse da Allah ba ya’yan Musulmai bane . Babu abun da kake ji sai taunan Chewing da ƙamshin wasu irin ni’imataccen turaruka . Cire rigar saman suka yi wanda suka zamana daga su sai Half vest . Yayin da Zainab tasa Hannun ta tana rufe Moton oya let’s go. A tare suka fara barin parking lot na Wannan Clop din yayin da sun taho wucewa ne suka ga Asiya cikin Wata irin tsadaddan moto irin yan 40million din nan .

 

 

 

Saurin baya suka yi suna dawowa a tare yayin da zeee tayi ƙasa da faskeken gilashin idanun ta . Seeyah kece nake gani a moton miliyoyin.? Zainab tayi maganan tana kara cire gilashin ta baki daya tare da riƙe shi a hannun ta .

Fitowa Seeyah tayi tana gyara Rigar jikin ta tare da wani farrr da idanun ta . Eh Zeee kin san Abin da ake ce mawa Dare Ɗaya Allah kan yi Bature . Ke da Allah rufe mana baki , Tayaya hakan ya faru.? Waye ya baki wannan Moton a ina kika samu moto Ni ina hawa 406. Zainab tayi maganan tare da bin Seeyah da Wani irin kallo . Ikon Allah sai kallo Kauce mun zeee na ƙara gani da kyau . Kallon Asmeey Zainab tayi tana cewa ” Ke wallahi Marsandi ce fa ta 40 millions. Karkaɗa Makullin moton Seeyah tayi tare da cewa ” Oh Ni kuwa cikin ku Babu wacce tayi mun congrat sai wani iri da kuke yi ko bakin ciki kuke mun ne.?

 

 

 

 

A’a Kawa ta wani bakin ciki ai idan kin samu mun samu ,amma dai abun ne da mamaki . Kar ki mamaki Zeee muje daga ciki zaku sha labari ,kuma kuma ba zaku rufe sati Dai dai ba zaku mallaki naku . Ke Haba.? Asmeey tayi maganan tare da zagayowa ɓangaren da Seeyah take . Dariyar Shahara Seeyah ta saki tana cewa ” Kudai mu shiga muyi shagali idan mun koma gida sai muyi magana ta WhatsApp GRP din mu . Ikon Allah Seeyah ya kika kare da mutanen Gurgurarran Gidan nan naku .? Su ganki da Marsandi bala’i . Wutaaaaaa suka yi maganan dukan su a tare su hudun suna kecewa da Dariya . Don Seeyah cikin su duka itace yar talakawa amma sai ficci da girman kai .

 

 

Sponsored Links

Leave a Reply

Back to top button