Hausa Novels and Stories

Wace Ce Ita Hausa Novel Chapter 71

Sponsored links

Itako mami rasa abinda zata kama tayi, gadai gida kamar anyi barin mahaukaciya ko film din dakin amarya albarka, toh wayayi wannan danyen aikin? Sannan kuma wacece haka da yake rungume da ita kamar zaa kwace masa ita?…….

 

Haka kawai zuciyarta ta bata suzo gidan dukda tasan bayanan dan baze zauna inda yasan zaayi saurin ganesa ba, but to her greatest surprise sai gashi sun samesa a gidan, a’a bama shikadai suka samu a gidan ba sun samu abubuwa dayawa, sannan ko ina is messed up bata inda zasu bi su karasa ciki ma, toh ya bazasu shiga shock ba?

Guilty conscious ne ya kamasa sosai ganin sunki cewa wani abu, sai binsu da kallo kawai sukeyi, shikuma tsoron sakinta yake karta karayin wani hauka a gabansu, nan ko tini allurar daya mata ya sumar da ita besani ba sai kara kankameta yake…..

 

Ganin shirun ba shine mafita ba yasashi tattaro sauran kwarin gwiwar daya ragemasa yace;

 

“I’m sorry Mami, I’m sorry Umm, It’s not what you’re thinking wallahi, don’t judge me pls, I can explain!”…….

 

“Are you for real? Har kanada gout din da zakace we shouldn’t judge you? after everything we’re seeing? Meka mayar damune? Shashashun da basu san me sukeyi ba? I am seriously disappointed in you! Wallahi Saif ka bani mamaki”…….

Cewar Umm da maganar Deen ba karamin kara bata mata rai yayi ba, saboda rainin hankali wai they shouldn’t judge him bayan duk abinda suka gani”….

“Taimakonta? I see! Budurwar sameer ce haka kamar wacce aka shafa muku fatiha, wa zaka renawa hankali, wawa kawai mara tinani!”….

 

Sosai hankalin Deen ya tashi ganin yanda Umm ta zuciya, yasan da yana kusa da ita ma da Allah kadai yasan mari nawa yasha yanzu, sannan kaji Umm tayi zagi to akwai matsala dan ta tsani zagi komin kankantarsa….

 

Cikin kokarin kare kai still yana rungume da ita yace;

 

“Trust me it’s not intentional Umm, idan na saketa komai ze iya faruwa, she has mental illness kamar harda aljanu a lamarinta, dan Allah ku yarda dani”…..

 

“Deen meka yiwa yar mutane, what are you hiding?!!!”…

 

Sai a lokacin mami ta fada strictly ganin rainin hankalin daya keso ya kara musu, suna kallon yarinya kamar bata numfashi amma zece inya saketa komai ze iya faruwa, it means he’s hiding something kenan….

Cikin rashin sanin abunyi yace;.

“Mom believe me I’m not hiding anything and…. Be karasaba idonsa ya sauka akan hannunta da jini keta zuba, a rude yace;

 

“Innalillahi her hand is bleeding, kinga abinda kika jawo ko? gashi kinjiwa hannunki ciwo yanzu ya zanyi? Will you even allow me to treat you?”…..

Sai kuma ya dorata a kan three sitter ya tafi bedroom dinsa da sauri dan dauko first aid box, Mami da Umm na tsaye suna kallon ikon Allah…..

Fitowa yayi da sauri ya nufi inda take hankali tashe har lokacin begane a sume take ba, hannunta ya kama yana kokarin tsaida jinin yace;

“Just stay still bazan miki da zafi ba, kar kimin kuka irin na dazu”…..

Shifa harga Allah ya manta da wasu mami dake tsaye a gurin, burinsa kawai kar wani abu ya sameta dan ya tsorata da ganin yanda hannunta ke fitar da jini…..

“Na tambayeka mekayiwa yarinyar mutane kaki cewa komai sai fadin we should believe you , what nonsense?”……

Muryar mami ta dawo dashi senses dinsa bayan ya samu ya tsaida jinin dake zuba daga tafin hannunta …..

Cikin murya me rauni kamar ba Deen the stubborn brat ba yace;

Sponsored Links

Leave a Reply

Back to top button