Hausa Novels and Stories

Abban Sojoji Chapter 21

Sponsored links

Cikin natsuwa ya soma magana “tambaya biyu kawai Wacece ke? Kuma waya turo ki”?

Cikin rawar murya sehrish tace “Ni ba kowa bace ba, kuma babu wanda ya turon…….’. Interrupting ɗinta yayi da cewa “ki mun magana a hankali don bana fahimta sosai,”

Gyara muryarta tayi sannan taci gaba da cewa “Sunana Sehrish, kuma ni babu wanda ya turo ni, banzo da nufin na cutar da kowa ba, aiki kawai nake don nasamu kuɗi……..’ buga wall ɗin da yayi yasata dakatawa a tsorace “Nace wa ya turo ki!!?

Hankali atashe tace “Allah shine shaidata, wlh ni babu wanda ya turoni, banzo da nufin na cutar da kowa ba, ƴan uwana ne Basu lafiya an kwantar dasu asibiti ana buƙatar kuɗin aiki shine na nemi aiki gidan wata hajiya……………sehrish bata 6oye masa komai ba ta faɗa masa tass dalilin zuwanta da dalilin yin shigarta na maza batayi masa ƙarya ba

Hankali atashe tace “Allah shine shaidata, wlh ni babu wanda ya turoni, banzo da nufin na cutar da kowa ba, ƴan uwana ne Basu lafiya an kwantar dasu asibiti ana buƙatar kuɗin aiki shine na nemi aiki gidan wata hajiya……………sehrish bata 6oye masa komai ba ta faɗa masa tass dalilin zuwanta da dalilin yin shigarta na maza batayi masa ƙarya ba ko kaɗan, ta ƙarasa masa labarin tana faman zubda hawaye tsoranta wane hukunci zaiyi mata don tasan watan Cin Ubanta ya tsaya, shiru su kayi na wani lokaci, kafin daga bisa ni Babban yayan yaja da baya ya juya

Sponsored Links

Leave a Reply

Back to top button