Matar Damisa Book 1 Chapter 15
Haka *BOKA* *ZALIMU* ya bada umarni a cigaba da hukunta shi har na tsawon kwana uku đ
Farin Bafulatani mai Baâkar Zuciya, Sarkin Matsafan Duniya (Boka Zalimun) Baban AYUSHH
Shi a fadâar sa daka ta6a Ayush gwara ka roâki mutuwarka,
Domin duk duniyan nan ba wanda yake so sama da dâiyarsa Ayush, ko cinyaka ce ta cije ta saiya zaro hannunsa ta cikin madubi ya murâkushe ta đłđł
(Anya kuwa dâaukar fansar Junaid zaiyu akan dâiyar Baraâatu kuwa đ¤).
___________________________
Ihun da Mommy tayi ne ya jawo hankulan kowa na gidan,
Ayush tana cikin cusa abinci sai da ta razana daga zaune ta miâke tsaye, sarkin tsoro har jikinta ya Fara 6ari tayi cikin toilet da gudu ta danna sakata!
Ayush! Ayush!! Ayush!!! Cikin sassanyar murya ake kiran sunan nan, ita kuwa Ayush tana kwance akan carpet kuka yaci ranta taji ana kiran sunanta kamar daga sama, dakatar da kukan tayi tana sauraron kiran da ake mata, sautin zazzaâkar murya ne yake dukan kunnenta a hankali take dâago da kanta wani irin hajijiya ne yake dâiban ta a haka ta tashi zaune!
Da dara-daran idanuwanta wadâanda sukayi jawur ta dâagosu ta kalli yanda sautin sunanta yake fitowa, cikin firgici taja da baya ta zaro manya-manyan idanuwanta waje tsoro ne ya kuma bayyana akan fuskarta, baki na kakkarwa ta ambaci âUmaaâ abunda ya fito daga bakinta kenam tana kallon gurin da wata zankadâeddâiyar mata take tsaye, tana sanye da fararen kaya daga sama har âkasa ta rufe doguwar suman kanta da farin mayafi, da murmushi a kan fuskartaâŚ
Ayush ce ta sake motsa baki tana fadâin âUmaanahâ tana kuka kuma tana hadâawa da dariya tayi farin cikin ganin mahaifiyar ta a wannan Daren misalin karfe 2:00
Itama Uman da murmushi a fuskarta cikin sanyayyar murya tace âYarinyata nazo gareki ne domin na tunasar da ke abunda kika manta a baya,
ki kasance mai taimakon alâumma idan kika fuskanci suna cikin wani irin hali, kada ki dubi girman laifin da mutum yayi miki idan ya buâkaci taimakon ki kawai ki taimake shi kema wata rana idan kika shiga wani hali Allah zai taimake ki, kada ki tsani bawa! kada ki cutar da bawa!! kada ki bari ata sanadiyarki a cutar da bawan Allah, Ayush dâiyata! âDan uwanki yana buâkatar taimakon ki kije ki taimake shi kada ki damu Allah yana tare da mai hakuri, kije ki, ki je ki taimake shiâŚâŚ..!
Tana kaiwa karshen maganar ta 6ace 6attt.
A firgice Ayush ta tashi zaune tana fadâin âUmaa! Umaana!! Innalillahi wa innaâilaihi rajuâun, mafarki Ayush tayi kwanciyar da tayi tana kuka ashe bacci 6arawo yayi awun gaba da ita, zuwan da mahaifiyar ta tayi acikin mafarki ta zo mata.
Ta waiwaya ko Ina bata ga kowa ba ga hawayen da ya bushe mata akan fuskar âtabbas mafarki nayi, Uma tazo munâ a lokacin ta fara tariyo maganganun mahaifiyar tatan lokaci guda ta fashe da matsanancin kuka, Junaid ne ya fadâo mata a rai âUma mutumin da ya rabaki da rayuwarki shi kike so na taimaka?â Kuka ne ya kwato mata sai wani tunani yazo mata a cikin zuciyarta take fadâin âMahaifiyar shi ta taimake ni, ba don ita ba bansan Ina zan nufa ba, shin itama tana raye ne ko ta mutu? Tabbas suna buâkatar taimako a wannan halinâ ta miâke tsaye cikin sauri lokaci guda kuma ta tsaya cakk
Alamar ta tsaya tunanin wani abu âamma meyasa naga shi wannan mutumin a manne da jikin gini ba tare da an dâaure shi ba, kuma jikinsa a faffashe kamar ma ya mutuâ⌠âKirjinta ne yayi wani irin bugawa ta zabura da gudu ta nufi hanyar dâakin takawa dâaya biyu taji kamar an riâke âkafarta ta doku a âkasi danma carpet ne mai gashi da tunin taji ciwo,
Tana shirin dâagowa kunnuwanta suka jiyo mata kukan mujiya đŚđŚ mai firgitarwa a tsorace ta kalli saman cilling yanda ta jiyo kukan kenam, wutar nepa gidan ne ya dâage sai duhun daya biyo baya ko hannunta bata iya gani wani irin tsoro ne yabi jikinta, kamar daga sama tajiyo wata âkatuwar murya ana cewa âAYUSHHHH KADA KI KUSKURA KI TAKA âDAKIN NAN, WANDA YA KASHE MIKI MAHAIFIYA ZAKI TAIMAKA? TO LALLAI KEMA ZAI KASHE KI KAMAR YANDA YA KASHE MIKI MAHAIFIYA, KIYI TUNANI SHI BA MASOYINKI BANE MAKIYINKI NE, YANA NEMAN AHALINKU NE DOMIN YA GAMA DA RAYUWAR KU GABA DAYA HAHAHAHA, HAHAHA, HAHAHAHA haka ta ringa jiyowa dariya marar dadâin ji,
Jikinta ne ya hau 6ari murya na kakkarwa tace âwaye Kai?â