Hausa Novels and Stories

The Sexy Boss 10

Sponsored links

Juyawa tayi a hankali tare da sa taffan hannun ta tana goge hawayen dake sauka mata . Nufar inda take ganin yana shirya kan sa tayi ,ba tare da tayi tunanin komai ba ta fara amfani da sauran kayan amfanin sa . Lumshe ido tayi jin wani irin cream da take using dashi mai ƙwantaccen daɗi da ƙamshi. Tana akan Gyara jikin ta ne taji motsin shigowan sa . Nufo ta yayi yana sauke kaya a gyefen ta a wani ɗan aƙwati mai ƙyaun gaske . Tsayawa Umaima tayi tana kallon sa , kamin yace ga kayan ki saka wanda kika buƙata . Yana faɗa mata haka ya juya tare da cewa ” Ina dirning Area . Batace dashi komai ba , sai dai ɗan motsa bakin ta da tayi kaman mai Son magana sai kuma tayi shiru har ya fiche daga Bedroom ɗin . To ya tafiyar nawa? Abun da take tambaya kenan .! Sai kuma wata zuciyar ta ce da ita” Ke Umaima meye naki na zalama? Kar kisa ya fahimta wani Abun .

 

***

 

Yau Ƙwana kusan Uku babu labarin wannan yarinya,Ni na cire rai da Umaima zata dawo gare mu, kawai a ɗauki wannan yaron Auwalu ,akai shi kotu gurin Alƙali ya yanke masa hukunci dai dai da abun da ya aikata . Ai shi yayi komai kuma bai musanta ba. Cewan Hajiya Balki tana sharar ƙwallah da haɓar zanin ta . Umma Rahmatu dake daga can gyefe Itama ta tafka uban tagumi ,a ƙwana uku nan da babu Umaima ta zube tayi wani irin rama . Da ka ganta zaka fahimci tana a cikin zullumi da damuwa . Nisawa Yaya Hannatu tayi kamin tace ” A’a Hajiya shari’a saɓanin hankali , mu tsaya Ni a jiki na nake jin In Sha Allah Umaima Zata dawo gare mu . Cikin masifa irin na Hajiya Balki ta faɗa Yaya Hannatu da faɗa”. Zata dawo tun tuni bata dawo ba? Dama nasan kuna zaune ne saboda a tunanin ku Umaimatu zata dawo gare mu. Yanzu ta dawo mana ?. Ko ki nemo ta idan kin san inda take , kuji mun wani shashancin banza. Umma ne tayi saurin miƙewa tana Bama Hajiya Haƙuri don a yanzu har Hawan jinin ta ya hau . Kullum cikin ciwon kai take dana jiki , don ma tana shan maganin ta akan lokaci . Yaya Hannatu ne ta miƙe tana barin wurin tare da nufar Ɗakin Umma , zuciyar ta fal takaici da me zamuji da ɓatar Auta ko kuma da wannan masifan na Hajiya Balki?. Abun da take faɗi kenan a zuciyar ta tayi cikin ɗakin.

Ɓangaren Hajiya Turai kuwa bayan Ammie ta sauke wayar ne daga kirar Umair ta kalleta tana cewa ” Abun da na faɗa maki haka yake ko? Ko dama kin san da Auren nasa ne ke Uwar sa ? Mu kin san ba’a ɗauke mu a komai ba. Murmushi Ammie Maryam tayi kana tace ” Haba Hajiya Wannan wani irin magana ce , tayaya Umair zaiyi Aure ba tare da masaniyar mu ba? Ba gaskiya bace , Yarinyar da duk ake magana akan ta ,nice na Kai Masa a matsayin mai aiki . Amma kuma a yanzu tabbas ina cikin farin ciki ,domun ɗa na yayi mun bishara da nan kusa zaiyi Aure ,kuma ba kowa zai Aura ba ba fache ita wannan yarinya Umaima.! Fiddo da ido Hajiya Turai tayi kana tace ” Wannan wani irin magana ne Maryam? , Ke a yanzu ma kin goya masa bayan Auren ƴar Aiki har kina wani farin ciki? Shin kinsan Wacece ita ma? , Meye matsalar ki da Son Wannan Yaron zai rufe maki ido da har bakya iya ganin gaban ki. Hummmm to Ni bari na miƙe amma ki dai bin cika. Miƙewa Hajiya Turai tayi tana ɗaukar jakarta tare da miƙa mawa Fareesat , da take aikin raba ido ,tana Son tayi sharhi akan Auren Yayan nasu na rejecting Amma kuma tana tsoron kar Ammie ta faɗa ta da faɗa , wannan yasata yin shiru tana bin bayan Hajiya Turai tare da masu sallama.

Bayan fitar Hajiya Turai ne Ammie tayi shiru tana nazari akan maganganun ta ,kana ta tuna lokacin da taga Umaima na rara gyefen shiga gidan , Amma ta kasa saboda wa’annan murɗaɗɗun sojojin , ba tare da taji daga ina take ba ,tana jin buƙatar ta ta amsa ta ,tare da shuga da ita cikin gidan. Maganan Hajiya Turai gaskiya ne , amma Umaima ba tayi kama da wata fuska da aka turo ta akan ɗana ba.! Zuwa safe zan kira su . Miƙewa Ammie tayi tare da kallon Babban ma’aikaciyar ta kana tace ” zan shiga daga ciki yanzu mansura , da ALLAH kar ayi motsi mai ƙarfi . To Hajiya sai da safe “. Mu tashi lafiya tace tare da hayewa saman ta…!

Shiru Umaima tayi ganin yanda Umair ya koma ya zauna , bai ce mata tashi mu tafi ba , hasali ma zaunar da ita tsakanin cinyoyin sa yayi ,a haka yake aikin sa ta computer n sa. Umaima tafiya ce zata kamani zuwa Oustralia aƙwai yiwuwar nayi sati ɗaya ko biyu . Yayi maganan ba tare da ya kalli fuskar ta ba . Cike da rashin fahimtar sa tana rau rau da ido tace ” to ya maganan komawa gidan nawa?. An fasa.!

 

An fasa ta tayi maganan tana ɗago da fuskar sa kamin hawaye su fara sauka mata sharr sharrr sharrr. Eh “. Don Allah kai kuwa Yaya na kai taimaka mun , wallahi Umma nake son gani ina kyewar Umma na. ! Ganin yanda take maganan tana kuka sosai yasa shi sakin dariya tare da sa hannun sa yana ɗago fuskar ta , suna haɗa ido ta sauke nata idanun ƙasa . Ke ba haka bane ,Ammie ne ta kirani nake shaida mata tafiyar mu ,shine tace ” Zata taho nan , sai mu tafi tare . Yanzu haka ina jirar isowan masu ticket ne da namu duka . Amma ba lallai Tafiyar tamu a yau ba ,sai zuwa safe. Shiru Umaima tayi ɓangare ɗaya na zuciyar ta taji daɗi ,don koda zasu ƙara ƙwana a wannan gidan tasan babu yanda za’a yi yayi mata wani Abu ,tun da Ammien sa na cikin gidan . Tunanin mene kike yi?. Girgiza kan ta tayi tare da cewa ” Ba komai… Ohk kin san meye? Kamin Ammie ta iso , Ina so na ƙara sex dake ko sau ɗaya ne , saboda daga yau sai kuma kin dawo a matsayin mata na. Wani irin bugawa ƙirjin Ta yayi dammm. Saurin ware idanun ta tayi akan sa , ƙwallah na ciko idanun ta. Ba zanyi maki yanda zakiji zafi ba.! Shiru tayi tana gyaɗa kan ta ,don tasan There’s no way out”.

Dole Tayi haƙuri indai tana Son ta bar gidan nan lami lafiya… Wani irin kallo taga yana bin ta dashi ,wanda sai da ta fara tsarguwan wani Abu ,sai kuma taga ya sa hannun sa yana matso da fuskar ta dab da nashi . Rintse idanun ta tayi ,tana ƙara rufe su ,don tasan meye zaiyi bai wuce wannan mugun kiss ɗin nasa ,na mugun ta ,da a yanzu laɓɓan ta zafi suke mata.

Sponsored Links

Leave a Reply

Back to top button