Hausa Novels and Stories

Yar Aikin Karuwai 35

Sponsored links

Sabreen ce ta Kira Jamcy tace har yanzu fa bai dawo ba dan Allah ki Dan duba wuraren shakatawa ko Zaki ganshi da wata,Jamcy tana Dariya a ranta tace to,yau dai ta shirya a motar mamanta ta fito tana bi duk wajen joint tana zuwa Wanda Nawwar muke Kawai ta hango shi tare dani mun fito da ledoji ga wani ice cream din a hannuna Ina Sha Muka shiga mota,Jamcy ta saki ashar tace cab Sabreen Kinga ta kanki amma sai ta bugawa Sabreen waya,tana dagawa tace kin ganshi Jamcy? Jamcy tace ke dalla banza kin cika zargi to na ganshi yanzu ma Yana ma unguwar taku Yana masallaci makarantar da magidanta ke daukan darasi Yana ciki karatu yake a can makarantar Malam maikudi, Sabreen tace dama nayi tunanin haka ai shi akwai addini,Jamcy tace ke dai bari tsaurin addininsa da tsoron Allah dinsa har tsoro yake bani kin ganshi rike da Fiqhu, Sabreen hankalinta ya kwanta abinta mijinta karatu yake dauka a masallaci.

Washe gari Kuwa Maminsa ya fadawa ya samo sabuwar Yar aiki me hankali,yaje ya fadawa Maman Sabreen,Mama tace ai Sabreen ta huta dama aikin ya Mata yawa har tausayi take bani Kamar ba me kudi take aure ba,itama Sabreen din yace Mata Maminsa ta samo Masa Yar aiki sabo da Kar ta zargi komai ma,tace sai ta zo tunda ita bauta ta zaba tazo tayi,ya kalleta yace dan Allah karki wulakantata ki zauna da ita lafiya,bata ce komai ba,ni kuwa tunda yace a yar aiki zai kaini gidansa sai na zabi wata Atamfa wacce ya dinka min dinkin ba wani na kuzo ku gani bane,na dauki wata atamfar sai Rigar material kayana kala biyu na hada da komai na bukata na zuba a jaka,makwaftanmu na shiga na samu wata me aikinsu budurwa na roketa akan ta bani kayanta kala uku ga sababbi nawa masu kyau,da gudu ta bani ta karbi nawa masu kyau ta bani wata kodaddiyar Atamfa Riga da zani dinkin kauye,sai wani tsohon leshi doguwar Riga da dankwali Wanda ake cewa disco tsoho,sai wata Atamfa ta ji jiki sosai Riga da katon skert marar fasali,sake wanke su nayi na goge washe gari ranar da zan koma can na shirya cikin rigar da zanin na tsohuwar atamfata sauran kala biyun Kuma na zuba a Leda Viva da sauran tarkacen bukata,dankwalin Disco na daura a kaina nan take na dinga yiwa kaina dariya irin watsewar kayan danma ni Fara da bazan ganu ba,Yana shigowa ya kalleni dariya ta kamashi yace gaskiya kina da kwakwalwa muje,na dauki ledar kayana Muka fita na Shiga gaban mota sai gidansa

A hanya sai dariya yake min wai yayi winning bai taba zaton zan yarda naje gidansa a Yar Aiki ba,bai san duk abinda yace zanyi ba bai san yanda nake ganin girmansa ba,juyowa yayi kadan ya kalleni Yana Murmushi yace a Ina Kika samo kayan nan? baki na turo gaba tare da dora kaina a kafadarsa sannan na furta a wajen wata Yar aiki a makwaftanmu na bata masu kyau cikin nawa,Okay ya furta banda fitina da fada a gidana Kawai kiyi aikinki Zan biyaki ko nawa ne,yanzu nawa ma zan baki? kallonsa nayi lokacin ya juyo Muka hada Ido nace kana tunanin kudinka zasu sa na Zama yar aiki a gidanka? Karuwa ce ni fa kasan abinda muke siyarwa mu samu kudi wlh badan kudinka na yarda ba Kawai Ina ganin girmanka ne Ina Jin kunyarka Ina girmamaka shi yasa,Murmushi ya saki tare da furta a haka kina Jin kunyata Hannu na tafa Ina Dariya nace kasan Kuwa nifa ba karamar cikakkiyar Yar duniya bace,Yar duniya ce ni ta gaske ai nan daka ganni na Kama mutunci na ne ba karamin hakuri nake Yi ba,Allah? ya tambaya nace hmm yanda nake jina ko Namiji Zan iya Masa fyade,dariya yake sosai yace ya baki min ba ni? ai da kin sani kin min,karka cika baki Zan baka kunya a gaban matarka,karki Fara ya furta zamu bata bana so,daga min kafada,kafada ta na noke Wai naki,kyaleni yayi har Muka je katafaren gidansa na aure,sai Naga duk haduwar guess house dinsa da nake ciki ashe ba gida bane Yar Kauye na dawo sabo da tsabar tsaruwar gidan,Fitowa nayi da kayana a leda yace behave yourself,na nutsu tare da sadda kaina kasa Ina Wasa da yatsu na,dariya ce ta kule shi yau farin ciki ya isheshi yayi winning,Fuska na shagwabe,tun daga kofa Muka ji kida na tashi a hankali na furta zanyi loosing control rawa na kira na,

A hanya sai dariya yake min wai yayi winning bai taba zaton zan yarda naje gidansa a Yar Aiki ba,bai san duk abinda yace zanyi ba bai san yanda nake ganin girmansa ba,juyowa yayi kadan ya kalleni Yana Murmushi yace a Ina Kika samo kayan nan? baki na turo gaba tare da dora kaina a kafadarsa sannan na furta a wajen wata Yar aiki a makwaftanmu na bata masu kyau cikin nawa,Okay ya furta banda fitina da fada a gidana Kawai kiyi aikinki Zan biyaki ko nawa ne,yanzu nawa ma zan baki? kallonsa nayi lokacin ya juyo Muka hada Ido nace kana tunanin kudinka zasu sa na Zama yar aiki a gidanka? Karuwa ce ni fa kasan abinda muke siyarwa mu samu kudi wlh badan kudinka na yarda ba Kawai Ina ganin girmanka ne Ina Jin kunyarka Ina girmamaka shi yasa,Murmushi ya saki tare da furta a haka kina Jin kunyata Hannu na tafa Ina Dariya nace kasan Kuwa nifa ba karamar cikakkiyar Yar duniya bace,Yar duniya ce ni ta gaske ai nan daka ganni na Kama mutunci na ne ba karamin hakuri nake Yi ba,Allah? ya tambaya nace hmm yanda nake jina ko Namiji Zan iya Masa fyade,dariya yake sosai yace ya baki min ba ni? ai da kin sani kin min,karka cika baki Zan baka kunya a gaban matarka,karki Fara ya furta zamu bata bana so,daga min kafada,kafada ta na noke Wai naki,kyaleni yayi har Muka je katafaren gidansa na aure,sai Naga duk haduwar guess house dinsa da nake ciki ashe ba gida bane Yar Kauye na dawo sabo da tsabar tsaruwar gidan,Fitowa nayi da kayana a leda yace behave yourself,na nutsu tare da sadda kaina kasa Ina Wasa da yatsu na,dariya ce ta kule shi yau farin ciki ya isheshi yayi winning,Fuska na shagwabe,tun daga kofa Muka ji kida na tashi a hankali na furta zanyi loosing control rawa na kirana,

 

 

Sponsored Links

Leave a Reply

Back to top button