Hausa Novels and Stories

Dare Daya Hausa Novel Page 1 – 2

Sponsored links

Zauna take ta rafka uban tagumi sai tunanin duniya take da kuma tunanin waye mai shigowa kullum da dare ya tushe mata baki ya shiga matse mata nonuwan tun tanajin zafi yanzu daɗi takeji idan yana yi kuma kullun saita sawa ɗakinta key kafin ta kwanta, nan tashiga zancen zuci to kodai Adamu mai gadi ne da sauri ta girgiza kanta tana cewa impossible inama zai samu key dazan buɗe dakina to waye wannan mutumen amma ko waye shi ya iya taɓa nono yam yam taji a jikinta takai hannu saman rigarta ta shafa nonuwanta da suke nan cike bam dasu gwanin sha’awa, dan ƙaramin tsaki ta saki taci gaba da wanke wanken da takeyi ƙarfe 9 daidai ta gama ta shirya ta wuce islamiyya ƙasan cewar yau Saturday. Koda ta dawo islamiyya still gidan ba kowa sai masu gadi da mai gyaran flower gaisheta sukayi ta amma cike da zolaya Adamu yace yau me za’a dafa mana kuku wlh kin iya girki sosai kin huta abun idan kikayi aure mijin ki zaisha daɗi biyu gaba ɗaya sukayi kwa da dariya ita kuma ta girgiza kai ta shige cikin gida shi dai Lawal kallon su kawai yake yaci gaba da bawa flower ruwa yana yi yana girgiza kai sbd firar da ya jiyo sunayi, Adamu ne yaci gaba da cewa wlh yarinyar can akwai nonuwa da duwawu kamar ita ta zana kanta gaba ɗaya ganin ta nake kalar matan nan da ake cewa Coca-Cola shape jibi dai cikinta kamar bata cin abinci duwawu kuwa kamar tana sane take girgiza su, ranar da Alhaji yace na shigar nasa da kayan ciki ina shiga ta taso ta karma by mistake hannuna ya taɓa nata wai kaji laushi woyoooo wlh wani sock naki sbd laushin hannunta ko Auduga albarka kiraye kirayen sallah da aka fara kira yasa suka watse zuwa alwala amma Adamu sai zuba yake yana yaba kyau na yarinyar

Tana shiga ta shige ɗakinta masha Allah ɗaki nabi da kallo ɗakine dan madaidaici zaman mutun daya yana dauke da gado shima dan madaidaici Maroon colour sai wardrobe itama Maroon amma transferred ce kana ganin komi dake cikib wardrobe din sai gefe ɗaya table ne na karatu da kujera guda biyu kalar dai tabur din nan da zaku gani gidan yan gayu da ake ajiyewa domin studying na yara, babu komi a kansa sai can gefesa keda kyau qur’ani da wasu littafai daga gani dai na addini ne, sosai ɗakin yasha wallpaper milk colour sai ƙamshi ke tashi a ɗakin wata ƙofa ta buɗe tashiga ashe toilet ne shima dan ma daidai amma harda mirror ke dakwai liƙe a bango shima kamshi kawai ke tashi a gurguje tayi wanka ta fito daure da towel tsane jikinta kawai tayi bata tsaya shafa maibah ta zura doguwar riga yar kanti sai hijab ƙarami ta fita ta nufi kitchen sai murmushi take, agogon da ke liƙe a bangon kitchen din ta ɗaga kai ta kalla taga har 4 ta wuce murmushi tayi ta buɗe store ta dauko doya guda biyu ta fito saida ta fere kafin ta ɗora ruwan zafi tasa salt da sugar kaɗan ta wanke ɗoyar ta fara sata cikin tukunya ta rufe. Kayan miya ta fito dasu da kuma nama tanaso ya saki ta diba ruwa ta zuba ta shiga gyara kayan miya tayi blending ta zuba a tukunya saida ta tafasa su suka tsotse ruwa tsaf ta kwashe su a wani mazubi daban ta dauko galan din Manja ta zuba ta yanka albasa saida ya soyu ta zuba kayan miya din ta fito ta riɗi/kantu ta niƙashi sosai. Tana gamawa ta fara saɓa ɗoyar ashe saƙwara ce zatayi, cin sauri sauri ta haɗa komi yasa cikin kuloli ta jera kan daningtable ta koma warta ɗaki batare data damu taci abincin bah…

 

 

Sponsored Links

Leave a Reply

Back to top button