Hausa Novels and Stories

Wace Ce Ita Hausa Novel Chapter 95

Sponsored links

Tin kafin ta karasa ciki ta jiyo kamshin turarensa da ko shekaru nawa zaayi bazata kasa ganewa inba chanjawa yayi ba…. Toh amma bashi take expecting ba, wato wayo yayi ya biyo ta hannu deputy governor kenan?……….,

“I know you were expecting the deputy governor, I don’t have choice shiyasa nabiyo ta haka dan nasan stubborn self dinki bazesa ki yarda nazo ba!”….

“Enough of all the surutu! Meya kawoka gidana?!”.

“Su gida manya! well nazo tafiya da da’ na ne”…..

“Dan daya kone? Ka taba zuwa ko sau daya ka dubashi a lokacin da yake prison dinne, sai yanzu zaka zo min da wani nonsense after an kona gurin!”…

“Watch your words! Da kika hana kowa ganinsa ta ina zan gansa? Sannan na baki dama inga irin abinda zakiyi but you failed har saida aka kusa kashesa, now I need my son back I want to protect him with all my life”…..

“Your son indeed! Niko nayi protecting dinsa , daba danni ba da mutanenka tuni sun kashesa ai!”….

“For the second time watch your tongue Justice fatima! Ni kike cewa mutanena zasu kashe dan ciki na?”……

“Anki ayi watching tongue din!! In ba mutanenku na banzar siyasan da kuka daurawa kanku ba suwaye suke neman ganin bayansa?!!”……

“It’s alright, I won’t talk much anymore dan banida lokacin shirmen da kike fada, ki bani dana kawai na tafi dashi in masa aure ya zauna guri daya”…..

“In aure ne nima zan iya masa, he has been with you all his life now it’s my time! And I already have someone for him!”…..

“Baki isaba dan na riga na masa mata!”…

“Nima na masa mata, saidai ka hakura ya auri zabi na!”….

“Wallahi bazai yiwu ba dan bazan zama karamin mutum ba, kuma ki tambayesa dan yasan da maganar”…..

“A’a wallahi yi zamanki kafin muje kimin wuff da saurayi, waye baisan halinki na snatching ba? Gwara billy nasan maza basa gabanta so hankali kwance zanje da ita”……..

“Mtssss sai kije ki cinyeshi ai, in snatching din zanyi sai in miki? Kila ma be hadu ba mtsssss”….

“Karki kuskura ki gayamin maganar banza, nasan har ki mutu bazaki taba haduwa da kamarsa ba wallahi, ke tsayawa miki describing dinsa bata lokaci ne shiyasa zan tafi da billy atleast zata baki testimony mtsssss”

Tinda suka gama waya da eesha take zaune tana tinanin yanda zata billowa al’amarin, damuwarta daya yanda Deen ze karbi lamarin amma abu daya ta sani ko yanaso ko bayaso dole ya amince, ta dade da sanin eesha nasan Deen dan aminiyarta wato mahaifiyar eesha tasha nuna mata su hada ya’yansu aure kuma ta amince da hakan dari bisa dari dan ta yarda da tarbiyyar eesha sosai….

Tana cikin wannan hali Umm tashigo ta same

Sponsored Links

Leave a Reply

Back to top button