Hausa Novels and Stories

Dare Daya Hausa Novel Page 31-32

Sponsored links

Sai 6 ta farka kamar an tasheta ta tashi da addu’a dauke a bakinta gaba daya jikinta kamar ba nata bah sai kanta dake mata dan ciwo hannu tasa ta dauki wayar ta 3 miss calls ta gani, murmushi tayi ta ajiye wayar ta tashi tadanyi stain kadan da sauri ta cire bedsheet din ta shinfiɗa wani tashiga toilet wanka tayi ta fito ta shirya cikin simple riga da wando na bacci ganin har 8 tayi ta fita sbd tana jin bakinta babu daɗi tana so ta samu abunda zataci taji daɗi kitchen ta shiga babu komi daga ganin alamu yau momma bata dafa komi bah frige ta bude ta dauko fresh milk da ake kawo musu kullun daga farm ta zuba a pot ta tafasa ta ta jiuye a cup ta dauki spoon daya na tumeric ta zuba ta dawo darningtable ta zauna saida ya dan rage zafi kafin tasha taje ta daurare cup din ta ajiye direct dakin momma ta nufa koda ta shiga ta tadda ita as usually tasa laptop a gaba tana aekin, gaishe da ita tayi ta amsa tana murmushi sosai taji daɗi yanda ta warware shiyasa bata tashe ta ba saida ta dashi dankanta kwanciya tayi akan kafaɗarta ta tana cewa momma gobe zan biki gurin aeki shafa fuskarta tayi tana cewa MAHELET ki bari harki gama warware kinji 1day kema zaki kula da duka shops dina murmushi tayi a hankali momma tace ga magani aekuwa taji kalmar kamar saukar aradu a kanta ta wani yatsine fuska tana cewa naji sauki momma dungure ta momma tayi tana cewa Allah ya shiryamin ke MAHELET Sam baki son Magana, Kinci abinci kuwa Daga mata kai tayi, murmushi tayi tana ƙara shafa fuskar ta sosai take jin son MAHELET a ranta kiss tayi mata a forehead dinta tashi tayi itama tabar dakin tana yi mata saida safe, saida ta koma kitchen ta dauko robar ruwa kafin ta koma daki shigarta yayi daidai da tsinkewar ringing din da wayar ta keyi saida tasha magani kafin ta hau gadon tana janyo wayar dan ƙaramin tsaki tayi sbd ganin number ce ke kiran ta WhatsApp ta shiga tana duba message wata number taga tayi mata magana zata shiga message din kira ya shigo dagawa tayi ASSALAMU’ALAIKUM!!! WA’ALAIKUMUSSALAM!! Ya amsa mata yana cewa miya samu phone dinki kokuwa iskanci ne idan kikaga kira ba zaki iya kira back bah? How many miss calls kika gani da kika tashi? Kin kuna data kuma anyi miki magana kinƙi kiyi replay zata fara magana ya kashe wayarsa dama shi so yake yaji ya jikinta kuma yaji sbd yanda muryar ta ta ware sosai,dafe kirjinta tayi tana cewa na shiga uku dama number dinsa ce wannan shiga tayi dialer call sai taga ba number dinsa ce da tayi saved ba ta ranar daya kira ta a hankali ta dannawa number din call harta tsinke bai dauka bah haka na biyu saida taki sau uku kafin ya kira back murya na rawa tace bansan number dinka bah sbd bada ita ka kirani ranar bah shiyasa ban kira back ba wani iri yaji a ransa jin yanda murya ta ke rawa, sassauta muryarsa yayi yace ya jikin ki hope kinji sauki yanzu? uhmm alhamdulillahi babu abunda ke miki ciwo yanzu uhmm dan ƙaramin tsaki yayi yana cewa open you mouth a talk tunda ba kurma bace ke, babu abunda ke miki ciwo koh akwai? A hankali tace kaina na ciwo amma ba sosai bah what about your….. Sai kuma yayi shiru shirun da taji yayi yasa tace ina Mannal a hankali yace kingan nan tayi bacci ta gama rigimar sai tayi waya dake ke kuma kinƙi daga wayar! aeyyya ina bacci kuma number kuka kirani da ita shiyasa murmushi yayi maidan sauti kafin ya kashe wayar zata ajiye wayar wani kira ya shigo Video call ta gani sai bata dauka ba harya tsinke zata ƙara komawa ta kwanta message ya shigo *pick my call i need to see you* tana gama karanta message din wani kallo na shigowa Hijab ta janyo ta saka akan kayan baccin da ke jikinta kafin ta dauka bakinta dauke da sallama murmushi ya sakar mata yana ƙarewa fuskarta kallo da ɗan mitsitsin bakinta da yayi ja kafin idonsa su sauka akan breast dinta duda tasa Hijab yana iya hango yanda suke a cike haryanzu dama su yake so ya gani sbd ganin yanda suke cika idan tana period lumshe ido yayi,

Sponsored Links

Leave a Reply

Back to top button