Hausa Novels and Stories

Wace Ce Ita Hausa Novel Chapter 80

Sponsored links

“Mallam fitarmin daga mota dan magana dakai naga bata lokaci ne”…..

 

“Yanzu kuwa zan fitar maka daga mota, amma kafin nan zan maka wani gargadi, ka fita daga harkar matata idan kana son kanka da rai da lafiya dan akanta babu wanda bazan iya cutarwa ba!”…….

 

Ya fadin haka ya fita daga motar……

 

Sameer ya dade a zaune yana mamakin toh waye wannan? Yana chan yana hauka besan yarinyar bata tareda Deen ba…… Koma dai menene shi yasani, tada motarsa yayi ya nufi gida dan yaje ya kara dubota, ya samu yayi dan shirye shiryenshi daze musu subar kasar shida ita……

 

Daukarta yayi chak ya juyo ya kalli su Mami da har lokacin basu dawo daidai daga mamakin wannan abun al-ajabin da suka gani, su basu taba sanin aljanu na irin haka ba, sai sukaji sun kara tausayin yarinyar da wani kaunarta da Allah ya daura musu lokaci daya sannan for the first time mami taji zuciyarta ta dan nitsu da tarbiyyar Deen, she never thought ze iya handling abu irin haka koda a mafarki ne ashe ita take underestimating dinsa? Sai yau data gansa yana karatu kamar wani sheikh tasamu nitsuwa, ashe abunda take tinani ba haka bane?… Abu dayane takejin yayi ba daidai ba yanda ya rukunkume yar mutane alhalin ba muharramarsa bace, ta wani barin kuma sai taga idan shi be rike tan ba su bazasu iya ba ai…..

 

“Ku sameni a waje mubar gidannan mami, it’s not safe anymore”…..

 

Suka jiyoshi ya fadi haka, be jira amsarsu ba ya fita da ita dauke a hannunsa…..

 

This time around a back sit yasata ya shiga ya gyara mata kwanciyarta, fuskarta ya shiga kallo har ya karaso kan lips dinta, be manta da abinda yaji ba a lokacin dayayi tasting dinsu, be manta da taushinsu da laushinsu da yaji ba, shifa har zaki zaki yaji kamar yana shan sweet, and he felt tempted again, very tempted to explore more, tindaga wannan ranar yake imagining how sucking her tongue will be, shikadai yasan lots and lots of imagination da yake having, and at this very moment he felt like it’s another chance to explore more…..

Sunkuyowa yayi ya hade fuskarsu karan hancinsu na gogan na juna, lumshe ido yayi placing his lips on hers…..

Ya juyo muryar mami a lokacin da yake kokarin digging into action….

 

Da sauri ya janye yana kokarin saisaita kansa…

 

Rufo kofar yayi da sauri sannan yayi jumping ya koma driver seat, ya lumshe idanunsa yayi yana kwantar da kansa akan steering……

 

“Astagfirullah wa atubu ilahi, Ya rahman come to my rescue, wannan ba halina bane I don’t know why I’m losing myself when it comes to her, yanzu yarinyarnan idan tasan na taba kissing dinta aiba karamin hauka zatamin ba, this will be the last attempt Insha Allah”…..

Duk wannan zancen a zuci yake idanunsa a lumshe…

Sponsored Links

Leave a Reply

Back to top button