Hausa Novels and Stories

Mijin Malama Page 11

Sponsored links

turab ya shiga zagayawa a wajan yana sauke numfashi a wahale jiri na neman daukan shi, ganin yadda yake shirin rasa Jiddo a lokacin na biyu. Al’amarin na neman zame masa tamkar ta leko ta koma ne, ga koshi ga kwanan yunwa. Wanda bashi da mara ba da inuwar giginya na nesa kasha dadi. Ya fesar da numfashi tare da ikon ya kalli Uncle Isma’il wanda ya fito tare da ikon a harabar gidan nasa, gabadaya ya shanye kallon Abraham ya shayar da shi ta hanyar zubawa bakin gate duba a tunnsa ko Abraham zai dawo da Malama Majeederh. Amma zaton shi ya saba tunaninsa.

 

“Uncle a daura auren kawai” Uncle Isma’il ya dubi His Excellency, duba na tsanaki. “Matsayin auren fa ?” His Excellency ya ce “Zan sanya a rufe ko wacce tashar mota, data jirgin kasa, zuwa na sama, dana ruwa, zan zuba jami’an tsaro a kama shi zuwa gidan yari, ita kuma sai a akai mini ita gidana”

Kada ka tsauwala, gaggawa aikin shaidan Your Excellency “Ya kara girgiza kai ya ce “Majeederh ba auren sadaka za mu yi mata ba, tana da daraja sosai kaddara ce kawai ta fada mata, yadda aka juya mata baya ni ba zan zan ba. bari ba “cikin kwanakin His Excellency Abu turab ya dubi Uncle Isma’il kamar zai rusuna ya ce

“Afuwan bana yawan haka, ka littafin ni, ka dubi halin da nake ciki Uncle”

 

…… Za’a cigaba

 

Sponsored Links

Leave a Reply

Back to top button