Hausa Novels and Stories

My Lady Boss 11

Sponsored links

_Idan kin San kan ki baxai ɗau abun dake ciki ba,bazaki iya jura ba ,don Allah kar ki karanta ki dawo mun da zancen kutumelesi…ban san wani kitimurmura labarin Romantic ne👌haka kema idan kin san zaki saya ne don ki fitar mun na yafe ki adana kuɗin ki, kar ki fitar mun adawo mun da zancen gntlw…..masoya na billions naji saƙon nin ku gareni ina gdy Allah yabar🫶_

_*Free page na dab da ƙarewa,Zai ƙare a page 10 inshallah…ku hanxarta wajen biyan kuɗin littafin LADY BOSS domun jin daɗin ku na cigaba da karanta wannan labari , kin shirya biya?? Na shirya! To yanda tsarin biyan ya kasance… Regular payment ₦300 vip payment₦500 special payment ₦1000…zaku iya turo da kuɗin ku ta wannan asusun bankin 6037312299 Mohammed A’isha keystone bank…ko kuma ki tura katin MTN naki ta wannan number 08081202932…Idan Vtu trnsfer ne ki tura ta wannan MTN number 09061466409 sai ki tura da shaidar biyan ku duka ta wannan WhatsApp number 08081202932 asha karatu lafiya…*_

Miƙewa Diyana tayi tana fichewa daga Station tana mawa ƴan sandan godiya suma suna mata , tare da jajanta wannan hali nata ,macen zata kawo mijin ta Station a wannan marraba ai abun mamaki ne da kallo.. Diyaana kenan ita take koman ta a cikin gidan mijin ta yarinya ƴar shekara ashirin da huɗu ,ko wani nauyi ita ta ɗauke a wuyan ta…. Hattara mazan wannan zamani masu hali irin na Ɗan Asabe da kuma mijin Diyaana , ba ko wacce mace bane take haƙurarra , wata in tayi haƙuri wata bafa zatayi ba…mu dingi kyautatawa matan mu sai gidajen Auren mu ya dauwama cikin farin ciki da annashuwa .

Kwanan su biyu suna tafiya daga Lagos zuwa Zaria , wanda a hanyan su na isowa gab da garin Zaria ne suka ga abin da basu taɓa gani ba, shine Fashi da Rana tsaka …. Salati Sumayya tasa tana faɗin dama na faɗa maku wallahi mu gudu , kuɗin hannun mu zasu ƙwace dama sauran na mutane…Harbin tayan Driver n nasu akayi , wanda don dole suka tsaya moton na wani irin kugggi a kwalta…..Alamu sukayi da su fito , wanda cikin salati tare da kalmar shahada kowa na moton nan yayo waje…..Ciki harda Su Sumayya da suka gama tsarawa kansu abinyi a ƴan sekanni.

Fitowan su ke da wuya , wata mace da ta rufe fuskar ta da Shadow spce ta kalli mazan ƴan uwan ta biyu tana cewa ” Ku leƙa ko da saura…jin haka yasa su nufan moton don su leƙa , Safna ne dake bayan ta aƙwance ta miƙe cikin sanɗa tana maƙurar wuyan ta , wanda motsawa takasa yi alama take mawa sauran amma ina sam basu luraba. Sumayya ce ta saɓa Umma suna yankan daji da basu san inda zasu dosa ba…..Laurat tayo bayan su, ganin haka yasa mutane miƙewa kowa yana cin hanya ,wannan ya an ƙarar da sauran ƴan fashi , bugata Safna tayi da moton tana bin hanyar dasu Sumayya suka bi….wani irin harbi suke yi na kisa , don da dama sun sami mutane wasu kuma sun shaaa!

Wani irin dariya ne Addiya taji ya ɗauki ɗakin da take zaune ,wanda faɗin ƙawatuwan shi ba’a magana “. Cikin gusassar Muryar sa ta marasa imani da tsoron Allah taji ɗakin ya amsa da amon Muryar sa kaman haka” Hjy Adiyya har kin manta mune gomnati , don kina ɗan wannan matsayin taki ta ƴar majalisa shine zaki turo aga baya na? . Mu da mulki n mu muka baki! Cikin wani irin jan rai da rashin tsoro tare da dakewa tace ” Kaci nasara a wannan karon , kasha da rayuwar ka , amma bance maka gaba zaka kuɓɓuce daga hannu na ba…. Wallahi indai ina raye Ni Addiya sai naga bayan malamai matsubbata irin ka ,Ni Addiya ba’a cuta na!

Ke Addiya ya kamata ki shiga hankalin ki , kar ki manta da Gundumirƙi kike magana , wanda na kashe ki naka kashe banza , baza A tuhumi kowa ba , kuma baki da kowa da zai zauna maki koda zaman makoki ne ya ƙare yana wani sa Dariya na irin azzaluman matsafan nan….. Sai taji ɗiff ɗakunan nata sun bar juya mata .

Lumshe ido Addiya tayi tana buɗe su ,kana tace ” Kayi gaskiya gundumi Ni bani da kowa Ni marainiya ce, a cikin gidan marayu na taso ban san kowa nawa ba , wannan Matsayin da nake kai , da ƙarfi na na ƙwato shi har naxama , don haka Ni mutuwa bata bani tsoro a shirye nake da zuwan ta , indai akan son ganin bayan mugaye irin ku ne.

Basai na faɗa maku bana ji ba , ku sani a sahun masu ji! Suka ji Muryar wacce masu yi tsammani ba ya dirarar wa dodon kunnen su …A matuƙar razane , suka jiyo suna kallon Bilkisuuuu da take zaune a wata itaciya hannun ta babu makami sam ,kan ta kuma a ƙasa. Inalallahi wai’ina ilaihir rajiun , baiwar Allah me muka yi maki? Ki taimaka ki bar mu mu tafi mun haɗaki da Allah. Cewan Sumayya tana ƙara riƙo Umman ta da take bin kowa da kallo.

 

 

 

 

Sponsored Links

Leave a Reply

Back to top button