Hausa Novels and Stories

The Sexy Boss 5

Sponsored links

Littafin THE SEXY BOSS na kuɗi ne ban yarda ki karanta mun ba tare da kin biyani haƙƙi na ba… Regular group ₦300…Vip group₦500… Special ₦1000 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ko kuma ki tura katin MTN ta wannan number

 

08081202932 Idan VTU transfer zakiyi ki tura kai tsaye ta wannan number 09061466409*

 

 

 

 

Sauke Wayar Umair yayi yana juyar da moton shi zuwa gidan garden din sa,inda Aminin nasa Julayb yake jirar sa a can . Julayb abokin Umair ne tun da yarinta suke tare ,kuma ya kasance shi Ɗan Yayar Ammie Maryam ce , Abota ce sosai ke tsakanin su ta ƙwarai , wanda babu mai ɓoye mawa ɗayan sa damuwar sa , shima Doctor ne a Abuja yake aiki akasin Umair da yake Lagos . A wannan karon Umair koda suka haɗu da Julayb a farfajiyar gidan suka zauna suna firar yaushe rabo?sam Umair ya kasa mawa Julayb magana akan Umaima , sai dai hirar sauran ƴammatan su da suke yi , don shima Julayb an haɗu ne da an dace ,halin su ɗaya ,sai dai kawai shahara da tantiranci ne Umair ya yaga masa . Ɓata tsawon lokaci sukayi suna firar ƴammatan su ,su tabo wancen su hau dariya, sai dai hirar sauran ƴammatan su da suke yi , don shima Julayb an haɗu ne da an dace ,halin su ɗaya ,sai dai kawai shahara da tantiranci ne Umair ya yaga masa . Ɓata tsawon lokaci sukayi suna firar ƴammatan su ,su tabo wancen su hau dariya ,suyi firar wancen da yanda suke sex da ita , Abun da ba daɗin saurara . Kai mutumin wai ina Khady wannan yarinyar mai ƙibar nan … Hahaha Dariya julyb ya sheƙe dashi kana yace ” Ai Nurse ce ko? .eh mana Nurse kasan tayi Aure ai . A haba dai wai dama tayi Aure ,ta gama nacin akan ka?. Murmushi Umair yayi kana yace ” Eh fa, kasan yanxu a gidan mijin mai ta koma sayar wa kuwa?. Me ka ga tana sayarwa?. Wani irin dariya Umair yasa wanda rabon da yayi irin ta shi kan shi ya manta . Kamin yace ” Kai garin Ɗan wake .! A wannan karon bashi kaɗai ke ƙyaƙyata dariyar ba har da Julayb .garin ya haka ta kasance?? Oho mata nima a status ɗin ta naga tana tallah. Dariya sosai suke , wanda niko Mmn teddy da Haushin su ya ciyo Ni cewa nayi ” Ai gwara ita ta dai tafi tayi Auren ta ta huta , ko bakomai lada take samu a ɗakin mijin ta ,ta fisu dai a hakan.

Kai mutumin ya kamata mu zo muma muyi Auren nan fa mu wuce wurin . Duk da ina tunanin da kamar wuya ace koda nayi aure xan daina neman mata a waje gaskiya .but Ina son Nima naji an fara kira na da Daddy”. Cewan Julayb Yana Kallon Umair da shi ɗin shima shi yake kallo.

 

 

 

To kayi kamu kenan?wacece zaka Aura? . Umair yayi maganan yana nasa murmushi . Uhm nifa ban ga macen da zan Aura a Nigeria ba , wata balarabiya na gani a Sudan da naje course din masters shekara uku baya kenan ,still har Yanxu muna tare ,ina tunanin ita zanyi wuff da ita. Shiru Umair yayi yana nazari , hummmm yanzu Baffa zai Barka kenan ka Auri wata ba ƴan nan ba?. Eh gaskiya Ni matan nan basu yi mun ba. Amma kake ƙwakwular su??’. Cewan Umair yana katse shi bai jira jin mai zai faɗi ba.

 

 

 

Ohk na fahimta kai dai kana da Nana zaɓin kenan. Nisawa Umair yayi yana kallon Abokin nasa ,kana yace ” Zamuyi wannan maganan yanzu ba time, magrib tayi . Miƙewa sukayi a tare kamin Umair yace” ɗan nesa damu a ƙwai masallaci muje can sai muyi sallah ko?. A tare suka fara barin gidan , da ƙafa suka taka zuwa masallacin da baya da nesa da su. Kallon Umair Julayb yayi kana cike da shakiyanci yace ” Kana da tsarki dai ko? Kar ka manta da wankan tsa… Wani kallo Umair ya watsa masa ,nan Julayb ya sheƙe da dariya yana faɗin ” Na sanka ne ai. To yau ban yi komai da kowacce mace ba sai mutum ɗaya . Cike da mmki Julyb ke kallon Umair kana yace ” Mamaki kake , bari mamaki kawai sauyi ne na ƴan ƙwanakin nan ,amma fa ba wai sauyawa nayi ba daga ƙwartanci na ba , kawai naji nayi satisfied ne da nayi sex da yarinyar , tana daɗi gaskiya. Aa ai bar maganan , daɗin ta ma ya wuce yanda kake faɗa “. Cewan Julyb cike da mmki kana ya cigaba da cewa ” Yau kaine kace ka gamsu da mace ɗaya baka buƙatar wata , ita ko wannan daga ina ta fito. Banza Umair yayi masa , nan ya ɗan doki kafaɗan sa kamin yace ” Ehemm Sir ina sauraron ka Oga. Kai bafa ce maka nayi wai bana bukatar mace ba ,No ita kaɗai nake buƙata a yanxu ,duk sauran mata jim su nayi a yau tamkar ruwar fanfo marar daɗi , ita ce mai daɗin ka fahimta muje da Allah Malam. Dariya Julayb yayi yana cewa ” Aiko wannan yaci ayi mata babban ƙyauta.to ai sai ka bata kai.

 

Umair sam bai koma gidan sa ba sai wuraren 8:30pm , mamaki ne ya ka masa ganin Umaima ƙwance ƙudundune a saman sofa cushine ta kulluɓe jikin ta sai rawar sanyi take alamun zazzabi ,sai a lokacin ya tuna da maganan Nurse Badi’a . Hannun sa yakai yana kunna Ac Ɗin wurin , wato babu abun da ya dame shi da zazzaɓin ta ,shi zafi yake ji . Sai a sannan ne ta fahimci shigowar shi , saurin miƙewa tayi tana ware idanun ta daƙyar tare da kallon sa . Cikin kasalalliyar murya ta ce ” Ka maida Ni gida.!

 

 

 

 

 

Juyowa yayi yana kallon ta , kamin ya tafi tunanin ko Dai wujijjigar da yayi mata ya nemi ta ƙwaƙwalwarta ne? Banda haka shi sunan ta ma bai sani ba ,bare wai gidan su ko garin su. Mai da kansa yayi gyefe tamkar baiji mai take cewa ba , sai kuma taga yasa hannun sa yana zare necktie ɗin sa . Bin sa da kallo ta cigaba da yi bata kuma ce masa komai ba , a zuciyar ta jin wani irin wutar ƙiyayyar sa take yi . Gani tayi yana cire kaya a gaban ta ,yasa ta saurin rintse ido tana juyawa da fuskar ta inda bata hango sa . Duk abun da take yi yana kallon ta ta gyefen ido . Murmushi yayi yana cewa ” Kika ban haushi yanzu kiga Allah da ikon shi wallahi afka miki zanyi ..Kai Malami fyaɗe fa kayi ma yarinyar nan , don Abun da kayi mata ya wuce munzali Wata zuciyar tace dashi.

Sponsored Links

Leave a Reply

Back to top button