Hausa Novels and Stories

Sanadin Zane 17-18

Sponsored links

Bismillahir Rahmanir Rahim

 

 

 

 

 

Kawu Mita yake kamar tana jinsa sai cewa yake dan rashin hankali a ce kin ci wara har ta d’ari uku fannah kina tsoron Allah kuwa toh Yi hankali da Allah ya Isa mutane yanzu dai ko bana so dole gobe in garzayo in zo in biya Ina Zan Bari Allah ya Isa ya biki amanar Allah

 

 

 

Itadai tafiya take tana latse waya da alamu dai text take Karantawa harda tsayawa ta kyalkyale da dariya Mai mugun amo

Yace”Kai kurmaye basuyi ba nifa a inda bana son su kenan mutum yayi dariya Kamar ana soka me tsinke a duwawu ko uwar me take Karantawa oho ”

Karasawa dai’dai kafadarta yayi Yana leka sai tayi me wani kallo ya koma baya

 

 

 

Haka tayi ta tafiya tana tsayawa Dan text take rubutawa har ta hau titi Bata sani ba shiko kawu na gefe Yana fitsari

 

 

 

Horn da akeyi ba gaugautawa yasa kawu kallon titi ya gan har motar ta kusa da ita aikuwa be ma ja wando ba maida abinsa boxers yayi ya Ruga a guje Allah da zai taimakeshi yasa ta gan hasken daya hasko Mata fuska zaro Ido tayi tayi yunkurin komawa gefe Aiko motar tayi brushing dinta ta gefe hakan yasa ta Fadi

 

 

 

Kawu ko har ya d’aura hanun a Kai Yana salati

 

Pakawa abbas yayi,yayi kanta hankali tashe Yana Baki dai ji ciwo Bak…….”

Ai bata karasa ba taji saukan Mari a fuskarta Wanda saida ta gan stars

 

 

 

 

 

Rufe idanunta tayi tana Jin zafi na ratsa kwakwalwarta

 

 

 

Cikin zafi da Abbas be tab’a sanin Yana dashi ba yace”are you dump in kina son kashe kanki Basai kije wani wuri ba Zaki tsaya a titi what sort of human being are you

 

 

 

Ai ba tare da tunanin komai ba tana bude idanunta ko tsayawa tantance waye shi batayi ba ta ware yatsunta guda biyar ta wanka me Mari

Ba Abbas ba harta kawu dake saka mazagin wandonsa gan motar ya fara mafalkin daya Saba yi

 

 

 

Tsit kake ji itako Bata sake kallon inda yake ba ta Fara niman wayarta da tunda aka wanka Mata Mari ya subuce Mata

 

 

 

Da alamu dai yarimar naku yayi suman wucin gadi

 

 

 

Kurma kin d’ibo ruwan dafa kanki

 

 

 

 

Afuwan fans uzuri ya rikeni,anty haddy a gafarceni I love u

 

 

 

 

 

Ba Abbas ba harta kawu dake saka mazagin wandonsa gan motar ya fara mafalkin daya Saba yi

Sponsored Links

Leave a Reply

Back to top button