Hausa Novels and Stories

Duk Karfin Izata Book 2 Complete Hausa Novel

Sponsored links

⬇️

 

*Star lady*

 

 

 

 

 

Duk mai buƙatar littafin Duk Karfin Izzata daga farko har ƙarshe to yamin magana ta wan nan num ɗin 09162620621 ban da kira iya whatSapp kawai

 

 

 

Book 2

 

 

 

*Episode 1*

 

 

 

 

 

 

 

Ni gaskiya Abba na sak.. bai kai ga karisa maganar ba Abba ya daka masa tsawa chikin fushi da bachin rai ya fara magana “wlh Safras ko bayan rai na kasaki hiyana ban yafe maka ba itace zaɓin da na maka itace nake son gani a matsayin matar ka, ni ko kishiya ban yar da ka mata ba.

 

 

 

Dafe kai Bgs yayi da karfi ya damki lips nasa na kasa da hakoran sa ya datse da karfi kan kache me jini ya fara zuba gaba ɗaya ya fasa lallausan lips nashi hannu biyu yasa ya samki kansa wani irin gigitachen kara ya saki kafi Su Abba su farga ya zube kasa wanwar ko motsi bayayi da alama ya suma, da gudu rundunar jibga jibgan sojojin sa su kayo kansa shi kanshi Abba ya tsorata da ganin halinda Bgs ɗin ya shiga na dama ya fara yi a zuchiyar sa “me yasa ma tun farko na haɗa Aure nan yanzu gashi abun yana son yafi karfi ina da tabbacin wlh hiyana zata sha wahala san nan mawuyacin abu ne Safras yaso ta, innalillahi wa inna ilaihir rajiun ba zan iya barinka ka saki hiyana ba domin idan nayi hakan na chutar da ita idan kuma na barka da ita tofa idan abu yazo da karar kwana zaka iya kasheta, ya Allah ka kawomin mafita Allah ka taimake ni ka kawomin ɗauki amma nayi nadama gaskiya kuma bayi kuskure

Sojoji uku ne suka ɗauki Bgs suka kai shi mota, san nan suka dawo suka ɗauki Aiman shima suka kai shi mota, fitowa Abba dasu Khalid sukayi kowa ya koma chikin motar da yazo da gudu motochin suka fita Masallaci a jere, kai tsaye gida suka nufa

 

 

 

tun daga nesa suke ta faman danna horn chikin sauri jibga jibgan sojojin masu tsaron gate ɗin suka wangale musu, kutsa motochin chikin gida sukayi kai tsaye parking space suka nufa, suna kashe motochin wasu jibga jibgan sojoji masu jini a jiki ƙo sassu masu ji da lfy, suka kariso wajen su biyu suka ɗauki Bgs zuwa babban palon Abba wasu sojoji biyu suka ɗauki Aiman shima sukayi chikin palon Abba, nan take Abba yayi kiran gaggawa akan gaba ɗaya family su hallara a Palo sai lokachin Abba ya lura da Aryan da Yusuf basa nan da mamaki Abba yace

 

 

 

“ina Aryan da Yusuf Chikin sanyin murya Ammi tace “Yusuf dai yana ɗaki tare da lamrat shi kuma Aryan ban san ina yake ba” chikin faɗa Abba ya fara magana “me Yusuf kuma yake wajen lamrat yanzu duk tashin hankali da muke chiki bai isa yasa ya tsaya kusa damu ba” “a’a ranka ya dade lamrat fa Allah ya mata rasuwane”chewar Ammi, a razane Abba ya ɗago tare da faɗin”what!? Me ya samu lamrat ɗin daman bata da lfy ne!? “Aa lfy ta kalau tana tsaye kawai ta yanke jiki ta faɗi “subhanallah kai Umar jeka kira Yusuf ɗin kace ya tawo da lamrat, kai kuma Khalid kiramin layin Aryan muji ai na shi kuma ya tafi” da sauri Umar ya juya ya fita shi kuma yaya Khalid ya chiro wayar sa ya fara ne man layin Aryan.

 

 

 

Dogon salati Khalid yaja lokachin da ya kammala waya da Aryan gaba ɗaya mutanen palon suka ɗago suna kallon sa “menene ya faru kuma Khalid!? Chewar Abba “Abba diyana ce aka sace yanzu haka Aryan ya tafi Maiduguri gaba ɗaya jama’ar palon suka ɗau salati har da Aunty amaryan

Wani razanannen Ihu hiyana ta saki wadda yasa Bgs farfaɗo daga sumar da yayi yanke jiki tayi ta faɗi kasa sumammi ya, da sauri su Ammi su kayi kan ta suna kiran sunan ta chikin tashin hankali “hiyana!!! Hiyana!!! Amma ina shiru ko motsi batayi

 

 

 

Chikin tsawa Bgs yace “kai dalla kuma mutane shiru Allah yasa ta mutuma kowa ya hu..bai karisa maganar ba green eyes nashi ya sauka chikin idon Abba dake aiko masa da sakon harara miƙewa yayi a fusache ya nufi hanyar fita, kamar daga sama yaji yo muryan Aiman yana sambatu da alama ya farfaɗo juyowa Bgs yayi chikin takun sa irin na jaruman maza ya nufi kujerar da Aiman ke kwanche sai faman sambatu yake

 

 

 

“Abba kada kamin haka wlh ba zan iya jure wa ba ba zan iya hakura da diyana ba zafi zuciya ta kemin pls Abba ka tausaya min mutuwa zanyi dai dai lokacin Yusuf ya shigo ɗauke da gawar lamrat idon sa yayi jawur sosai kamar wuta gaba ɗaya jijiyoyin kansa sun miƙe sai wani huchi yake kallo ɗaya zaka masa kasan yana chikin matsanancin bachin rai da tashin hankali

 

 

 

“Kai Aiman kamin shiru wlh ko na tsine maka dan tsabar rashin zuchiya yarinyar nan zakache kana so” chewar Aunty amarya tayi magana chike da bachin rai da bakin chiki, dafe sai tin kirjin sa Aiman yayi yana juyi kamar zai mutu

 

 

 

Nan take Bgs yaji zuchiyar na masa zafi chike da ɓachin rai ya ɗago green eyes nashi ya sauke su kan Aunty amarya chikin tsawa da ɗaga murya ya fara magana “wlh idan kika sake magana a palon nan babu abun da zai hana ni kakkarya ki, kashe shi kike son yine yaji da wanne yaji da raɗaɗin chiwon da yakeji ne ko kuma yaji da bala’i in ki!? Shiru Aunty Amarya tayi tana zare ido dan tasan hali Bgs tsab zai iya aikata abun da yace, Ba karamin daɗin abun da Bgs yayiwa Aunty amarya Abba yaji ba duk da tashin hankali da yake chiki sai da yaɗan yi mumushin jin daɗi

 

 

Sponsored Links

Leave a Reply

Back to top button