Hausa Novels and Stories

Daudar Gora Book 2 Page

Sponsored links

Dan kuwa babu abinda kake gani a tattare da shi sai nutsuwa da tarin cikar kamala. Fuskarsa kam sai shining take da daukar idon tabbatar da shi ango ga duk mai iya kallonsa. Ga wani kamshi da take i can kasa-kasa a cikin nasa da ke bata tabbacin na mace ne. Hawayen da ke sake taso mata take dannewa, dan yanzu kam tama fi bukatar kowa ya fice a barta ita daya saboda tana bukatar ganawa da wa. Dole ta samu mafia, dan bazata taba barin yaronta daya tilo ya sake kusantar mafi zama makivarta kololuwa ba. Ko zatai vawo tsirara sai taga bayan yarinyar nan, sai taga banda ya tsaya mata, sai taga yar ban wacece ita, mita taka ne haka da zata zamewa cikar burinta barazana, burin data dauka tsahon shekaru tana ginawa da kauda duk wanda ya nema shiga gabanta koda a kuskure ne.

Itace fa ki gudu sa maze gudu TA-KURYA sa maza kurya. Wutar gobara kasheki koda taro sai an dace.

Matar Shahan-shan din RUMAN war Shahan-shan.

Never for ever ta fadi kasa a dalilin var cikinta da da’ace dan cikinta auren wuri yayi babu abinda zai hana ya haifeta”.

Ganin kamar ta dan saki jikinta har tasha magani bayan tea din da tasha Jasrah ta hada mata ruwan wanka sai kawai yay musu sallama dan sallar la’asar na gabatowa. A can kasan ransa kam hankalinsa ya rabu biyu ne. Wani na nan wani nakan Iftah da itama ya baro cikin halin da ya jefata. Sosai Jasrah taji dadin zamansa tare da su gain yanda yar war tata ta dan sake, hakama Malikat Bushirat din ta nuna jin dadinta a zahiri, amma ita kadai tasan kunci da dacin da ke zagaye da ruhinta… Barci tayi sosa dan har akai sallar azhar bata farka ba. Daneen Ammarah da ke a sashen zaune takan lekata lokaci zuwa lokaci. Sai kusan 3 ta farka. Yanda ta danvi dama-dama fuskar ta sabe sosai da kumburin ido ya sata in sanyi a zucivarta, Ga zazzabin ma ya sauka da ciwon kan. Ta rage rakin zafi-zafin sai dai idan ta motsa da dan karfi takan aije lips. Ruwa mai dumi sosai Daneen Ammarah ta hada mata. Da taimakonta ta kara sit bath sannan ta barta tai wanka da karasa kimtsa jikita. Kafin ta fito an sake gyara dakin da kunna masa turarruka komai ya dauki haramin kamshi. Kayan da aka kawo da ga sashen Malikat Haseenat masu kyau da daukar idanu ta alive mata ta fice da dan mata short not ta ajive.

Cikin dabara ta fito tana cizar lips. Jinta take sakayau kamar iska zata iya daukarta. Ga bakinta daci sosai, Hatta tsamin da jikinta yay dazun yanzu duk ya saki sal can da idan ta motsa take in ciwon kadan-kadan. Yanzu ko data shiga ruwan zafi da sake gasa ikinta ma sai ta kara in dadi ko’ina ya mike mata. Ta dan ji dadin rashin gain Mammy, dan kunyarta take ji

ALLAH dauriva kawai take vi. Da kanta ta dan daddogara ta shirya cikin kyakykyawar abayar baka da tasha adon duwatsu sai walkiya take. Harda b8p a cikin kayan. Salla ta fara gabatarwa a daddafe, tai achar tai la’asar da taga lokacinta vayi. Tana sallar

Daneen Ammarah ta sake shigowa har sau biyu. Sai da ta idar ta lura da kyawawan kwanikan dake ajiye.

 

Tana kan sellayar zahe Daneen Ammeran ta sake dawowa. Zama tai a kusa da ita tana tambayarta yaya ilkin. A shanwabe ta amsa mata cewar da sauki.

Daneen Ammarah tai murmushi kawai batare data sake cewa komai ba. Sai ma abinci da tai kokarin zuba mata da talmakonta kuma ta dan ci dan girki ne na musamman da ga Mammah. Ta dadin vanda taga tari ganoshen naman da dan Rirk, ta bata magunguna sannan tai zaman busar mata gashi da dazum balar ba. Tsaf ta gyana mata shi ta daure sannan ta gyara mata fuska da kara saka mata was turarruka masu masifar kamshi da bata san da su ba.

Ta kuma sakata yin tsugunno kan was turarrukan dai bavan wanda tai wanka da su a bavi lokacin da zatayi.

Daneen Ammarah ta sauke duk wans neuvin da taken tai zaman ima Iffah nasiha da bata shawarwarin da

Jaav taimaka mata a matsayin da take a yanzun mai banbanci da na baya. Sosai nasihar ke shigarta vanda ya kamata, da da karshe ta sanya mata albarka tari-tari sannan ta dore mata wayar Tajwar Eshaan da ta gani akan side drawer ta rike dan ta debe mata kewa kalm ya dalo, ta Kuma icunna mate television dir dakin ma ta aive mata remote kusa da ita da barpusm da Mammiali duk ta aiko mata elkin kavan abincin lunch.

Ji Iffah tai kamar tai kuka, dan toro take ji a sake barinta da ga dasal shi a vanza. lla kadar lasan abinda ta fuskanta a daren jiya a hannun bawan. ALLAHn nan. Ita kanta Daneen Ammarah tausavin barin nata take. Amma yaya zatayi sai kawai ta zabi

Sponsored Links

Leave a Reply

Back to top button