Hausa Novels and Stories

Daudar Gora Book 2 Page 25 – 26

Sponsored links

Jin abun da yake mata bamai ƙarewa bane yasa ta fashe da kuka tana dan Allah yaya ka dena wlh babu kyau malamar mu ta islamiyya tace babu kyau kaima kawai dan kana dan uwa nane shiyasa nake ƙyaleka uhhumm!! uhhumm!! Gyaran muryar da Dan Asabe yaji shiyasa ya saki hafsa yana gyara tazugen wandonsa faɗowa Baba yayi babu ko sallama cikin soro amma sai yaga dulum babu haske babu alamar haske cike da masifa ya fara ɗaga harshe yana cewa wane dan kutumar ubanne ya kashe fitilar soron nan salan nazo shigowa na faɗi na fasa baki Dan Asabe najin haka yasa hannu ya toshewa hafsat baki yajata suka sulale ta bayan Baba shi kuma baba ya faɗa gidan sai kumfar baki yake INNA kuwa ta riga ta saba indai faɗan Babane babu kalar faɗan da bata sani bah yanzu haka idan aka bibiya yunwace ta korosa gida sbd yau ƙwanansa uku baya kwana a gidan sai dai ya zo ya gansu da yamma tayi sune mesa su rasa Cike da kumfar baki itama ta fito tana cewa Aaaa yau kuma a gidan za’a kwana an gama rabawa matan banza tsuliyar shine aka dawo gida tun da sun gama lashe ka wlh gwaggo tayi asarar haihuwa wannan sai kace haihuwar wayoo wayooo mutun kamar Bunsuru duk inda yaga mata can yake cike da muryar wanda daga ji kasan yayi sha amma bata gama bugar dashi ba ko kuwa kadan yasha! Ya buɗe baki ya saki wata uwar gyatsa ƙeeeeeeeeeeeeeeeeee aekuwa INNA ta rabka wani salati ɗebo can ɗebo nan tana tafa hannu shikenan wlh har itama ka fara sha na shiga uku Ni Zuwaira yanzu malam har giyar itama ka fara taɓawa shikenan cikin layi batare da yayi mata magana ba ya nufo ƙofar dakinta ya tura ta gefe da dan sauran ƙarfin da ya rage masa a jiki ya faɗa dakin akan wata tsumokaran katifa ce a shinfiɗe sai gefe tabarma wacce Hausawa ke cewa wundi tabarma ce amma ta kaba wacce ake yayyafawa ruwa sbd ta daɗe ana amfani da ita kuma ruwan suna kare ta daga lalacewa, da gudu ta bisa a dakin tana cewa tsaya karka faɗamin akan ya aekuwa tana shiga ya faɗa kan katifar rabin jikinsa akan ƙafafun Mariya da keta sharar bacci abunta da ƙarfi tasa hannu ta turesa ta janye jikin Mariya ta sauke ta ƙasa akan tabarma fitowa tayi ta zauna akan bakin ƙofar dakin ta rafka uban tagumi da duka hannayen ta biyu tana zancen zuci Anya wannan zaman zai yiyu kuwa nida *Kamalu* wannan masifar dame yayi kama rabona da farin ciki tun bayan shekaru goma da suka gabata Hmmm bazai yiyu bah gaskiya dama da yarana nazo zan tattara inawa inawa idan dare ya raba nabar garin baki ɗaya Mariya ma ba yarsa ceba ina tunanin cikin *Mai* *gari* ne ko kuwa shida mai gari suka yi cikin 🤔Tau wata sabuwa inji yan caca! Sallamar hafsat ce ta dawo da ita daga dogon tunanin da ta faɗa tana washe mata baki gaishe ta tayi ta amsa kafin tace yauwa zo hafsa yau nawa ya bayar kinga dai gobe komi ba muda na garin kumallo a gidan nan ki kawo idan ya baki kijin girgiza mata kai tayi tana cewa wlh INNA babu abunda ya bani dan ƙaramin tsaki tayi tana cewa to maza jeki kwanta dare yayi tana kallon ta harta shige dakinsu ta ƙara sakin wani tsaki mtwwwwwssss zanyi maganin wannan Dan Asabe din dan uwarsa na lura kwana biyu baya bada ko asi amma duk yabi yarinya ya laguje mata nonuwan sai wani ƙara cika suke kamar ana hurasu zanyi maganin ku ne satin nan zanje ƙwatar ƙwashi ta tashi ta shige uwar daki ta nemi guri ta kwanta gefen kamalu tasa hannu tana lalubar sa amma taji tsuliyarsa kwance kamar an zubawa Auduga ruwa 😂

Sponsored Links

Leave a Reply

Back to top button