Hausa Novels and Stories

Dare Daya Hausa Novel Page 27-28

Sponsored links

Dan ƙaramin tsaki tayi tana cewa aekin banza ba doli ne nemi mafita bah nida na cewa *Dan* *tsiro* a lalata min rayuwar ka ka manta da kowa sai neman mata yanzu gashi nan duk na shiga wani hali ko yar tsuliyar nan ka dena sakamin naji daɗi hannu tasa ta daga koɗadɗen zane dake daure a jikinta ta shafa gindin ta dake lulluɓe da gashi ko guri fitsarin ta baka gani gashin tsatsaye kamar na tumakai ta fara shafa gabanta tana jin daɗi har bacci yayi awon gaba da ita,asubar fari ta farka amma babu kamalu babu alamun sa harya kama hanya ya fita sosai taji zafin fitar sa taso ko fyaɗe ne tayi masa ta biya buƙatar ta,tashi tayi ta dauro alwala tayi sallah ta shiga tayar dasu Binta suje su debo ruwa sbd idan gari ya waye layi ke da kwai sosai basa samu su cika mata kayan ta da ruwa. Saida ta kaɗesu zuwa dibar ruwa ta nufi gidan mai gari saida ta dauki tsawon lokaci tana kallon gefe da gefen ta idan babu mai ganin ta kafin ta faɗa soron mai gari shikuwa dawowar sa kenan daga masallaci yaga zuwaira ta faɗo nasa hannu yasa ya kunna yar ƙaramar fitilar da ke hannunsa washe baki yayi yana kallon ta bakinsa jajajir da yawon goro janta yayi suka shige wani dan ƙaramin ɗaki yana cewa yau kuma cin asuba zanyi kenan wayoo daɗi zuwaira inason nonuwan ki gasu manya kuma gasu a tsaye ga gindin ki da zaƙi da garɗi kamar zuma….

Saida suka gama baɗalar su itada mai gari ta dawo gida, Hafsat ta tadda tanata jiuye akan yar ƙaramar katifar ta tana mugun tausayin yarinyar amma gaskiya bazata iya cire kudi bah ta kaita hospital haka take fama duk idan zatayi al’ada kitchen dinsu ta shiga ta debo ruwa a cup ta shiga daki ta zubo mata wani garin magani da boka ya bata tana shiga ta tayar da ita zaune zata daura mata cup din a baki Hafsat ta riƙe tana girgiza mata kai haɗe rai tayi tana cewa ke zanci kutumar ubanki idan baki sha maganin bah ubanme zakisha dan kin samu na karɓo miki maganin karɓa tayi tana bismillahi dauke a bakinta ta fara sha aekuwa wani bacci mai daɗi ya kwashe ta sai sauke ajiyar zuciya take wani ɗan ƙaramin zaki INNA ta saki tana cewa shegiya mai ɓakin naci kamar ubanta yanzu shikenan wannan maganin bazai cutar dake bah sai dai ki zamu lafiya, ƙwafa tayi tana cewa duk na kusa maganin ku ke da uban naki ta fita a dakin tana ya tsine fuska kamar kunun wake…..

Tunda ta kwanta bacci takejin ta some how Exspecially breast dinta gaba ɗaya sun yi mata nauyi sun cicciko tana tunanin yanda symtoms din period ke canza mata each an every months gaba ɗaya daren nan batayi bacci ba sai guraren 4 ta samu bacci yayi awon gaba da ita momma kuwa ana can anci uwar sabada style yau sai wanda aka manta sai baccin gaji suke, sai 11 suka fito ABBI baitsaya breakfast ba ganin yau MAHELET bata shirya musu bah gashi sauri yake sosai zaibi jirgin 12 zuwa Abuja haka momma ta rakasa har gate Adamu yayi driving dinsa tana shigowa taji Sam bataji daɗi bah Babyn ta ya fita bai yi breakfast bah direct dakin MAHELET ta nufah taci sa’a yau bata lock bah a bude yake da sallama dauke a bakinta ta shiga dakin hango ta tayi kwance gaba ɗaya ta rufe jikinta da blanket Ash girgiza kai tayi ganin kamar bacci take har zata jiuya taji motsin ta da kuma wani uban nishi data saki kamar mai naƙuda,Da sauri ta ƙaraso gun ta yaye blanket din ya Allah MAHELET are you okay gaba ɗaya fuskanta ya canza lower lip dinta ya kumbura sbd cije sa da take ɗago kanta tayi ta daura akan cinyoyinta sai lokacin MAHELET ta Samu bakin kuka ta fashe da wani kuka mai ban tausayi tana riƙe hannu momma murya na rawa tace momma nafa sha magani amma bai dena bah i hate it ni bana so na ƙara yin period shisssssss tace mata wani murɗaya cikin ta yayi ta cije lips dinta tana ƙokarin zamewa daga jikin momma ta riƙota a hankali momma ta kai hannun ta daidai plat tummy, Dinta tana shafa mata a hankali a hankali wani zanyi MAHELET daji da yasa ta ƙara lafewa jikin momma har bacci ya soma fisgarta marar ta ta wani jiuya yar ƙaramar ƙara ta saki tana riƙe hannun momma cikin tashin hankali da kuma ganin kamar abun ci gaba yake yasa momma ta zame hannun ta tajanyo wayar ta number Dr Ahmad tayi search ta danna masa call ringing ɗaya dana biyu ya ɗaga tayi masa bayani a hankali yace am sorry to say Hajiya yanzu bana gari ina Lagos amma bara na turo miki ɗaya daga cikin yarana sai su duba ta okay tace tana kashe wayar batare data jira taji mai zai ƙara cewa bah,

 

 

Sponsored Links

Leave a Reply

Back to top button