Hausa Novels and Stories

Yar Aikin Karuwai Book 2 16-17

Sponsored links

Sultana da Nasira gulma suke yi Sultana tace kinji wai me yasa aka saki Mami nima a wajen Kawayen Mami naji suna gulmar da naje gidan Hajiya Suwaiba wai mijin da Mamin mu ta aura Hariji ne shine tace sai ya saketa,Nasira ta rike baki tace shi yasa kwana kadan aka sako Mana Mami duk ta rame tayi wani iri,Auta ne ya shigo palon daga wajen Nawwar direct gida ya dawo yaji ma hirar su Sultana amma ya nuna ma bai ji ba,yace wai me aka dafa ne? baka ci a gidan Yaya ba? matarsa tana da cikin zanci abincinta taje garin girki ta zuba yawu a cikin abinci,dariya sukayi Wise ce ta shigo sanye cikin Less gown tayi Matukar kyau dinkin manyan Mata sai walwali take yi,Aunty Ina yini dukkansu Suka gaisheta Banda Auta shi ai tsohuwar budurwarsa ce sai Yace Wise dama kina gari,ban sani ba dan banzan yaro ni kake wa wannan Iskancin taso muje dama aikenka zanyi ,Fuska ya bata yace da girman nawa amma muje zanje ya zanyi nazo a karami,Wise tana gaba yana binta a baya,Auta yaga mazaunai yace Ki tsaya a bayana mana ya za ayi ki wuce gaba Babu hijab Ni ba muharraminki bane Yana Kunkuni ya wuce gaban Wise Yana cewa za a lalata mutum, Wise a ranta tace inama banyi aure ba da yaron nan ya raina Kansa a fili tace Auta Ina da kanwa in kana so,akai kasuwa Ni ba a min tallan mace sai dai na gani nace tayi min ko Ido Kika fini,Papa ya aureki ni na auri kanwarki a gidanku zamu kare dama Miracle tana da kanwa ne to dama dama,Wise tayi dariya Kawai Suka shiga har bangarenta ko Ina sai kamshi ke tashi Yana sheki,Nawaf ya zauna a kujera yace su Papa an samu sabon jini ko kunya ya aureta uhmm Papa anji kunya.

Wise ce ta fito tace yawwa kaga Nawaf Kai ka waye ba ruwanka magani Zan gwada idan na gaske ne please,Auta yace wanne irin maganin karfa kiyi tsafi dani,Wise tace a’a maganin ciwon Kai ne,Kuma sai a gwada a kaina,tace please babu yaron da Zan gwada da shi sai kai ni da Kai fa 5 and 6 ne karka fadawa kowa kaji,yace to ba Alheri bane duk abinda akace Kar a fada to ba abin kirki bane,Kash Auta Wai mene haka Kawai rikewa zakayi a hannunka abinda kaji ka fada min,Auta yace kawo ya Mika Mata Hannu,ta Mika Masa wani Abu Kamar tsohon nama bushashe maganin mata ne idan me kyau ne da maza ake gwadawa ta bawa Nawaf, Nawaf ya rike magani nan take Antena ta mike ya Fara hada zufa ya Mika Mata abinta da sauri yace Yana Yi na gaske ne Papa ya shiga Uku,Dariya Wise tayi tace ka San na mene wai? baki ya tabe yace ke Kika sani me magani dai taci kudinta Yana yi sosai ya furta Yana Sosa Kai,tace ai ba a gama ba ga wannan rike,ya karba yaji baiji komai ba yace baya Yi wannan na karya ne, Wise tace bana son karya yace ko a Bude Miki ne ki gani Zan Miki karya ne mufa duk mun san abin nan Kuna rainani , ya tashi ya fice ball dinsa ya tafi.

Wise Kuwa Su star ta Kira tace na gaske ne Yana yi Auta ya gwada min,Star tace gaskiya Baki da mutunci yaron mutane zaki bawa suna dariya Wise tace ai Auta Yana da hankali babu me Jin zancen.

 

 

 

Washe gari dukkan su Cele makara sukayi,Ahsan ya Dade da tashi Yana ta Kiran Maheerah zaiyi Sallah amma Shuru lokacin Cele tana saman Sallaya tana Azkhar ta mike tare da Fitowa tazo Palo inda yake,hannunsa ta rike ya mike Yana duru duru tana jansa har toilet sannan taje Daya bedroom din ta samu Maheerah tana bacci,Tsaki Cele ta ja tare da tashinta tana bubbuga bayanta da kyar ta tashi,hannunta ta fisgo tace kizo ki kula da mijinki Yar iska idan kwana da namijj ne kin iya burinki a sa Miki itace a fadama ta jawo Maheera ta kaita toilet tare da nuna Mata Ahsan ta kula da shi, Maheerah a gabansa ta tsaya tana yatsina Masa Fuska tana galla Masa harara tana masa kallon banza,Hannu takai Wai zata mare shi sai ta fa ta Kai Masa naushi nan ma ta fasa wata uwar harara ta Masa tare da jansa tana Jin haushinsa har yayi wanka da brush tare da abubuwan bukata,Alwala yayi Suka fito ta shimfida Masa Sallaya tana zabga masa uwar harara sannan ta jawo shi saman Sallayar tana kukan karya Noorul Qalb kayi hakuri mutumin kirki da kai an jarabceka da wannan Lalaura gwalo ta Masa ta yatsina fuska ta sake Kai Masa Mari sai ta janye hannunta ta zazzage shi kasa kasa, Sallah ya tayar bayan ya Mata godiya, itama wanka tayi ta fito tare da gabatar da Sallah,bayan ya idar har azkhar cikin larabcinsa yace na gode matata Allah ya bani mace me kaunata me kula dani, Maheerah ta wani yatsina Masa Fuska tace idan ban maka ba wa Zan yiwa amma fa Ina bukatarka sex nake so ni bani da hakuri ka sani,Ahsan yace kina kallo bani da lafiya,oh nufinka sabo da ka makance baza muyi rayuwar aure ba yau kwana biyar fa rabon da ka min wani abu kasan kuma ya nake tunda baka gani ai wannan waje ba sai me Ido ba ma zai gane Hanya,,Banda ni bazan gane ba cewar Ahsan,ba sai na saka a Hanya ba,bakinsa ya dan tamke yace bana mood yanzu baki da hakuri ki bari na samu nutsuwa a zuciyata bakya ganin halin da nake ciki.

 

 

 

Sponsored Links

Leave a Reply

Back to top button