Hausa Novels and Stories

Gidan Uncle Page 4

Sponsored links

A salube yake kallon Hajiya lallai ta dauki lamarin nan da zafi saboda tunda yake da ita ko baqar mgn bazai iya tuna ranar data fada masa ba amma yau gashi tana neman tsine masa, cikin rashin qarfin gwiwa ya matsa jikin gadon na Umaimah yace “sannu Babyn Uncle ya jikin yanzu inane yake miki ciwo?” ya fada yana dora hanunsa a saman kanta ajiyar zuciya sukayi a tare cikin sanyi muryarta tace “da sauqi” murmushi yayi yace “ok kuzo mu tafi kada ku dame Aunty kunga batada lfy ko?” Nihal ce tace “Mudai anan zamu zauna gurin Aunty da safe ta dafa mana tea tayi mana wanka” Maliha kam kuka tasa wai a dole bazata koma gurin uwarta ba.

Daqyar ya shawo kan yaran suna kuka suna komai yajasu suka fice daga dakin itama Umaimah gawayen ta share batason ko kadan taji yaran suna kuka jinshi take har cikin lakarta, Hajiya kam haushine yakusa kasheta ita a tunaninta mgnr data fadawa Hameed dince tasa Umaimah kuka

Kwanansu daya a asibitin yazo da safe dazai tafi aiki ya dubata ya jima sannan ya tafi office a CBN Kano yake aiki, bayan tafiyarsa babu jimawa Dr Saleem ya basu sallama suka tafi gda yayar Hameed Aunty Zarah tazo gdan saboda Hajiya ta kirata ta zayyane mata komai suka hadu a parlour sukayita Allah wadarai da abinda Hameed yayima Umaimah abin takaicin harda Daddy shima ya biye musu yace “wlh badon Hameed dana bane babu yanda zanyi dashi dasai nayi qararsa an fiddawa marainiyar Allah haqqinta jiya fah tsabar ya rainamin hankali na kirashi inayi masa fadan kuskuren da yayi sai cemin yayi shifa baiyi wani laifi ba Umaimah matarsa ce laifinsa daya daya boye mana gsky danaji rainin hankalin nasa yayi yawa sai nace ya tashi ya bani guri kawai saiya fashemin da kuka waishi ba mazinaci bane idan bamu yarda da abinda ya fada mana ba mubashi dama ya gabatar da wasu daga cikin shaidun da suka shaida daurin auransa da Umaimah fada na haushi dashi kamar zan cinyeshi amma bai fasa fadamin ba shifa matarsa yayi mu’amala da ita ba wata ba har yana neman yimin rashin kunya wai gobema idan yana buqatarta zai nemeta yayi duk abinda yaga dama da ita tunda shi yasan ba zina yakeyi ba saboda haka Hajiya sai kinsa tsaro sosai akan yaronnan saboda idan kikayi sake zaa samu matsala tabbas shima mgnrsa abar dubawa ce saboda haka zanyi binkice sosai kuma nace ya gabatar min da shaidunsa nanda kwanaki uku idan ba hakaba zan sauki matakin shari’a akansa”

 

Yana fadin haka ya tashi ya nufi samansa itama Umaimah miqewa tayi daga jikin Hajiya ta shige dakin da idan tazo take zama a ciki ta kwanta itadai zuciyarta babu dadi kwata² batajin dadin yanda suke aibata Uncle din nata saboda koba komai yayi mata abubuwa da yawa da bazata iya mantawa dashi ba, tana wannan tunanin wayarta tayi qara ta dauka da sauri taga qawarta ce Sa’ud da sauri ta kara a kunnenta tace “Hello Sa’ud kizo gdan Hajiyata don Allah yanzu inason ganinki” tana fadin haka ta kashe wayar tananan kwance baafi 20 minutes ba taji muryar Sa’ud din suna gaisawa da Hajiya,

 

Shigowa tayi tare da mayar da qofar ta rufe ta zubawa Umaimah ido tare da cewa “nashiga uku Umaimah meye ya sameki haka kika rame?”

 

Lumshe idonta tayi tare da miqewa zaune tace “meyema bai sameni ba Sa’ud bari nayi na cikin Uncle” nan ta kwashe komai ta fada mata tace “Sa’ud nifa Ina tunanin abinda Uncle yake fada gsky ne saboda shekara daya baya munje Maiduguri lkcn dagani saishi sai yaran Aunty Sadiya qin zuwa tayi tace aiba taron family dunsu bane Ina kwance nayi matashin kai da cinyar kaka ya shigo parlourn tunda ya shigo naga yanamin kallon qurullah hankalinsa gaba daya yanakan qirjina saboda rigar jikina ba wata ta kirki bace kuma ko bra bansa ba, ashe itama kaka ta lura kawai sai naji tace “ko kana sone?” sosa kansa yayi yace “wlh kaka akwai matsala ina buqatar matata sosai” dariya tayi tace “kaida kayanka Hameed Nima na matsu a wucce gurinnan na matsu naga irin taku baiwar na matsu naga yayanka da Baby kafin qasa ta rufe idona Hameed ka fito ka bayyanawa duniya matarka ce ita ko kaima ka samu sauqin wannan banzan rayuwa ta gdanka su kansu iyayenka sunsan baka samun kulawar data dace gurin matarka amma sun kasa nema maka mafita me ake da irin wannan auran da haqqin kwanciya ma bazaa sauke ba balle akai dana kulawar yau da kullum Hameed kullum gindinka a tsaye tun bayan auranka bantaba ganin ka canza ba bantaba ganin wandonka ya zauna daidai ta gaba ba to gsky kayi qoqarin nemawa kanka mafita kafin mace ta kasheka da lfyrka da komai ka zama sorry, duk cikin yarenmu na shuwa take mgnr wlh a lkcn ban fahimci me kalaman kaka suke nufi ba kawai dai mamakin rashin kunyar kaka nakeyi

 

.Sa’ud sai lkcn da Uncle ya bareni ya ratsani sannan kalaman kaka suka rinqa dawomin Uncle Hameed jarababbene ajin farko tun Ina gudun abinda yakemin harna saki jiki dashi duk da wahalar da nakesha idan yana cina haka nake jurewa wlh saida ya kasance idan baya tare dani banajin dadi a zahiri banason mu’amalar mu amma a badini inaso acikin sati biyun nan naji jiki sosai a hanunsa saboda babu ragayya kota kwabo tsakanina dashi a dare saiya nemeni so uku tun a lkcn na farajin jikina wani iri ashe ciki ya dirka min bayan dawowar Aunty Sadiya saina yanke duk wata alaqa tsakanina dashi badon inaso ba saidon tsoron ranar da asiri zai tonu ashe na baro kari tun ran tubani kwana uku baya ya daukeni da zummar Daddy yana nemana kawai ya kaini wani hotel tunda mukaje nake amai a haka yayi abinda yakesonyi dani” nan ta zayyane mata komai ta kuma cewa “tunda abin ya faru kowa laifin Uncle yake gani su Hajiya sai aibatashi sukeyi nikuma banason hakan Sa’ud inason ganinsa yau amma sun hanamu ganin juna inajinsa yana roqar Hajiya yanason mgn dani ta zageshi tass dole ya bata hqr ya fice”

Ajiyar zuciya Sa’ud tayi tace “tabdi lallai Uncle yana cikin bala’i yanzu gdansa na fara zuwa ina shiga na tabbatar da ba lfy ba kayanki da duk wani abu da yake mallakinki anyi watsi dasu a harabar gdan gabana na faduwa na shiga parlourn na dauka kina ciki anan na tarar da wani tashin hankalin sababbin kayan furniture din daya zuba miki an ballesu ballar wulaqanci wadda bazasu moru ba ita da wata qawarta da wani saurayi ina tunanin qaninta ne sunata zazzaga bala’i tare da sake famfata akan kada ta kuskura ta yarda da wannan cin amanar ta daga masa hankali harsai ya sakeki wai asiri kikayi masa kika bashi yaci a abinci shiyasa idonsa ya rufe har yake fada mata maganganu akanki wai bandama jarabarsa me zaiyi dake yarinyar da yaci kashinta da fitsarinta, wlh aikine babba a gabanki idan har kin tabbatar mijinki ne cire kunya zaki ki lailaye abinki ki bashi komai kiyi masa komai ki qyale shegiya da haukanta banso cikinnan ya zube ba Umaimah naso ace yana jikinki har yanzu da ko ba aure tsakaninku nasan sai an daurashi yanzu dai ba wannan ba wanne shiri kikeyi na tarar angonki?”

Sponsored Links

Leave a Reply

Back to top button