Hausa Novels and Stories

Yar Aikin Karuwai Book 45

Sponsored links

Girkinta Mairo tayi da kyar sabo da akwai kayan dafawa,shi kuwa da Yamma da take away ya shigo yace tazo su ci ta zauna abinda zata iya ci ta ci,Mairo a tsorace take da shi tsam ta tashi ta nufi kitchen bayanta ya biyo gashi da Yar kibarsa gashi dogo Namiji ne sosai, Mairo tana juyowa ta ganshi a bayanta Yana kallonta ta juya zata arce da gudu ya damketa,kuka da ihu ta saki tana tsalle a jikinsa tana ihu da neman agaji,yakunshinsa tayi ya shanye tana mintsininsa ya gasa Mata mari Yana zuba masifa cikin larabci kudi ya biya ai kwadayi yasa ta aure shi, ya dauketa cak sai bedroom,Mairo tana kuka ta kwace tana ta bashi wahala ya zuciya Kawai ya samo Igiya a gidan wata baka dama gashi gadonsu yawanci na karfe ne ya daure hannayenta waje daya, ya ajiyeta a kasa ya jawo kafa Daya ya daure da jikin bed dayar ya jata daya barin ya tale Mairo ya Mata aiki na hauka,har karfinta ya Kare ta daina kukan da ihun,Duk taji ciwo,shi bai San ya hakura ba baya gajiya a haka ma tausayin Mairo yaji ya katse Jin dadinsa da wuri ya kawo.

Cele bata farfado ba sai da tayi kwana uku a asibitin,kullum Ahsan ke kwana a wajenta Yana jira ta farfado hankalinsa a tashe yau da yamma Yana zaune a gefenta sanye take da rigar asibitin blue,kallonta yake ya zuba Mata Ido Yana Jin tausayinta Yana karewa fuskarta kallo har da kwalla yasa hannunsa cikin nata ya kamo hannunta ya Mata kiss a hannunya, farkawa tayi a hankali ta bude idonta kallon Ahsan tayi tasan shine amma a rude take ta rikirkice gaba daya kamar me cutar makuwa,tashi tayi a hankali tana kallonsa bata San me zatai ba a firgice take sai zare Ido take tana kalle kalle,riketa yayi ya zaunar da ita,ta sake mikewa zumbur zata bar dakin ya riketa yace Ina Zaki je?

Da yar hausar da ya koya ta furta gidanmu,a hankali ya zaunar da ita ta dan huta sannan yaga ta mike ta dage riga ta tsuguna a wajen har ta tsula fitsari,ya rike hannunta ya kaita toilet,gashi jinin da take dan karasa zubarwa bai gama ba,nurse ya Kira wata ta shiga wajenta masu gyara wajen kuma Suka gyara ko Ina, Nurse din koya Mata tayi yanda zata kula da kanta anci sa’a ta dan iya,amma komai ba Kan gado ta keyi,wankan ma tayi dai ne, ko brush din bata Yi ba ta fito ba kaya,Ahsan ya furta Subhannallah ya fita ya Kira nurse din ta maidata ta shiryata tsaf har pad ta saka mata suka fito Ahsan yaga bakinta duk toothpaste din ta shanye rabi,Maidata yayi da Kansa ya Mata brush sosai yana zuba Mata ruwan idan yace ta kuskure sai ta shanye tana dariya,hakura yayi ya wanke Mata haka Suka fito,aka kawo Mata abinci da Kansa ya dinga bata a baki tana ci, Kuma tasan shine har sunansa tana Kira Kawai rudewa ce kwakwalwarta tayi ta dinga Yi Abu na mahaukata amma tasan ta sanshi komai ta sani.

Saman bed ya kaita tare da zaunar da ita,gashinsa ta taba tana cakudawa tana Wasa da shi tana dariya,sunansa ta Kira Ahsan ta leka fuskarsa a hankali ya dago Kansa ya kalleta da idanuwansa masu haske da kyau,Yana sakar Mata murmushi me tafiya da hankalin duk wata mace,Cele ya kirata ta kalleshi tace Maheerah Kawai sai kuka ita ta zaci tana da cikin har yanzu,Ahsan ya lallashe ta yace ya zube babu yana nuna Mata da hannu bata yarda ba,da haukar kuma ta motsa sai ta Fara kuka tana son cikinta sai an biyata cikinta, Ahsan dariya yayi kawai sabo da idan tayi gaba sai ta dawo baya tabbacin a hargitse take,Likitan ne ya shigo yace zai sallame su ya samu ya dauki me aiki wacce zata kula da Cele zuwa dare aka sallame su,ya rike hannunta yace ta taso su tafi taki yarda,ya buga ya buga ta makale kafada tace nan ne gidanmu,da kyar da kyar nan ta yarda ta bishi Suka tafi gida,wanka yayi ya kira wani mutum da yasan Yana harka da takari yace ya samo Masa me aiki bahaushiya Yar nigeria,yace za a samo masa, kwanciya yayi a saman kujera Cele ta fito daga dakinta tayi wanka ta canja Kaya Kamar ta sani amma ta lalata fuskarta da powder,jambaki ko Ina a fuskarta har hakoranta tazo Kuma ta kwanta saman jikinsa tayi kane kane Kamar ta hau katifa,hannaye yasa ya rungumeta a jikinsa Suka kwanta a haka gaba daya bacci yayi gaba da su,sai tsakar dare ya farka ya tashi a hankali da ita a jikinsa lokacin ta farka itama ya kaita dakinta amma taki Zama ta biyoshi ya rasa inda zaiyi da ita ga jikinta ba bra sai dakumarsa take yi,a gadonsa ya kwanta ta kwanta a gefensa Kamar mayya,a haka Suka kwana tare,washe gari da safe ya tasheta ya kaita toilet sai yaga yau tayi brushi dinta sosai,zata tube kayanta tace ya fita tana nuna Masa kofa,Murmushi ya saki ya fito ta kulle harda sa key.

Sponsored Links

Leave a Reply

Back to top button