Hausa Novels and Stories

Dare Daya Hausa Novel Page 33-34

Sponsored links

ganin baida niyar magana yasa tace ina Mannal harka mata fuskar Mannal yayi dake kwance akan cinyar sa tana sharar bacci abunta sai ajiyar zuciya take sauke wa kamar tayi kuka kafin tayi baccin murmushi tayi tana jin son yarinya janye wayar yayi daga kan fuskar Mannal yana dawo da ita akan fuskar sa, a hankali tace me tayi ka da keta? Duka kuma? ehh naga tana sauke ajiyar zuciya kamar wacce tayi kuka murmushi yayi yace to kukan tane kawai tayi na rigima sbd baki daga waya bah kunyi waya shiyasa take kuka magana yake amma qirjinsa takebi da kallo yanda yake cike da yalwataccen gashi kwance lup sai power dinsa hannun ya wani murɗe jiyojinsa sun tashi sosai kamar wani Dan danɓe bin idonta yayi da kallo haryaga inda take kallo a jikinsa, Kiran sunan ta yayi tayi saurin dago wa tana basarwa kamar tunani take bashi take kallo bah murmushi yayi singlet ce a jikinsa sai dogon wando na bacci a hankali yace how many days kikeyi ƙasa tayi da kanta tadena kallonsa saida ya maimaita tambayarsa kafin tace 3days har wanka tsalki nake nufi? Daga masa kai tayi alamar Ehh murmushi yayi, yace remove your hijab please i need to see them, shiru tayi masa saida ya ƙara maimaita mata kafin tace sleeping dress ne a jikina yes i know kamar bazata cire bah sai kuma tasa hannu ta cire hijab din ajiyar Zuciya Ya sauke wacce har MAHELET saida taji cije lower lip dinsa yayi yana ƙarewa breast din kallo ji yake kamar ya janyo ta jikinsa ya yita romance dinta, rigar bacci ce a jikinsa mai hannun singlet amma free size ce babu breziya a jikinta kamar an fisgo maganar daga zuciyar sa yace zansha nono waro ido tayi shikuma ya dago kai da jajayen idonta da suka fara canza kala sbd sha’awa da bukatar mace a kusa dashi, ganin haka yasa MAHELET tace masa saida safe bata tsaya jin mezaice bah ta kashe wayar baki ɗaya tare da sata plane mood taja blanket ta rufe jikinta ruf gaba daya maganar da suka yi suka ringa dawo mata sai murmushi take har bacci ya sace ta……

Hafsa kuwa har safe ciwon mara bai rabu da ita bah haka Dan Asabe zai zo amma bazai samu ganin taba har ya gaji da tsayuwa yayi tafiyar sa, tunda sassafe INNA ta shirya tacewa Hafsat zataje ganin gida Ƙwatar ƙwashi Sam Hafsat bata kawo komi a ran taba har waje suka yo mata rakiya itada Mariya basu san inda Binta taje bah dama ta saba idan an tashi da safe aga bata a gida INNA na fita kuwa direct gidan su Dan Asabe ta shiga ta kuwa ci sa’a yana nan bai fita nan tazauna suka gaisa harzai fita tace yauwa dan Asabe dama gunka nazo akan maganar auren ka da Hafsat wai ba kada ko dubu goma ne ka biya kuɗin sadaki Kaga shikenan sai aje masallacin mai gari a daura muku aure Allah basshi daga baya sai kayi mata kayan sawa ni kuma dama na siya mata tabarma da katifa, wani shegen daɗi dan Asabe yaji ATTIKA kuwa uwar dan Asabe ta ran gaɗa guɗa za’a kawo mata suruka jiki na rawa Dan Asabe yasa hannu cikin riga ya zaro kudi masu uban yawa ya ƙirga kusan dubu ashirin ya damƙawa INNA ta waro ido waje kamar mujiya tana cewa kai dan nan har dubu nawa ita ta rangaɗa guɗa bara na tashi naje karna makara Inaso naje na gaya dangin uwar ta ne kar suce anyi basu kun san mutane dan Attika take cewa aekuwa hakan yayi aeshine daidai kuma kin kyauta masha Allah kin riƙi yarinya tsakani da Allah kamar kina bata abincin turawa sai girma take,

 

Sponsored Links

Leave a Reply

Back to top button