Hausa Novels and Stories

Bakon Lamari 2

Sponsored links

Aguje! ya taɗota da ƙafa ta faɗo kanshi ya daidaici daidai goshinta ya kashe wiwin ta saki ƙarar zafi! ya saki dariya tare da kama laɓɓanta yaja yawun data Aje a bakin suka sube a ƙasa ya saki dariya tare da kai bakin sa saman nata ya cafki harshenta yana tsotsa yana fesa Warin wiwin daya sha ta cikin bakinta.

Tashin hankali ya sa numfashinta ɗaukewa cak ta samƙame masa ajikinsa amman hakan bai saka ya sarara da shan bakinta ba, har sai da yaji ya gamsu dan kanshi sannan ya tureta ta faɗi ya miƙe tsaye ya soma janta a ƙasa har ya kaita cikin bethroom ya kunna mata famfon ruwan zafi a saman kanta.

Da sauri ta miƙe tana sakin marayan kuka! Sautin tafin shi taji akanta yana dariya harda riƙe ciki.

“An gaya miki barno gabas take? ni zaki kawowa bariki har na raɓe ki, ki sume min, To ai yanzu kinji ruwan zafi kin miƙe munafuka mai kalar ragon ruwa”

Kifewa tai a wajan tana kuka! wanda kafin ta ɗago ya soma jan rigarta yana rabata da kayan jikinta, tsirara yayi mata haihuwar uwarta kafin shima ya soma fidda nashi tsiraicin wanda ya sanya Amatullahi tai saurin rintse idanunta.

Kafin da sauri kuma ta buɗe su tana ja da baya tana girgiza masa kai tana yarfe hannunta.

A buƙace yake ƙara goga gaban shi da mazaunanta, Yana ƙoƙarin nemanta ta baya, wa’iyazubillahi hasbinallahu wani’imal wakil ɗabi’ar dabobi kenan.

Wata ƙara ta saki tare da rarumar glass ɗin window daya fashe ya faɗo ta saita shi a hargitse kamar mahaukaciya tana cewa.

“Wallahi Imran da haihuwar irinku gwara ɓarin ku, danai luwaɗi gwara na kashe kaina kuma kaima na kashe ka, Munafikin Allah ka fice ka bani wuri”

Ta faɗa tana nufo shi da glass ɗin dake hannunta.

Dariya ya soma yana nuna abarshi da hannu.

“Bazaki gane shauƙin ta, ta baya ba har sai kin zama ƴar hannu na ƙara baki lokaci koki aminta dani ko kicigaba da karɓar Baƙar azaba da masifa acikin gidana wadda sakarkarun mahaifanki gidadawa basu isa sun kuɓutar dake ba”

Ya faɗa yana mai tureta ya fita.

Ta faɗa saman glass ɗin windo wanda ya bawa kanta damar fashewa nan da nan jini ya wanke mata fuska wanda ya bata damar tafiya suman wucin gadi numfashinta ya ɗauke tsaf…………..

*Duk abin da yayi jinkiri to tabbas alheri ne na jima ina ƙoƙarin haɗa labarin nan amman Allah bai bani iko ba, sai yau Allah ya kinsa mini labarin Amatullah wanda zai taɓa makaranta ƙwarai da gaske domin na taɓo inda kewa al’ummah ciwo,Salon na daban ne Ku daure ku bi ku yi sharhi akan shi ƙofa tana buɗe domin ganawa da Autar manya 09022260850*

*Assalamu alaikum yan uwamata :muna farincikin sake gabatar muku BINTU* *-SPA-ND-MORE.. inda zaku sami ingantaccen garin maganinmu,na zallar magungunan gargajiya daya hada da hakukuwa,ganyaye,kauci,huda,sassake da hatsi kala kala wadanda basuda illah ko kadan ajikin Dan adam.wannan maganin an hadashi ne bisa yarda da amincewa da da hannun gwanaye kuma masanan* *magungunan gargajiya nagarin kano.wannan magani yana gyara nono wanda ya yamushe,ko wanda ya kwanta,ko wanda ya tartare,ko wanda akeso ya cicciko,ya daga, ya mike,yayi kyau.*

Sponsored Links

Leave a Reply

Back to top button