Hausa Novels and Stories

Wace Ce Ita Book 2 Chapter 39

Sponsored links

Khaleel zeyi magana kenan wani ya shigo, kallon khaleel yayi yace;

“Bawan Allah dazu ka bigemana paralysis patient da muka samu Allah ya farfadosa and you left without saying a sorry”……

“Subhanallah wallahi ban sani ba duk na rude wifey bata da lafiya, dan Allah kaini gurinsa in basa hakuri”…..

Khaleel ya fada yanajin ba dadi a ransa kasancewarsa mutum me saukin kai………

“Ba damuwa muje in kaika”….

Tashi yayi ya bishi dake fatima zainab na chan tana bacci a room din da aka kwantar da ita for the mean time…….

Saida suka gama gaisawa cikin mutunci sannan Doctorn yayiwa mutumin bayanin khaleel daya bigesa dazu, murmushi yayi yace ya gane shi ai, sai kawai Doctor ya fita ya basu guri, hakuri khaleel ya shiga basa, yayi murmushi yace karya damu ai komai ya wuce…..

Sosai khaleel ya kwanta masa arai, yanayin nitsuwarsa da girmama mutane sai ya burgesa sosai, har ya dan jashi da hira…….

Cikeda ladabi khaleel ya russuna yace;

“Ya karfin jiki? Allah ya kara sauki, Doctor yacemin ka kwana biyu a asibitin ma, Allah yasa kaffara ne”….

Murmushi yayi cikin jindadin yanda khaleel ke girmamasa yace;

Shirye suke tsap sai tashin kamshi suke, sunyi kyau sosai kamar ka sace su a gudu, kana ganinsu kaga masoya da suke tashe dan ba karamin dacewa sukayi da juna ba, sanye take da blue black abaya ta yane kanta da mayafi daya kawata kyakkyawar fuskarta, duhun kayan sai ya kara fito da hasken fatarta da kyawunta, shi kuma ya sanya wani half jamfa blue black me kyau, yana sane yayi musu ordern kaya duka iri daya dan so yake suna matching outfits, hakan saiya bada wani style me ma’ana…… Suna tafe cikin farin ciki da nishadi irinta masoya masu so da kaunar junansu, duk inda sukabi kallonsu ake saboda dacewar da sukayi da juna, su ko basu san anayi ba saboda yanda sukejin kansu a cloud nine kamar su kadai ne a duniyar…..

A Dubai Miracle Garden suka yada zango bayan sun gama zaga gari, sosai fresh air din garden din ya sasu ji kamar a wata duniyar suke…..

Ice cream din dake hannunsa ya shafa mata a fuska sannan ya kwaso shi ya lasa a baki yana fadin;

“Sweet wifey!”….

“Yes honey khal”…

Ta fada tana fari da ido fuskarta dauke da kyakkyawan murmushi….

Roses din dake hannunsa ya watsa mata a fuska yana murmushi yace;

“That thing they say about finding your better half is completely true. I knew something was missing from me, but I didn’t know what until I met you. Ina sanki sosai my lovely wife!”…….

“I couldn’t wish for a better life than the one I have right now, with you”…

Ta fada murmushi dauke akan fuskarta, batasan meyasa ba haka kawai takejin she wants to spend the rest of her life with khaleel….

“Wowwww! Ya rabb you can take my life atleast my dream is fulfilled”…

Sponsored Links

Leave a Reply

Back to top button