Hausa Novels and Stories

The Sparkles of Affection Complete Hausa Novel

Sponsored links

NOTE: INTOXICANTS ARE BAD FOR THE HEALTH, THEY CAUSE A LIFE FULL OF MISERY, SAY NO TO DRUG ABUSE.

 

 

 

EPISODE 1️⃣

 

 

Wuraren 1:30 na dare yay parking motanshi wata mahaukaciyan faran Benz gaban wani babban club wanda da kyar yasamu yay parking motan kasancewa yau Friday yau mutane na zuwa club sosai dan weekend start yau gobe ba aiki hakama jibi, dudda girman wajen parking na club din yayi girman wani kauye hakan baisa yasami space ba tsabagen motocin dasuke nan sa’a ma yayi yana zuwa wani mota na fita saisa da awajen street din layin zaiyi parking, kashe mota yayi yafito, wani kyakkyawan dan saurayi ne fari dashi mai suffan fulani fulani da akalla zaiyi 34-35 years yana sanye da jeans da riga masu kyan gaske designers, yamaida motan yarufe yafara tafiya yana duba wayanshi dayaji sako yashigo yana dubawa yana tafiya zuwa entrance din shiga dawasu jibga jibgan security hudu ke wajen da bindigogi da bakaken kaya zaka dauka basamudaye ne suna ganinshi kai tsaye suka mammatsa suna gaidashi. “Welcome sir” gyadamusu kai yayi yawuce yashiga ciki, wani lafiyayyen security door ne awajen dakana gani kasan wannan ba anyhow ur common club bane dan ita kanta kofar abin kallo ce. Security door din ne yay magana yace“welcome ur access card please” dan gajeren tsaki yasaki yana tura hannunshi a aljihu yace “I hope ban manta da card dina a mota bama” yay maganan yana karasa tura hannun aljihu luckily yaji katin yaciro ya manna jikin kofan da nan da nan tai acknowledging katin kofan tace “Welcome to Xperince” kofan yabudu yashiga ciki, wani kalan hadadden club ne da gabaki daya baimada naija settings, kashiga ciki zaka dauka kana asalin kasar waje ne, duk wani wanda ya isa a club din nan zaka ganshi har yau ba’ayi irinshi a Abuja ba, matane a tsaye a stage strippers suna poll dance waka na tashi, ga maza ga mata wasu a zazzaune wasu a tsaye ana rawa ana spraying dollars kowa na having good time kawai, masu shan giya nayi, masu shakan cocaine nayi, ga customize azul na yawo ta ko’ina ana kaiwa wayanda sukai ordern su, gawasu kalan shisha da babu irinsu a nigeria anan xperince ne kawai ake samu, ga vape anasha suma, idan kashigo club din nan kai karan kanka kasan ana barin kudi, ga security guys daban daban in different corner and spot tsaitsaye da communicative devices a kunnensu kagansu zaka dauka gumaka ne kaman basa numfashi sabida yanda suka tsaya kikam akwana daban daban, wucewa yayi yahau lift zuwa second floor, direct gaban wani office yayi da wasu kattin security guda biyu ke tsaye awajen kai tsaye yakallesu yace “Pablo na ciki?” Cikeda girmamawa sukace “yes sir yana ciki” direct hannu yasa yabude kofan yashiga ciki batare dayay knocking ba, wani kalan mahaukacin office ne dayake nan kaman nawani shugaban kasa ga sanyin AC dake tashi aciki kaman kankara, wani kyakkyawan guy ne zaune akan kujeran cikin office din yana sanye dawani Armani white shirt da short nashi daya tsayamai iya knees nashi, kafanshi sanye dawani white nike socks mai tsayi yasaka wani black customize Dior sandals na maza dayay complimenting kayan jikinshi yana aiki da Mac book din dake gabanshi yana typing dasauri dasauri yatsunshi kaman machine idanunshi nakan laptop din har lokacin bai dago yakalli wanda yashigo cikin office din ba, hakan yasa wanda yashigo yaja kujeran dake facing nashi yazauna yana kallonshi kaman wanda yaga wani abu dabai taba gani ba, tundaga kan kafafunshi dayake iya hangowa dan transparent glass office table ne awajen yake kallo harzuwa kan yatsunshi dayake typing dasu, Pablo nada wani kalan yatsu dogaye masu kyau yanda yakeda tsawo haka yatsunshi keda dan tsayi, dogone shi sosai fatanshi baki ne irin baki sidik din nan, ko kadan baida rama wani kalan full gallant man ne dayakeda jikin every women dream, yanada broad fashashen kirji da abs kana ganinshi kasan wannan gym product ne dan he’s really working out and it’s so obvious, yanada wani kalan lips pink yirrrr sosai abin sai yawani kalan haska black face nashi ga dogon hanci kaman kan biro daya bama face nashi wani kalan definite look, yanada manyan fararen idanu dakuma cikan gashin gira black sosai, yanada gashin saje gyararre mai kyau dayakai zuwa gemunshi dayadan tara gashin gemun kadan kuma acike black dake shinning tsabagen jin gyara, yanada cikan gashin suman kai dasuke nan a kwance kanshi wani kalan wavy hair ne dake shinning sosai suka karamai kyau sai kunnenshi daya a huje yasaka wani dan karamin circled earring na gold guda daya, shi kanshi dan saurayin dake kallonshi wani zubin mamaki yake dan inda ace Maheer mace ne yanda samari zasu dinga layi hala tundaga gidansu har bakin anguwa gashi Allah yamai wani kalan mahaukacin farin jini da kwarjini sai kuma uban bakin hali da murdadden hali da Allah yamai.

Batare daya janye idanunshi dagakan abinda yakeyi ba cikin wata kalan murya dake nan adikile irin muryan nan na no nonsense person ba wasa kokuma fara’a yace “how is my shipment Nas?” Firgigit saurayin daya kira da Nas ya farga daga duniyan tunani dakuma kallon Maheer dayake yadan sosa kanshi yace “I spoke to the captain gobe around 1500hrs zasu iso port na lagos so anything jibi shipment dinmu zai iso nan I assure you Escobar!” Sai a sannan yadago kanshi ahankali yadaurasu akan Nas tareda folding hannunshi a kirji kaman mai nazarin wani abu, murmushi Nas yayi yajaye idanunshi da dan sauri daga kallon da Maheer kemai yakalli about 40grams na cocaine dake kan table din da akai packaging ga wata yar karaman farin roba da aka zuba cocain yar kadan aciki taster yakai hannunshi yadauki yar roban yana budewa yace “coke din nan fa Pablo? Na waye”? Danne hancinshi daya yayi yashaki cocaine din jikinshi nawani kalan tsuma yana kyarma yace “Ya Allah!” Ya maida roban yarufe ya ijiye yana dan mika yace “amman wannan coke din wacce ta iso jiya ne daga Mexico ko dan wlh tayi dadi, har cikin bargon kashina najita,

 

Sponsored Links

Leave a Reply

Back to top button