Hausa Novels and Stories

Auren Bare Complete Hausa

Sponsored links

_GARIN KANO UNGUWAR SHARAÆŠA_

Yammaci ne mai ɗauke da wani irin lullumi mai daɗin gaske, hadarine yaketa faman haɗowa kota ina garin yay wani irin luf har wani duhune ke kawo kai, sabida yadda garin yagama gamewa da wannan

hadarin, ƴan matane, guda uku suna tafe kowacce hannunta riƙe da bokiti mai ruwan garai wanda hausawa ke masa laƙabi da ɗan ballasa.

Seda na ƙarasa gabansu sannan idanuna ya ganemin ashe ba kansu ɗaya ba, domin farar cikinsu itace mai ƙiba amman ba canba tana da cikar halitta irin ta ɗiya mace, kallo guda zaka mata kagane ƙarancin shekarunta domin daga gani bazata haura shekaru goma sha shidda a duniya ba, se ragowar biyun suma sunada haske amman dai basu kai wannan ɗin ba, sukam kallo ɗaya zaka musu kagane ƴan biyune sabida yadda suke tsananin kama da juna, waɗanda bazasu haura shekaru goma sha takwas aduniya ba, kuma kana kallonsu kasan sun girmewa wannan farar sedai kuma daga ganinsu kaga jini ɗaya sabida tsananin kamar dasuke da ita, abin da zata fisu shine girman jiki da cikar halitta gami da hasken fata.

ÆŠaya daga cikin Æ´an biyun ce ta dubi wannan farar yarinyar tare da cewa “Haba Bebi! bakya ganin yamma tayi sosai yakamata mu koma gida hakan nan dan ALLAH kinsan halin mama da ruÉ—ewa wallahi nasan yanzu haka tana Æ™ofar gida tana faman zagaye”. Takai maganar tana kallon É—ayar wadda batai magana ba tare da cewa “Koba haka ba hassana?” tafaÉ—a tana kallonta,cafkewa hassanar tai tare da jan tsaki! kaÉ—an”Bebi kiwa ALLAH ki rabu da bin Æ´an bashin nan mutafi gida ai gobe ma ranace, wallahi mu dukke kike jamana ana Æ™in sayan awararmu sabida jarabar faÉ—anki” takai maganar cikin Æ™ufula. wannan farar yarinyar wadda ita nake tunanin itace bebin ita ta dubesu cikin fitsara kana tace”Nifa karku uzzuramin wallahi saina koma na amsowa mama kuÉ—inta aini ba baiwar ubansu bace” takai maganar tana huci kamar taci gudu, wadda aka kira da hassana ita tai rau-rau da idanunta”Dan ALLAH bebi kiyi haÆ™uri mutafi nai miki alÆ™awari gobe zan karÉ“i kuÉ—in da kaina”. wani kallo bebi ta watsa musu tare da dire bokitin hannunta batama tsaya jiraba ta arta aguje, ko nauyin jikinta bata ji.

Cikin wani irin zafin nama take gudun baki É—aya tagama jigata kanta harseda takai dai-dai jection É—in sharaÉ—a kai da Æ™afa, sannan taja ta tsaya ta huta, lokacin ruwan harya soma saukowa, hijabin jikinta ta cire tare da É—aurawa a Æ™ugunta, baki É—aya manyan breast É—inta waÉ—anda suka zame mata kaya, masu bata tsananin haushi duk sun fito waje, ta saman rigarta amman haka ta kurmutsa cikin kan dakalin da matasan samarin ke zaune cikin zafin nama da masifa ta dubi É—an baÆ™in cikinsu “Kai siba dallah kabani dari biyun awarata idan ba haka ba wallahi zamu kwashi Æ´an kallo anan wajan dakai” takai maganar tana riÆ™o Æ™ugunta tare da jijjiga jikinta wanda ya baiwa albarkatun kirjinta damar kaÉ—awa kamar da gayya wanda ita ko kaÉ—an batai wannan tunanin ba, wanda aka kira da siba ne ya taso daga cikin samarin yana É—an shafa gemunsa tare da lasar Æ™asan lip’s É—insa kaÉ—an yana binta da wani mayen kallo, wanda kafin ya furta wani abu ruwan dake zuba kaÉ—an ya kece da Æ™arfi, cikin tsananin zalama yake dubanta”idan har kika bari na taÉ“a nan” ya nuna saman kirjinta,”Nikuma zan baki ninkin kuÉ—inki, amman idan kika saka taurin kai na cinye kuÉ—in inga uban daya isa ya karÉ“a miki” yakai maganar yana dariya wadda baki ɗaya mazan wajan suka haÉ—e baki wajan sakin ta suna mara masa baya kamar da gayya, cikin tsananin Æ™ufula bebi ta dubeshi “Kai! dakata gaja da kai dawani Æ™azamin hannunka mai datti kakeson taÉ“a min jikina lallai da uwarka ta haifi mai yankakken hannu kuwa” takai maganar tana mayar da hijabinta jikinta, dariya ya saki kana ya kai hannunsa dai dai wajan wuyan hijabinta wanda tunma kafin ya É—ago hannun yaji saukar mari! tas!tas!!tas!!, har sau uku, baki É—aya idanunta ya juye ya koma kamar banata ba”Dan uwarka dan ubanka shege bunsuru jikina yafi Æ™arfin gaja irin……..,” bata Æ™arasaba taji saukar yatsunsa a fuskarta, kafin ta É—ago taji muryar okasha yana magana”Haba baba kafayi kwafsi tayaya zaka bari mace taga weak É—inka haba dallah wuce kabarta da yawarta” yafaÉ—a yana watsa mata kallon banza, sam bebi tama kasa furta komai illa maganar siba wadda ke cike da borin kunya ta karaÉ—e mata kunnenta”hakane fa oka bara nabar wannan wawiyar wadda bata da arabi bare boko Æ´ar matsiyata masu gidan buhu, Æ´an makarantar tallah………” yafaÉ—a yana bin bayan okashat abokinsa, tsaye suka bar beby wadda tai saÆ™are kamar doluwa still kuma ruwan yana kuma zuba ajikinta su basu bata kuÉ—in bashin taba gashi kuma sun barta da dukan ruwa.

—ari biyunta zata kaishi Æ™ara ai da tuni anwuce wajan ya bata abinta, basar da tunanin yay kana ya É—ago “Officer ai min aikin gafara Bebi kiyi haÆ™uri insha ALLAHU hakan baze kuma faruwa ba, gama 500 nan wallahi ki riÆ™e duka” yafaÉ—a cikin sauri kana ya zaro sabuwar É—ari biyar daga pocket É—insa wanda daman can iya shege ne yasa ya hanatan, wani watsatstsen kallo ta watsa masa tare da murguÉ—a bakinta gaba”Ni ai bana buÆ™atar kuÉ—in Æ´an tasha haƙƙina kaÉ—ai zaka bani na kama gabana nasan inda dare yay min” tafaÉ—a tare da kauda kanta gefe, mamakine ya kama Æ´an wajan harshi kansa officer sannan ya dube ta,”Haba ke kuwa an miki alkhairi ai kya amsa ko?”……..wawan kallo ta masa tare da cewa”officer na gode da taimako kaga siba bani É—ari biyu ta nai gaba bana son É“ata lokaci”. a wajan okashatu siba ya amshi É—ari biyun ya bata hannunsa na rawa, bata tsaya kallon kowa na wajan ba bare taiwa officer godiya taja jikinta tabar wajan, har taje titi ruwan bai bar dukantaba……………….

Sponsored Links

Leave a Reply

Back to top button